[[Siyasa Bada Gaba Ba]] Yadda aka Hada ‘Yan Social Media na APC da PDP a Vision FM Sokoto

[[Siyasa Bada Gaba Ba]] Yadda aka Hada ‘Yan Social Media na APC da PDP a Vision FM Sokoto Shirin Sakwkwatawa Kwallahiya na tashar Vision FM Sokoto ya tattauna da Shugabannin Social Media na Jam’iyyun APC da PDP da kuma Shugaban cibiyar bincike da wayar da kan al’umma akan yanar gizo ta Sharfadi.com akan hakikanin abinda yake faruwa da ‘yan social median kalubale da kuma inda yakamata a dosa. Shiga nan domin yin downloading akan wayarka   Shirye-Shirye Masu Alaka: Social Media da Kasuwancin Internet -Sharfadi Arewa Radio 22-01-2019 DITV Alheri Radio Zaria Interview 16-12-2018 003 Make Money on Facebook 25-10-2018 -Express Radio Kano Facebook Comments

Facebook Comments

View More [[Siyasa Bada Gaba Ba]] Yadda aka Hada ‘Yan Social Media na APC da PDP a Vision FM Sokoto
Basheer Sharfadi on Express Radio Kano

[[Express Radio]] Kasuwanci da Neman Kudi ta Yanar Gizo -Basheer Sharfadi

Shirin Computer a Saukake na yau Alhamis 31-01-2019 na Express Radio Kano 90.3 FM. A yau mun tattauna dangane da Kasuwancin Yanar Gizo. Shiga nan domin yin downloading akan wayarka Sauke Wasu Shirye-Shiryen da Basheer Sharfadi Ya Gabatar: 001 Computer Virus -Express Radio 29-11-2018 002 Computer Virus Express Radio 07-12-2018 003 Make Money on Facebook 25-10-2018 -Express Radio Kano 004 Menene ATM da Yadda Zaka Kareshi Sharfadi -Express Radio 005 ‘Yan Damfarar Yanar Gizo Sharfadi -Express Radio Kano 006 Tsarin Kasuwancin Facebook for Business 007 Computer a Saukake 24-01-2019 -Sharfadi Express Radio Social Media da Kasuwancin Internet -Sharfadi Arewa Radio 22-01-2019 Social Media -Sharfadi Radio Kano FM DITV Alheri Radio Zaria Interview 16-12-2018 Facebook…

Facebook Comments

View More [[Express Radio]] Kasuwanci da Neman Kudi ta Yanar Gizo -Basheer Sharfadi

[[Kayi Register Yanzu]] Taron Bada Horo Ga Masu Sha’awar Sana’ar Blogging

[[Kayi Register Yanzu]] Taron Bada Horo Ga Masu Sha’awar Sana’ar Blogging.   Shiga nan domin karanta ma’anar sana’ar Blogging.   A takaice: a wannan taron zamu koyar da yadda ake shiga sana’ar Blogging tun daga mataki na farko da hanyoyin da mutum zai samu kudin shiga ta sana’ar. Zaka koyi yadda ake siyayya ta internet d.s. Bayan kammalawa mutum zai mallaki shafinsa na internet sannan zai mallaki email na musamman kamar dai nawan nan info@sharfadi.com kaima zaka mallaki naka da sunan shafin da ka mallaka.   Sharuda: Ya zama kana yin WhatsApp Ka tanadi Data Mai Kyau Wayarka bata da matsala wajen browsing Ka tanadi Network (Data) mai kyau Dole…

Facebook Comments

View More [[Kayi Register Yanzu]] Taron Bada Horo Ga Masu Sha’awar Sana’ar Blogging

[Radio Program] Social Media da Kasuwancin Internet -Arewa Radio 93.1 Kano -Sharfadi

Tattaunawar da shirin zubeban Kwarya na ranar Talata 22-01-2019 wanda Bashir Sarki Abdulkadir ya tattauna da Basheer Sharfadi akan Social Media da kuma Kasuwanci ta Internet. Facebook Comments

Facebook Comments

View More [Radio Program] Social Media da Kasuwancin Internet -Arewa Radio 93.1 Kano -Sharfadi
Basheer Sharfadi on Express Radio Kano

[Audio] Yadda Zaka Kare ATM Dinka Daga Masu Kutse

Shirin Computer a Saukake na Express Radio Kano mita 90.3 a Zangon FM a yau Alhamis 10, January 2019 Bashir Sharfadi yayi bayani akan Menene ma ATM da kuma ire-irensa da ma yadda mutum zai kare ATM dinsa daga masu yin kutse. Shiga Nan Domin Yin Downloading akan Wayarka Ayi Sauraro Lafiya.   Rubutuka Masu Alaka: Yadda Zaka Bude Account Din Banki Ta Facebook Menene BVN Bank Verification Number? Menene Banbancin Asusun Bada Lamuni Na Majalisar Dinkin Duniya Da Kuma Bankin Duniya? Facebook Comments

Facebook Comments

View More [Audio] Yadda Zaka Kare ATM Dinka Daga Masu Kutse

[Audio] Saurari Hirar Basheer Sharfadi Da Radio Kano 2 FM

Audio: Tattaunawa da Basheer Sharfadi Shugaban cibiyar bincike da wayar da kan al’umma akan internet ta Sharfadi.com cikin shirin Kwandon Koli na Radio Kano 2 FM. Talata: 18-12-2018. Shiga nan domin downloading din tattaunawar Ba iyaka hirar kenan ba za’a dora a shiri na gaba. Facebook Comments

Facebook Comments

View More [Audio] Saurari Hirar Basheer Sharfadi Da Radio Kano 2 FM

[Audio] Saurari Hirar Basheer Sharfadi Da Radio Kano 2 FM

Audio: Tattaunawa da Basheer Sharfadi Shugaban cibiyar bincike da wayar da kan al’umma akan internet ta Sharfadi.com cikin shirin Kwandon Koli na Radio Kano 2 FM. Talata: 18-12-2018. Shiga nan domin downloading din tattaunawar Ba iyaka hirar kenan ba za’a dora a shiri na gaba. Facebook Comments

Facebook Comments

View More [Audio] Saurari Hirar Basheer Sharfadi Da Radio Kano 2 FM

[Audio] Saurari Tattaunawarmu Da DITV Alheri Radio Zaria

Wannan tattaunawa ce da DITV Alheri Radio Zaria tayi damu ranar Lahadi 16-12-2018 a garin Zaria. Wadanda aka tattauna dasu sune: 1. Sani Muhammad Hotoro (Radio Kano) 2. Bashir Ahmad Gasau (Aminci Radio Kano) 3. Muhd Lawal Sarari (Classique Studio Kano) 3. Basheer Sharfadi (CEO Sharfadi.com). Shiga nan domin downloading na Tattaunawar Ayi Sauraro Lafiya. Facebook Comments

Facebook Comments

View More [Audio] Saurari Tattaunawarmu Da DITV Alheri Radio Zaria

[Facebook] Yadda Ake Neman Kudi Ta Facebook -Express Radio Kano

Shimfidar bayani akan yadda ake neman kudi ta dandalin Facebook Yau Alhamis 25-10-2018 a tashar Express Radio FM 90.3 Kano. Za’a dora asati mai zuwa idan Allah ya kaimu. Shiga Nan Domin Yin Downloading Akan Wayarka   Ayi sauraro lfy. RUBUTUKA MASU ALAKA: [Wata Sabuwa] Za’a Fara Biyan Kudi Domin Saka Story A Facebook Da Messenger [Labari] Sharfadi.com Tayi Taron Yini Guda Akan Yadda Ake Samun Kudi Ta Facebook a Kano Yadda Zaka Samu Kudi Ta YouTube 002 Hanyoyi Goma Sha Takwas [18] da Zaka Iya Samun Kudi ta Internet Basheer Sharfadi Social Media Strategies 25-10-2018.   Facebook Comments

Facebook Comments

View More [Facebook] Yadda Ake Neman Kudi Ta Facebook -Express Radio Kano

[Audio] Shirin Sansanin Matasa -Radio Nigeria Pyramid FM Kano 24-09-2018

Shirin Sansanin Matasa na Radio Nigeria Pyramid Fm 103.5 Kano a yau Litinin 24-09-2018 ya tattauna tare da wakilan kungiyar wayar da kan matasa akan Siyasa Ba Da Gaba Ba, Da Kuma Barin Siyasar Sara Suka ta DUNIYA MAI FADI wakilan kungiyar da aka tattauna dasu sun hada da: 1. Munir Muhammad Usman (shugaban kungiya) 2. Basheer Sharfadi (Mataimakin Shugaba) 3. Mubarak Musa Al-mubarak (Sakatare) Suna tafe da rakiyyar jami’in yada labarai na kungiyar wato Abubakar Adamu Damisa. Domin sauraron wannan tattaunawa sai ka danna alamar sautin dake kasa: Domin yin downloading kuma sai ka shiga Nan   Facebook Comments

Facebook Comments

View More [Audio] Shirin Sansanin Matasa -Radio Nigeria Pyramid FM Kano 24-09-2018
Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG
error: Content is protected !!