Get Started with WhatsApp Business in Hausa

[WhatsApp] Ma’anar WhatsApp Business da Abubuwan da ya kunsa

[WhatsApp] Ma’anar WhatsApp Business da Abubuwan da ya kunsa Menene WhatsApp Business? WhatsApp Business manhajar WhatsApp ce da akayi ta domin masu sana’o’I yadda za suyi amfani da ita, wajen tallatar hajarsu, WhatsApp business zai baka damar alaka da tattaunawa da abokanan kasuwancinka wato Costomers cikin sauki. Zaka iya amfani da asalin WhatsApp a matsayin Personal WhatsApp dinka, sannan ka bude WhatsApp Business domin sana’arka. Abubuwan da Zaka Iya Yi da WhatsApp Business: Business Profile: Zaka bude Profile din kasuwancinka ta WhatsApp yadda mutum yana dubawa zai ga bayanan sunan kamfaninka/sana’arka, Adireshinka, da kuma contact din da za’a iya tuntubarka, kai harma da link na website dinka in kana dashi,…

Facebook Comments

View More [WhatsApp] Ma’anar WhatsApp Business da Abubuwan da ya kunsa

[WhatsApp] WhatsApp da Abubuwan da ya kunsa, da dalilan dake jawo banning –Arewa Radio 93.1 Kano

[WhatsApp] WhatsApp da Abubuwan da ya kunsa, da dalilan dake jawo banning –Arewa Radio 93.1 Kano Wannan tattaunawa ce da AREWA RADIO 93.1 tayi da Basheer Sharfadi akan menene WhatsApp da abubuwan da ya kunsa, da kuma dalilan dake janyowa ayi banning din mutum daga WhatsApp din da kuma yadda ake magance matsalar. Shiga nan domin yin downloading akan wayarka Ayi sauraro lafiya. RUBUTUKA MASU ALAKA: [Google] Google, Facebook da Tarihin Sharfadi.com -Arewa Radio Kano 93.1 [Online Business] Ma’anar Kasuwancin Yanar Gizo –Arewa Radio 93.1 FM [Social Media] Yadda Ake Gane ‘Yan Damfara A Internet -Express Radio Kano [Online Business] Ma’anar Kasuwancin Yanar Gizo –Arewa Radio 93.1 FM Facebook Comments

Facebook Comments

View More [WhatsApp] WhatsApp da Abubuwan da ya kunsa, da dalilan dake jawo banning –Arewa Radio 93.1 Kano
Different between WhatsApp and GB WhatsApp

[WhatsApp] Abubuwa (16) da GB WhatsApp ya tsere asalin WhatsApp dasu

[WhatsApp] Abubuwa (16) da GB WhatsApp ya tsere asalin WhatsApp dasu   Jama’a assalamu alaikum, a yau zanyi magana akan abubuwan da GB WhatsApp ya kere asalin WhatsApp dasu.   Amman kafin nan zanso ka karanta wannan:-[WhatsApp] Shin ko GB WhatsApp yana da kariya? Me yasa ba’a samunsa a Play Store?   Abubuwan da GB WhatsApp ya kere asalin WhatsApp dasu sune:- Zaka iya daukar status kayi saving akan wayarka cikin sauki. Zaka iya daukar naka status dinma ka dawo dashi kan wayarka. Zaka iya bude account guda biyu (2) a lokaci guda. Zaka iya amfani da yare sama da guda daya. Zaka iya sanyawa ya nuna kana online tsawon…

Facebook Comments

View More [WhatsApp] Abubuwa (16) da GB WhatsApp ya tsere asalin WhatsApp dasu
its gb whatsapp safe or not in Hausa

[WhatsApp] Shin ko GB WhatsApp yana da kariya? Me yasa ba’a samunsa a Play Store?

[WhatsApp] Shin ko GB WhatsApp yana da kariya? Me yasa ba’a samunsa a Play Store?   GB WhatsApp ko WhatsApp GB manhajar WhatsApp ce ta asali da wasu (ba kamfanin WhatsApp dinba) suka sabinta ta, tare da yi mata sabbin kare-kare ta hanyar kara baiwa masu amfani da manhajar karin damarmaki.   WhatsApp na asali da kuma GB WhatsApp duka suna aiki da server guda tamkar Facebook ne ka shiga ta asalin application dinsu ko kuma ta facebook lite, sai dai shi Gb ba mallakar masu asalin WhatsApp din bane wato kamfanin Facebook.   A karon farko GB WhatsApp bai saba da doka da kuma ka’idar kamfanin WhatsApp ba, amma…

Facebook Comments

View More [WhatsApp] Shin ko GB WhatsApp yana da kariya? Me yasa ba’a samunsa a Play Store?
WhatsApp attack 2019

[WhastApp] Masu kuste sun kaiwa WhatsApp farmaki, muna rokon kowa ya sabinta manhajarsa

[WhastApp] Masu kuste sun kaiwa WhatsApp farmaki, muna rokon kowa ya sabinta manhajarsa A ranar litinin din wannan makon kamfanin WhatsApp yayi kira ga masu amfani dashi da su gaggauta sabinta manhajarsu biyo bayan farmaki da masu kutse suka kaiwa manhajar. WhatsApp wanda mallakar kamfanin Facebook ne, ya bayyana rashin jin dadinsa kan faruwar lamarin, ana zargin dai an shirya farmakin ne daga wani sashe tsaro na karsa Israeli. BBC ta raiwato cewa wannan shine gagarumin hari na farko da aka kai a wannan wata. WhatsApp ya shaidawa BBC cewa sashen tsaro na kamfanin yana tattara bayanai yana mikasu ga sashen kare hakkin bil’adama. WhatsApp ya kara kira da babbar…

Facebook Comments

View More [WhastApp] Masu kuste sun kaiwa WhatsApp farmaki, muna rokon kowa ya sabinta manhajarsa
Remove term: how to activate banned whatsapp number in Hausa how to activate banned whatsapp number in Hausa

[WhatsApp] Yadda Zaka Dawo da Lambar da Aka Dakatar Daga Yin WhatsApp

[WhatsApp] Yadda Zaka Dawo da Lambar da Aka Dakatar Daga Yin WhatsApp   Idan WhatsApp sun dakatar da lambar mutum shin ko ta yaya zai dawo da ita? Da farko yana da kyau mutum ya fahimci bayanin da nayi akan dalilan dake jawowa ma a rufewa mutum lambarsa. KARANTA WANNAN:- [WhatsApp] Dalilan da Yasa WhatsApp Ke Dakatar da Mutum daga WhatsApp Idan haramtattun Apps kake amfani dasu to ka ciresu daga kan wayarka, idan kuma mutane kake yin adding a Group to da zarar ka koma WhatsApp ka rufe Group din ka gogeshi, ko kuma ka rokesu suyi saving lambarka a wayarsu, idan Chat ne kaketayi da wadanda baka da lambarsu…

Facebook Comments

View More [WhatsApp] Yadda Zaka Dawo da Lambar da Aka Dakatar Daga Yin WhatsApp
why whatsapp banned my number in Hausa

[WhatsApp] Dalilan da Yasa WhatsApp Ke Dakatar da Mutum daga WhatsApp

[WhatsApp] Dalilan da Yasa WhatsApp Ke Dakatar da Mutum daga WhatsApp   A kwanakin nan na samu korafe-korafe da dama daga ‘yan uwa kan dandalin sada zumunya na WhatsApp sunyi Banning nasu wato sun rufe lambar mutum bashi da damar yin WhatsApp, kana kai zasu koreka kamar dai yadda Facebook keyin Blocking wannan sabon abune ga wasu, amman dama can akwai wannan tsarin sai dai kawai yanzu za’a iya cewa irin ta shugaban Nigeria da yace da zafi-zafi za’ayi Next Level to suma sun gwadata ne a nan wajen daukan mataki mai tsauri.   Kar na cikaku da surutu ina tafe da dalilan dake sawa WhastApp su salami mutum don…

Facebook Comments

View More [WhatsApp] Dalilan da Yasa WhatsApp Ke Dakatar da Mutum daga WhatsApp
WhatsApp Fake News, 7 Tips to prevent from WhatsApp fake news in Hausa

[WhatsApp] Hanyoyi Bakwai (7) Da Zaka Tantance Ingancin Sako a WhatsApp

[WhaTsApp] Hanyoyi Bakwai (7) Da Zaka Tantance Ingancin Sako a WhatsApp   Yadda Ake Gane Labaran Karya a WhatsApp   Acikin shekarar data gabata rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano ta cafke wata Matar Aure da kuma Group Admin na wani zauren WhatsApp saboda aikata laifin yada labaran karya a dandanlin sada zumunta na WhatsApp.   Da yawa mutane suna fadawa cikin wannan hali na yada labaran karya a WhatsApp ba tare da sun san illa da kuma cutarwar da hakan ke haifarwa ba, tuntuni dai a wasu kasashen an jima da daukan tsauraran matakai akan WhatsApp saboda irin wadannan bayanai da ke saurin yaduwa ta cikinsa.   A yanzu…

Facebook Comments

View More [WhatsApp] Hanyoyi Bakwai (7) Da Zaka Tantance Ingancin Sako a WhatsApp

[WhatsApp] Yadda Zaka Magance Matsalar Shan Data Da Cinye Storage Daga WhatsApp Group

[WhatsApp] Yadda Zaka Magance Matsalar Shan Data Da Cinye Storage Daga WhatsApp Group Masu amfani da dandalin sada zumunta na WhatsApp sunsha yin korafi akan yadda WhatsApp Group ke cinye musu Data da kuma Space akan waya ta yadda da zarar an turo sakon hotuna ko video to kawai sai ka ga sun hawo kan wayarka kana so ko baka so. A baya dai mutum yana iya tsayar da sauke hoto/video kai tsaye (auto download) ta yadda sai ka danna sannan zai sauka kan wayarka. Rubutuka Masu Alaka: Yadda Zaka Dakatar Da Download Din Hoto/Video Kai Tsaye A WhatsApp Yadda WhatsApp Ke Cinyewa Mutane Space A Waya To a yanzu…

Facebook Comments

View More [WhatsApp] Yadda Zaka Magance Matsalar Shan Data Da Cinye Storage Daga WhatsApp Group

[WhatsApp] Yadda Zaka Tura Location Dinka Ta WhatsApp

Wannan bayanin zai taimaka maka wajen yadda zaka iya aikawa da ‘yan uwanka ko abokananka bayanan inda kake. Asha kallo lafiya.   RUBUTUKA MASU ALAKA: [WhatsApp] Yadda Zaka Dawo da Lambar da Aka Dakatar Daga Yin WhatsApp [WhatsApp] Hanyoyi Bakwai (7) Da Zaka Tantance Ingancin Sako a WhatsApp [Cigaba] Yadda Zakayi Amfani Da Application (kamar WhatsApp & Instagram d.s) Sama Da Guda Daya A Wayarka [Cigaba] Yadda Zaka Magance Matsalar Shan Data Da Cinye Storage Daga WhatsApp Group Facebook Comments

Facebook Comments

View More [WhatsApp] Yadda Zaka Tura Location Dinka Ta WhatsApp
Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG
error: Content is protected !!