Get Started with WhatsApp Business in Hausa

[WhatsApp] Ma’anar WhatsApp Business da Abubuwan da ya kunsa

[WhatsApp] Ma’anar WhatsApp Business da Abubuwan da ya kunsa Menene WhatsApp Business? WhatsApp Business manhajar WhatsApp ce da akayi ta domin masu sana’o’I yadda za suyi amfani da ita, wajen tallatar hajarsu, WhatsApp business zai baka damar alaka da tattaunawa da abokanan kasuwancinka wato Costomers cikin sauki. Zaka iya amfani da asalin WhatsApp a matsayin Personal WhatsApp dinka, sannan ka bude WhatsApp Business domin sana’arka. Abubuwan da Zaka Iya Yi da WhatsApp Business: Business Profile: Zaka bude Profile din kasuwancinka ta WhatsApp yadda mutum yana dubawa zai ga bayanan sunan kamfaninka/sana’arka, Adireshinka, da kuma contact din da za’a iya tuntubarka, kai harma da link na website dinka in kana dashi,…

Facebook Comments

View More [WhatsApp] Ma’anar WhatsApp Business da Abubuwan da ya kunsa
how to create online payment link in Hausa

[Online Business] Yadda zaka tsara karbar kudi ta internet

[Online Business] Yadda zaka tsara karbar kudi ta internet Da yawan masu talla ko sayar da kayayyaki ta internet musamman masu tasowa kan gaza wajen samar da kyakykyawan tsarin karbar kudi ta internet, misali idan ka tashi karbar kudi maimakon ka bayar da account number dinka ayi maka transfer, sai ka bada link wanda mutum zai shiga yayi amfani da katin ATM dinsa ya biyaka kudinka.   Yin hakan shine kyaky-kyawar hanya mai inganci da ake bi, to akwai hanyoyi da dama da ake irin wannan tsarin daga ciki akwai: PayStack: ana amfani dashi wajen tsare karbar kudi, zakayi register dasu, zasu baka damar kirkirar karbar kudi kala-kala misali ina…

Facebook Comments

View More [Online Business] Yadda zaka tsara karbar kudi ta internet

[Online Business] Ma’anar Kasuwancin Yanar Gizo –Arewa Radio 93.1 FM

[Online Business] Ma’anar Kasuwancin Yanar Gizo –Arewa Radio 93.1 FM Saurari tattaunawar da Arewa Radio 93.1 FM tayi da Basheer Sharfadi ta cikin shirin Duniyar Kimiyya da Fasaha akan kasuwanci da neman kudi ta yanar gizo. Download Now Ayi sauraro lafiya. Rubutuka Masu Alaka: [Google] Google, Facebook da Tarihin Sharfadi.com -Arewa Radio Kano 93.1 [Social Media] Yada Labaran Karya -Arewa Radio 93.1 FM Kano [Radio Program] Social Media da Kasuwancin Internet -Arewa Radio 93.1 Kano -Sharfadi [Social Media] Rahoto akan Yada Labaran Karya -Progress FM Gombe 97.3 Facebook Comments

Facebook Comments

View More [Online Business] Ma’anar Kasuwancin Yanar Gizo –Arewa Radio 93.1 FM

[Online Business] Menene Kasuwancin eBook Marketing?

Abin takaici ne yadda ‘yan arewa muke da tarin dubban marubuta na harshen Hausa amma ace kullum sai kara samun koma baya sukeyi maimakon suyi gaba, musamman tasgaron da suka samu na rashin tafiya da zamani, a baya tilas ne ka buga littafi a takarda sannan ka sayar dashi littafinka ya karbu, amman yanzu abin ba haka yake ba. Zaka rubuta ka wallafa littafi kuma ya yadu ko ka siyar ba tare da kayi shi a bugun takarda ba, dukkanku kun sani yanzu muna cikin zamanin da cigaba ke kara hauhawa wanda kuma in baka bishi ba to tilas a barka da sallallami! Yau a Nigeria manyan shafukan da suke hada-hadar…

Facebook Comments

View More [Online Business] Menene Kasuwancin eBook Marketing?

Hanyoyi Goma Sha Takwas [18] da Zaka Iya Samun Kudi ta Internet

Hanyoyi Goma Sha Takwas [18] da Zaka Iya Samun Kudi ta Internet Rubutuka Masu Alaka: Ma’anar Kasuwancin Yanar Gizo da Rabe-Rabensa Kasuwanci da Samun Kudi ta Yanar Gizo Facebook Marketing: – hanya ta farko shine mutum ya shiga harkar cinikayya da tallace-tallace ta facebook. Freelancing: – shine tsarin da zakayi wani aiki a biyaka, wannan sana’ar ana yinta kamar mutum yayi rubutu, fassara, editing ko wani abu da kake da kwarewa akan sa a biyaka, daga cikin manyan wuraren da ake wannan sana’ar akwai shafin Fiverr Email Marketing: – shine tsarin kasuwanci da tallace-tallace wadda ake yinsa ta email. Instagram for Business: – shima tsarin kasuwancin Instagram iri daya ne da…

Facebook Comments

View More Hanyoyi Goma Sha Takwas [18] da Zaka Iya Samun Kudi ta Internet

[Online Business] Matsaloli Uku (3) Da Farin Shiga A Kasuwancin Social Media ke Fuskanta da Yadda Za’a Magancesu

[Online Business] Matsaloli Uku (3) Da Farin Shiga A Kasuwancin Social Media ke Fuskanta da Yadda Za’a Magancesu Shekarar 2019 ta karato gab tana buga mana kofa. Dan uwa & ‘Yar uwa kuna burin shiga a dama daku a kasuwanci ta Social Media? Na san duk kanku kuna so to ga wasu gingima-gingiman matsaloli da masu kasuwancin social media ke fuskanta da kuma yadda zaku kauce musu. Rubutuka Masu Alaka: Menene Kasuwancin Yanar Gizo? Abubuwa 6 Da Yakamata Ka Sani Kafin Fara Kasuwancin Ta Social Media Baka San Me Zakayi Ba: Kana bukatar ka san abinda kake son yi kafin ka fara tunanin yaya za’ayi kayi, kowa daga cikin mu…

Facebook Comments

View More [Online Business] Matsaloli Uku (3) Da Farin Shiga A Kasuwancin Social Media ke Fuskanta da Yadda Za’a Magancesu

[Online Business] Abubuwa 6 Ga Wanda Zai Fara Kasuwanci Ta Social Media A 2019

Abubuwa 6 Ga Wanda Zai Fara Kasuwanci Ta Social Media A 2019 Shin kana shirin fara kasuwanci ta Social Media? Ko kuma kana son kayi amfani da Social Media domin tallata sana’arka? Ka shirya cin moriyar social media a shekarar 2019 mai zuwa? Rubutuka Masu Alaka: Menene Kasuwancin Yanar Gizo? Hanyoyi 20 Da Zaka Bunkasa Kasuwancinka Ta Instagram Ire-iren Kasuwanci Yanar Gizo A yau ina tafe da muhimman abubuwa shida da yakamata ka sani kafin fara kasuwancin social media. Tsari:- Dole kayi nazari domin tsara shin me zaka iya yi a social media wanda zai iya daukar hankalin jama’a? Misali Sharfadi.com ta maida hankali akan harkar internet da computer. Shiri:-…

Facebook Comments

View More [Online Business] Abubuwa 6 Ga Wanda Zai Fara Kasuwanci Ta Social Media A 2019

[Online Business] Hanyoyi Ashirin (20) Da Zaka Bunkasa Kasuwancinka Ta Instagram

Hanyoyi Ashirin (20) Da Zaka Bunkasa Kasuwancinka Ta Instagram Instagram shima kamar sauran shafukan sadarwa na internet ana amfani dashi wajen tallata haja, tunda dai malam dan Hausa yace mai talla shike da riba… Kayi searching @jiffpom a instagram wadda take bayyana kanta a matsayin kare, amma yanzu haka tana da mabiya Miliyan Takwas da dubu dari biyar 8.5M a Instagram kuma tana cikin wadanda ke kan gaba wajen samun kudi a instagram. Bara na kyale labarinta haka, Yau Ina tafe da hanyoyi guda ashirin cir! Wanda zasu taimaka maka wajen cicciba kasuwancinka a Instagram sai a biyoni sau da kafa. Kayi bayanin kasuwancinka a Bio din account dinka, ka…

Facebook Comments

View More [Online Business] Hanyoyi Ashirin (20) Da Zaka Bunkasa Kasuwancinka Ta Instagram

[Fasaha] Yadda Zaka Yi Noma Ta Wayar Salula

[Fasaha] Yadda Zaka Yi Noma Ta Wayar Salula A Koma Gona! Kamar yadda kuka sani a wannan zamani da muke ciki na cigaban fasahar zamani wadda a turance ake kira da (Digital Era) zamanin da ake kokarin sauwake maka komai cikin sauki. A yau muna tafe da bayani sabuwar fasaha kuma ‘yar Nigeria da zata baka damar yin sana’ar Noma tun daga gyaran gona, shuka iri, ban ruwa amma fa ta wayarka ta salula. Bara na tsegumta muku wani abu ala bash-shi kwa fi fahimtar inda na dosa. Yanzu fasahar da duniya ke jira shine yadda ina Kano kana Abuja zan iya aika maka da dandanon abinci, ko kamshin turare…

Facebook Comments

View More [Fasaha] Yadda Zaka Yi Noma Ta Wayar Salula

[Instagram] Ma’anar Instagram for Business

Tsarin Tallata Kasuwanci ta Shafin Instagram {Shimfidace wannan daga cikin darasin da zamu fara InshaAllah na bada jimawa ba wanda ya tattara cikakken bayani dangane da talla da kuma kasuwanci ta dandalin Instagram} Dandalin Instagram shima kamar sauran shafukan sada zumunta na Internet ana amfani dashi wajen tallata haja domin samun abokanan cinikayya, ta shafin Instagram zaka iya bunkasa kasuwancinka sai a biyo mu.   Kamar yadda nayi bayani a can baya shafin Instagram yana tarin al’umma har sama da Biliyan Guda dake amfani dashi, kuma mutane Miliyan Dari Biyar 500,000,000 daga ciki suna hawa shafin a kowacce rana, Mutane Miliyan Dari Hudu 400,000,000 daga cikin masu amfani da Instagram…

Facebook Comments

View More [Instagram] Ma’anar Instagram for Business
Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG
error: Content is protected !!