how to create online payment link in Hausa

[Online Business] Yadda zaka tsara karbar kudi ta internet

[Online Business] Yadda zaka tsara karbar kudi ta internet Da yawan masu talla ko sayar da kayayyaki ta internet musamman masu tasowa kan gaza wajen samar da kyakykyawan tsarin karbar kudi ta internet, misali idan ka tashi karbar kudi maimakon ka bayar da account number dinka ayi maka transfer, sai ka bada link wanda mutum zai shiga yayi amfani da katin ATM dinsa ya biyaka kudinka.   Yin hakan shine kyaky-kyawar hanya mai inganci da ake bi, to akwai hanyoyi da dama da ake irin wannan tsarin daga ciki akwai: PayStack: ana amfani dashi wajen tsare karbar kudi, zakayi register dasu, zasu baka damar kirkirar karbar kudi kala-kala misali ina…

View More [Online Business] Yadda zaka tsara karbar kudi ta internet
You will now submit your social media handles when applying for US visa

[Labari] Za’a karbi shafukanka na sadarwa kafin shiga kasar Amurka

[Labari] Za’a karbi shafukanka na sadarwa kafin shiga kasar Amurka   Sashen kula da al’amuran tsaro na kasar Amurka ya tabbatar da cewa daga yanzu duk wanda zai shiga kasar sai ya bayar da shafukanka na sadarwa, an samar da wannan sabon tsarinne domin inganta karin tsaro a kasar. RUBUTUKA MASU ALAKA: Zamuyi sabuwar manhajarmu ta kashin kanmu –Martanin Huawei ga Google [Google] Abinda yasa Google ya yanke hurda da kamfanin Huawei [Blogging] Yadda zaka binciko Keyword domin SEO dinka [Blogging] Hanyoyi 6 da zaka sanya mutane su dinga shiga Blog dinka Facebook Comments

View More [Labari] Za’a karbi shafukanka na sadarwa kafin shiga kasar Amurka
Blogging How to find Key Word in Hausa

[Blogging] Yadda zaka binciko Keyword domin SEO dinka

[Blogging] Yadda zaka binciko Keyword domin SEO dinka   Kamar yadda nasha fada a baya cewa babbar matsalar Bloggers din Arewa itace SEO to a yau zanyi bayanin yadda zaka binciki KeyWord domin sanyawa a shafinka. YANA DA KYAU KA KARANTA WANNAN: [Blogging] Hanyoyi 6 da zaka sanya mutane su dinga shiga Blog dinka Menene Key Word? Sune kalmomin da jama’a ke yawan bincika a internet, misali “Yadda ake yin kaza ko yaya ake yin kaza” to kowane post zakayi akwai irin Keyword din da yake bukata dai-dai da abinda post din ya kunsa.   Menene Amfanin Saka Key Word a Blog? Amfani da Key Word a Blog zai baiwa mutane…

View More [Blogging] Yadda zaka binciko Keyword domin SEO dinka
How to increase your blog traffic in Hausa

[Blogging] Hanyoyi 6 da zaka sanya mutane su dinga shiga Blog dinka

[Blogging] Hanyoyi 6 da zaka sanya mutane su dinga shiga Blog dinka A yau zanyi magana akan wasu hanyoyi guda 6 da zaka sanya mutane su dinga shiga blog dinka a koda yaushe. Ka dinga wallafa bayanan masu amfani da shafinka, idan akayi maka comment na yabawa to kayi kokarin wallafashi domin wanda yayi zaiji dadi, sannan suma masu bibiyarka zasu kara samun gamsuwa da kai, sannan ka basu damar bayyana ra’ayoyinsu a comment. Ka dinga yin reply ga masu aikowa da shafinka sakonni ta comment ko inbox. Ka dinga yin sharing tsoffin postin misali yau nayi magana akan Yadda ake satar account din facebook to akwai bukatar lokaci zuwa…

View More [Blogging] Hanyoyi 6 da zaka sanya mutane su dinga shiga Blog dinka
how student earn money in Nigeria in Hausa

[Yau da kullum] Hanyoyi 8 da dalibi zai iya neman kudi daga makaranta

[Yau da kullum] Hanyoyi 8 da dalibi zai iya neman kudi daga makaranta   Freelancing aikin da zakayi na dan lokaci (Part Time) kamar zane-zane ko gyaran hoto (photography), kasuwancin social media, hada webisite da gyaran video da sauransu, daga cikin shafukan da zaka iya irin wannan akwai com Fiverr ta wannan shafin zaka iya samun kudi daga duk inda kake a fadin duniya, ta hanyar shima yin ayyukan da suka hadar da Graphics, Kasuwancin Internet, Hadawa da gyara video, Hadawa da gyaran sauti, Hada website da sauran bangarorin kimiyya da kasuwanci, zaka iya shiga tsarin Fiverr a shafinsu na internet com. Koyarwa zaka iya koyar da wani abu ta…

View More [Yau da kullum] Hanyoyi 8 da dalibi zai iya neman kudi daga makaranta
how to boost your seo ranking in hausa

[Blogging] Abubuwa 10 da zaka bunkasa SEO a Blog dinka

[Blogging] Abubuwa 10 da zaka bunkasa SEO a Blog dinka   Da yawan Bloggers dinmu na AREWA suna jin jiki saboda matsalar SEO wasu saboda rashin sani, wasu kuma saboda rashin bin doka da ka’ida, tabbas SEO yana daga cikin manyan matsalolin da AREWA Bloggers ke fuskanta, domin duk site din da SEO dinsa baya motsawa to tabbas sunansa gawa, domin samun Traffic ta Google shine mafi albarka da alkhairi fiye da samu ta Facebook dasu WhatsApp.   A yau nayi nazari kan wasu hanyoyi guda goma (10) Blogger zaibi domin bunkasa SEO a Blog dinsa.   Kayi amfani da kalmomin da mutane ke bincika (keyword search) misali mutane suna…

View More [Blogging] Abubuwa 10 da zaka bunkasa SEO a Blog dinka
How to make fake audio in Hausa

[Fasaha] Yadda ake hada murya (audio) na karya

[Fasaha] Yadda ake hada murya (audio) na karya   MUN FASA ƘWAI Tambihi A shekarar 2015, wani hamshakin dan siyasa a jihar Katsina ya bayar da sanarwar cewar ya saka kyautar naira miliyan 5 ga duk wanda ya kawo masa shaidar cewar ya yi sanarwa a kafafen yada labarai cewar yana goyon bayan wani dan takara a jihar. An samu cewa ana ta saka muryarsa a gidajen rediyo yana fadin ya bar jam’iyyar sa kuma yana kiran magoya bayansa su fito su zabi abokin hamayyar sa. Daga bisani, bayan an zurfafa bincike, aka gano cewar hadin gambizar muryarsa aka yi domin cimma manufa.   Yadda Ake hada Sauti Iri Daban-daban…

View More [Fasaha] Yadda ake hada murya (audio) na karya
How Detect fake images on internet in Hausa

[Fasaha] Yadda ake gane screenshot na karya

[Fasaha] Yadda ake gane screenshot na karya   MUNA FASA KWAI YADDA AKE GANE SCREENSHOT NA KARYA Hanyoyi da dama ake amfani da su domin haka, saboda ba abu ne mai sauki wajen gano ainihin hoto a intanet ba. Shi ya sa ma dai yanzu hotuna sun zama tamkar ababen nune ba na hujja ba.   Duk lokacin da aka saka hoto a intanet musamman facebook, yana daukar kwafi ne ya ajiye a matsayin na al’umma gwargwadon tsarin da mai posting ya yi. Watau kamar dai ka je neman aiki ka bayar da kwafin takardunka na ainihin kuma suna hannunka. Don haka nan yake da wuya a gane salsalar hoto…

View More [Fasaha] Yadda ake gane screenshot na karya
How to detect fake screenshot in Hausa

[Fasaha] Yadda ake hada Screenshot na karya

[Fasaha] Yadda ake hada Screenshot na karya FASA KWAI – 1 YADDA AKE ƘIRƘIRAR SCREENSHOT NA JABU Na san wannan fasahar tun a 2014, amma ban taɓa amfani da ita ba don na san hadafin masu shirya abin da suke kira ‘frank’. Ana iya tsara duk wani post ko comment ko like ko reply gwargwadon yadda ake bukata. Idan kuka duba wadancan screenshots din gaba daya na jabu ne da na hada. Daga ido babu ta yadda za a bambance shi da na gasken. Anan gaba sannu a hankali zan kawo yadda ake bambace aya da tsakuwa. Kafin mu je ga sirrin yadda ake gano hotunan jabu, bari na fadi…

View More [Fasaha] Yadda ake hada Screenshot na karya
Google and Huawei 2019 Crisis in Hausa,

Zamuyi sabuwar manhajarmu ta kashin kanmu –Martanin Huawei ga Google

Zamuyi sabuwar manhajarmu ta kashin kanmu –Martanin Huawei ga Google   Kamfani kera wayoyin Huawei ya samarda sabuwar manhajar wayar ta qashin kanta sabuwar manhaja zata fito ne a karshen wannan shekara Malam Richard Yu, shine shugaban gudanarwa na sashen kasuwanchi a kamfanin shine ya tabbatar da hakan ga mujallar thepaper.cn   A cewar sa wanna sabuwar manhajar an shirya ta ne yadda zata dace matuka da fasahar zamani da sauransabbin tagomashin da zamani yake zuwa dashi irin na wayoyin zamani, na’urorin computer, manyan wayoyi masu manyan alluna, television, motochin alfarmar da kuma sauran kananan kayayyakin fasaha na makalawa Sannan manhajar zata dauki dukkan application da suke sarrafuwa a wayar…

View More Zamuyi sabuwar manhajarmu ta kashin kanmu –Martanin Huawei ga Google
Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG
error: Content is protected !!