Online Training: How To Use Social Media 2nd Batch

Yadda Ake Amfani Da Shafukan Sadarwa #HowToUseSocialMedia Tun bayan da muka bada sanarwar taron mu da muka gabatar cikin satin da ya gabata wanda muka bada dama ga mutane 60 amman sai dai an samu mutane sama da 300 wadanda suka nuna bukatarsu akai. Munyi taron mu da iya mutane 60 din sannan mukayi alkawarin cewa zamu sake bada dama bayan mun kammala. Alhamdulillahi yanzu mun kammala wancan kuma mun bude dama ga sauran al’umma. •Abubuwan Da Yakamata Ka Sani Game Da Wannan Taron: 1. Taro ne da aka shirya domin koyar da al’umma hakikanin yadda ake amfani da shafukan sadarwa, da muhimman abubuwan da yakamata ace mai amfani dasu…

Facebook Comments

View More Online Training: How To Use Social Media 2nd Batch

Gasar Sharfadi.com Ta Biyu (2)

Gasar Sharfadi.com A Karo Na Biyu Assalamu Alaikum warahmatullah, gasar mu ta karo na biyu muna son a yi mana bayanin abubuwa uku (3) daga cikin shida (6) da mukayi a darasin Mu Koyi Computer (A takaice). Wanda ya samu nasarar amsawa zai samu kyautar katin waya na N 1,000 kacal, sannan Sharfadi.com zata wallafa bayaninsa a matsayin sa na gwarzonta na wannan makon, ga darusannan a kasa. Ma’anar Computer Yadda Ake Kunnawa Da Kashe Computer Yadda Ake Rubutu A Computer Yadda Ake Selecting/highlighting a Computer Microsoft Excel Microsoft Power Point. Note: Za’a amsa tambayar ne ta hanyar yin comment karkashin wannan post din a www.sharfadi.com ga link nan a…

Facebook Comments

View More Gasar Sharfadi.com Ta Biyu (2)

WADANDA SUKA CI GASAR ANAYI MUNA JIN DADI TA FARKO

WADANDA SUKA CI GASAR ANAYI MUNA JIN DADI Alhamdulillah Amieenue M Enuewah daga jihar Kaduna ahine mutum na farko da ya cinye gasar da sharfadi.com ta sanya sai kuma Aminu Bashir Medile Khalifa Amin daga Jihar Kano da ya cinye gasa ta biyu, dukkansu sun karbi kyautukansu, kuma muna yi musu fatan alkhairi. Gasa ce akan batutuwan da muka tattauna wadanda suka shafi shafukan sadarwa na internet. #BasheerSharfadi sharfadi.com Facebook Comments

Facebook Comments

View More WADANDA SUKA CI GASAR ANAYI MUNA JIN DADI TA FARKO

GASAR ANA YI MUNA JIN DADI 001

GASAR ANA YI MUNA JIN DADI 001 Jerin rubutuka ne da a yanzu muka tsaya a rubutu na 15 wanda sharfadi.comta kawo muku akan batutuwan da suka shafi shafukan sadarwa, to a yanzu dai ga dama ta samu ga wadanda suka amfana da wannan rubutukan. Batutuwa 12 daga cikin 15 ake so kayi bayanin guda biyar (5) daga ciki. Mutum na farko da ya fara amsawa yana da katin waya N 500 mutum na biyu kuma yana da katin waya N 200 amman guda uku kacal zai dauka. Ka’ida: 1. Duk lambar da ka dauka zaka amsa to ka fara rubuta lambar a farko. 2. Ayi rubutu a nutse wanda mutane…

Facebook Comments

View More GASAR ANA YI MUNA JIN DADI 001
Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG
error: Content is protected !!