Basheer Sharfadi on Express Radio Kano

Yadda ake yin Jamb a Computer -Express Radio Kano

Acikin shirin Computer a Saukake na wannan makon Alhamis 11-04-2019 mun tattauna akan Yadda ake yin Jamb a Computer, da Abubuwan da dalibi zai lura dasu a yayin da yaje zana jarrabawar. Saurari cikakken shirin: Download Now Ayi sauraro lafiya. RUBUTUKA MASU ALAKA: [Google] Ma’anar Google da Abubuwan da Ya Kunsa -Express Radio Kano [Social Media] Rahoto akan Yada Labaran Karya -Progress FM Gombe 97.3 [Social Media] Yada Labaran Karya -Arewa Radio 93.1 FM Kano [[Express Radio]] Kasuwanci da Neman Kudi ta Yanar Gizo -Basheer Sharfadi Facebook Comments

Facebook Comments

View More Yadda ake yin Jamb a Computer -Express Radio Kano
WhatsApp Fake News, 7 Tips to prevent from WhatsApp fake news in Hausa

[WhatsApp] Hanyoyi Bakwai (7) Da Zaka Tantance Ingancin Sako a WhatsApp

[WhaTsApp] Hanyoyi Bakwai (7) Da Zaka Tantance Ingancin Sako a WhatsApp   Yadda Ake Gane Labaran Karya a WhatsApp   Acikin shekarar data gabata rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano ta cafke wata Matar Aure da kuma Group Admin na wani zauren WhatsApp saboda aikata laifin yada labaran karya a dandanlin sada zumunta na WhatsApp.   Da yawa mutane suna fadawa cikin wannan hali na yada labaran karya a WhatsApp ba tare da sun san illa da kuma cutarwar da hakan ke haifarwa ba, tuntuni dai a wasu kasashen an jima da daukan tsauraran matakai akan WhatsApp saboda irin wadannan bayanai da ke saurin yaduwa ta cikinsa.   A yanzu…

Facebook Comments

View More [WhatsApp] Hanyoyi Bakwai (7) Da Zaka Tantance Ingancin Sako a WhatsApp

[[Ka Kiyaye]] Laifuka da Hukuncinsu a Ranar Zabe

[[Ka Kiyaye]] Laifuka da Hukuncinsu a Ranar Zabe Wadannan jerin wasu daga cikin laifuka ne da hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC tace ko kusa ko a nesa ba zata taba lamunta ba, ga duk wanda ya kuskura ya jefa kansa cikunsu. Domin mu gudu tare mu kuma tsira tare ya sanya zan rubuto muku su a takaice kamar haka:- Wanda ya sayi ko ga Siyar da katin zabe zai fuskanci hukuncin biyan kudi Naira Dubu Dari Biyar N500,000 ko daurin shekara biyu 2 a gidan Dan Kande. Yin amfani da katin wani, ko bayyana kanka a matsayin wani jami’in zabe wanda ba shi ba – za’a cafke…

Facebook Comments

View More [[Ka Kiyaye]] Laifuka da Hukuncinsu a Ranar Zabe

[[Dan Kasa Biyu]] Ma’anarsa, Amfani da Rashin Amfaninsa

[[Dan Kasa Biyu]] Amfani da Rashin Amfaninsa   Wanene Dan Kasa Biyu? Dan Kasa Biyu shine mutumin da yake da shaidar zama dan kasa guda biyu, misali dan Najeriya kuma dan Amurka, a turance ana kiransu da (Dual Citizenship) ko kuma (Dual Nationality), yanayi ne k sanyawa mutum ya zama dan kasa guda biyu misali idan ‘yar Najeriya taje kasar Amurka sai ta haihu a can to wannan yaron ya zama dan kasar Amurkan.   Misali akwai mata ‘yan Kano da dama dake zaune a kasa Saudia wanda kuma suna haihuwa a can, sune a nan Kano muke kiransu da (Namakka) mace Kuma (Mutan Makka ko TaMakka).   Haka kuma…

Facebook Comments

View More [[Dan Kasa Biyu]] Ma’anarsa, Amfani da Rashin Amfaninsa

[Kayi Applying Yanzu] Yadda Zaka Nemi Aikin Zaben INEC 2019

Yadda Zaka Nemi Aikin Zabe Na 2019 Hukumar shirya zabe mai zaman kanta (INEC) tasaki form na neman aikin zaben shekara dubu biyu da shatara. Neman aikin yakasu zuwa biyu: • Ma’aikatan wucin Gadi (Adhoc Staff – RATECH) • Ma’aikatan INEC na dindin din (LGATECH) Ana iya rijistar wannan ayyuka guda biyu a shafin inec na yanar gizo. Sai dai kuma bakowa zeci gajiyar aikinba, har sai mutun yacika qa’idojin da shashen fasaha na humar zabe ta gindaya. Rubutuka Masu Alaka: Yadda ‘Yan Social Media Zasu Aikawa INEC Halin Da Ake Ciki A Yankunnasu Ranar Zabe Abubuwan Da ‘Yan Social Media Zasu Kiyaye A Ranar Zabe Sharudan Rijista Dan Zama…

Facebook Comments

View More [Kayi Applying Yanzu] Yadda Zaka Nemi Aikin Zaben INEC 2019

[Shiga Ka Karanta] Yadda ‘Yan Social Media Zasu Aikawa da Hukumar INEC Sakon Halin da ake ciki a yankunansu kai tsaye ta wayarsu.

Yadda ‘Yan Social Media Zasu Aikawa da Hukumar INEC Sakon Halin da ake ciki a yankunansu kai tsaye ta wayarsu.   A kokarin hukumar zabe ta kasa INEC na ganin anyi sahihin zabe, hukumar ta samar da wata sabuwar manhaja (Application) mai suna INEC eReporter zaka iya samun wannan application din a Play Sore. Idan ka dauko wannan app din zai baka damar fadawa hukumar zabe halin da ake ciki a yankinku na rashin zuwan jami’an zabe, ko magudun zabe, matsalar card reader ko kuma yunkurin kawo hargitsi da duk wani abu da kuka ga kuna da bukatar isarwa ga hukumar.   Da wannan app zaku iya aikawa da sakon…

Facebook Comments

View More [Shiga Ka Karanta] Yadda ‘Yan Social Media Zasu Aikawa da Hukumar INEC Sakon Halin da ake ciki a yankunansu kai tsaye ta wayarsu.

[Shiga Ka Karanta] Abubuwan da ‘Yan Social Media Social Media Zasu Kiyaye a Yayin Zaben Wata Mai Zuwa

Abubuwan da ‘Yan Social Media Social Media Zasu Kiyaye a Yayin Zaben Wata Mai Zuwa Saboda karatowar zaben shekarar 2019 ya sanya ni yin wannan rubutun domin tunasar da ‘yan uwana masu amfani da social media, gudun kar azo wasu na murnar cin zabe kai kuma kana can kana amsa tambayoyin jami’an tsaro, ko kuma ta kai mutum ga cin sarka. Rubutuka Masu Alaka: Abubuwan Dake Hana Finger Print Dinka Aiki A Wurin Zabe Abubuwan Da Yakamata Ka Sani Domin Karbar Katin Zabenka Dan social media ya kaucewa yin tallan wani dan takara a ranar zabe, kamar yadda idan kun lura dukkan kafafan yada labarai basa sanya tallan kowa a…

Facebook Comments

View More [Shiga Ka Karanta] Abubuwan da ‘Yan Social Media Social Media Zasu Kiyaye a Yayin Zaben Wata Mai Zuwa

Menene ATM Kuma Me Akeyi Dashi? Da Kuma Matsalolin Da Ake Samu Ta ATM

Menene ATM Card? ATM kati ne da zai bawa mutum wanda yake da asusu banki damar cirar kudin sa a duk lokacinda yake so a kuma duk inda yake, wannan katin zai baka damar da wanda yake da asusun banki damar ciran kudi (wato kudin sa) a duk sanda yake so a kuma duk inda yake, Wannan kati zai maka dama ka ciri kudi maimakon sai kaje banki kabi layi ka cika teller, zaka iya cirar kudin ka ta hanyar amfani da wannan katin da sauransu. Rubutuka Masu Alaka: Yadda Zaka Bude Account Din Banki Ta Facebook Menene BVN ? Katin ATM kati ne da kusan za’ace makulli ne na…

Facebook Comments

View More Menene ATM Kuma Me Akeyi Dashi? Da Kuma Matsalolin Da Ake Samu Ta ATM

Abubuwan Dake Hana Fingerprint Dinka Aiki A Ranar Zabe

Abubuwan dasuke hana fingerprint aiki Yana Da Kyau Ka Karanta: Menene Ma’anar Thumbprint? Cutar Dermatitis: wannan cutar tana kawo bushewar yanyatsu. Kuma tana jawo yatsun mutun suqi fitowa fingerprint scanner. Qonewa: Idan mutun yaqone a yatsa, kafun yawarke hakan na iya hana fingerprint yayi aiki. Yawan anfani da yatsu Yawan anfani da chemical kamar bleach, chlorine, acetone dasaurandu. Tsarin halitta. Yadda Zaka Kula da fingerprint dinka Rubutuka Masu Alaka: Yadda Zaka Karbi Katin Zabenka Abubuwan Da Yakamata Ka Sani Kafin Yin Katin Zabe Anfani da lotion dan Samar da danshi a yatsu. Rage daukan abubuwa masu nauyi Muhammad CFRN Facebook Comments

Facebook Comments

View More Abubuwan Dake Hana Fingerprint Dinka Aiki A Ranar Zabe

Tasirin Lalle, Qunshi, Henna Ga Dan Yatsa Wajan Yin Thumbprint (Zabe Mai Zuwa

Tasirin Lalle, Qunshi, Henna Ga Dan Yatsa Wajan Yin Thumbprint Gabanni qaratowar zabubbuka na shekara ta 2019 munci karo da shaqonni masu jan hankali ga mata dasu guji yin Lalle a hannunsu. Kamar yarda hukumar tsara zabe mai zaman kanta tafitar, a shekarar bana dole sai kadangwala “yan yatsunka a na’urar card reader kafin abarka kayi zabe. Acikin wannan rubutun zamuyi cikakken bayani akan thumbprint, fingerprint da kuma tasirin Lalle wajan yin zabe. Menene Finger Print: Zanen yan yatsun hannu ko “yan yatsun kafa shi ake kira fingerprint. Babba yatsa na hannu ana kiransa “Thumb” saboda haka in akace thumbprint ana nufin zanen babban dan yatsa. Mutun yanada yatsu guda…

Facebook Comments

View More Tasirin Lalle, Qunshi, Henna Ga Dan Yatsa Wajan Yin Thumbprint (Zabe Mai Zuwa
Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG
error: Content is protected !!