3 ways to make money with blog

[Blogging] Manyan Hanyoyi Uku (3) da Zaka Samu Kudi da Blog Dinka

[Blogging] Manyan Hanyoyi Uku (3) da Zaka Samu Kudi da Blog Dinka   A yau zamu kalli wasu manyan hanyoyi da Blogger zaibi domin samun kudi da Blog dinsa. Bayan Blog dinka ya fara samun maziyarta Traffic na yau da kullum to abu na gaba da zakayi shine ka fara amfani da shafin ta hanyar da zaka dinga samun kudi, a yau zanyi bayanin manyan hanyoyi guda 3 da zakabi domin smaun kudi da Blogging.   Affiliate Marketing: – shikuma tsarine da zaka karbi tallukan wasu kamfanunuwan ka saka shi a shafinka ta yadda duk wanda yaga tallan a shafinka yabi ta nan ya siya kana da kasonka aciki, akwai…

Facebook Comments

View More [Blogging] Manyan Hanyoyi Uku (3) da Zaka Samu Kudi da Blog Dinka

[[Audio]] Jawabin Sarkin Kano akan Shigar Malamai Siyasa

[[Audio]] Jawabin Sarkin Kano akan Shigar Malamai Siyasa   Maimartaba Sarkin Kano Malam Muhammadu Sanusi || yayi bayani mai muhimmanci a safiyar jiya jumu’a 15-02-2019 a yayin gabatar da addu’ar zaman lafiya wadda yake jagoranta kowane mako a babban masallacin jumu’a na garin Kano   “Ba’a Hana Mutum Ra’ayi ba, Kowa Yana da Ra’ayinsa, amman kada ku Shigar da Kanku Cikin Siyasa, Malamai Su Hau Kan Mumbari ko Hakimai su Tara Jama’a ace a zabi wanannan jam’iyya ko waccan ba aikinmu bane.”   “Ka futo akan Minbari ko Gidan Radio ko Gidan Talabijin shine ya kawo Malamai suna magana ‘yan siyasa suna magana, Martabar da Allah yayi muku na Malamai…

Facebook Comments

View More [[Audio]] Jawabin Sarkin Kano akan Shigar Malamai Siyasa

[[Ka Kiyaye]] Laifuka da Hukuncinsu a Ranar Zabe

[[Ka Kiyaye]] Laifuka da Hukuncinsu a Ranar Zabe Wadannan jerin wasu daga cikin laifuka ne da hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC tace ko kusa ko a nesa ba zata taba lamunta ba, ga duk wanda ya kuskura ya jefa kansa cikunsu. Domin mu gudu tare mu kuma tsira tare ya sanya zan rubuto muku su a takaice kamar haka:- Wanda ya sayi ko ga Siyar da katin zabe zai fuskanci hukuncin biyan kudi Naira Dubu Dari Biyar N500,000 ko daurin shekara biyu 2 a gidan Dan Kande. Yin amfani da katin wani, ko bayyana kanka a matsayin wani jami’in zabe wanda ba shi ba – za’a cafke…

Facebook Comments

View More [[Ka Kiyaye]] Laifuka da Hukuncinsu a Ranar Zabe

Menene ATM Kuma Me Akeyi Dashi? Da Kuma Matsalolin Da Ake Samu Ta ATM

Menene ATM Card? ATM kati ne da zai bawa mutum wanda yake da asusu banki damar cirar kudin sa a duk lokacinda yake so a kuma duk inda yake, wannan katin zai baka damar da wanda yake da asusun banki damar ciran kudi (wato kudin sa) a duk sanda yake so a kuma duk inda yake, Wannan kati zai maka dama ka ciri kudi maimakon sai kaje banki kabi layi ka cika teller, zaka iya cirar kudin ka ta hanyar amfani da wannan katin da sauransu. Rubutuka Masu Alaka: Yadda Zaka Bude Account Din Banki Ta Facebook Menene BVN ? Katin ATM kati ne da kusan za’ace makulli ne na…

Facebook Comments

View More Menene ATM Kuma Me Akeyi Dashi? Da Kuma Matsalolin Da Ake Samu Ta ATM

Matakai Guda Takwas (8) Da Mai Karamar Sana’a Zai Bunkasa Sana’arsa

Matakai Guda Takwas (8) Da Mai Karamar Sana’a Zai Bunkasa Sana’arsa Dan uwa da ‘yar uwa yau ina son na baku wasu ‘yan shawarwari musamman ga ‘yan uwa na masu kananan sana’o’i wanda Insha Allahu idan muka rike su to saura kiris muma a fara kiranmu Dangote 🤣🤣🤣 Eh mana ko kai baka so sana’ar ka ta bunkasa? Kaima kayi katon gida kayi mota ka taimakawa ‘yan uwanka, ka tallafawa marayu kamar Jarman Sokoto Idan kabi wannan matakan to Insha Allahu idan a rana mutum biyar suna siyan kayanka yanzu zasu koma mutum goma koma sama da haka. Abokina kai da kake karamar sana’a ba wai Allah ya rubuta maka…

Facebook Comments

View More Matakai Guda Takwas (8) Da Mai Karamar Sana’a Zai Bunkasa Sana’arsa

Menene Banbancin Asusun Bada Lamuni Na Duniya (IMF) Da Bankin Duniya (World Bank)?

Menene Banbancin Asusun Bada Lamuni Na Duniya (IMF) Da Bankin Duniya (World Bank)?   Abune da yake daurewa jama’armu da dama kai, kullum a labarai zakaji ance Bankin Bada Lamuni Na Duniya (IMF) ko kuma Bankin Duniya wato (World Bank) a turance, a yau na juya akalar rubutuna akan wannan batu.   *International Monetary Fund (IMF) Wanda a hausa ake kira Asusun Bada Lamuni Na Duniya, Asusu ne da yake aikin Bunkasa kasashen duniya ta hanyar tallafa musu da shawarwari, kayan aiki, kai harma da gine-gine.   IMF kuma yana bada rancen kudi ga kasashen duniya domin bunkasa kasarsu ko kuma warware wasu matsaloli da suke fuskanta, kuma shi rancen…

Facebook Comments

View More Menene Banbancin Asusun Bada Lamuni Na Duniya (IMF) Da Bankin Duniya (World Bank)?

Yadda Ake Tsayawa Talakawa Wajen Yin Shari’a A Kano

Gatan Mara Gata   *Shin An Cutar Da Kai Ko An Cutar Da Dan Uwanka? *Shin an tsare wani naka ba tare da hakki ba? *Ko Wani Ya Ci Zarafinka A Al’amuran Shari’a? *Shin an tauyemaka wani hakki naka?   Ga dama ta samu ga talakawa dake da bukatar tallafi a harkar shari’a: OFISHIN WAKIKTAR AL’UMMA DAKE KANO:   Muna yin wakilci da ayyuka a fannin shari’a kyauta ga marasa karfi/galihu.   Idan har kana da irin wadannan matsalolin to hanzarta ka aika musu da rubutaccen sako ta email ko ta lambar waya ko kuma kafa da kafa zuwa ofishinsu.   Maza hanzarta ka tuntubi wannan zaure ta hanyoyi kamar…

Facebook Comments

View More Yadda Ake Tsayawa Talakawa Wajen Yin Shari’a A Kano

Protected: Online Class Room: How To Use Social Media

There is no excerpt because this is a protected post.

Facebook Comments

View More Protected: Online Class Room: How To Use Social Media

Sanarwar Gayyata Ta Musamman Daga Kamfanin Facebook

Sanarwar Gayyata Ta Musamman Daga Kamfanin Facebook www.sharfadi.com Yana Da Muhimmanci Musamman Ga ‘Yan Uwa Matasa Dake Social Media Kamfanin #Facebook da hadin gwiwar kamfanin #Afrinolly sun shirya gabatar da taro na musamman a nan #Nigeria domin koyar da matasa sana’o’i wanda zasu dinga samun kudin shiga ta hanyar amfani da Social Media. Za’a bada horo na musamman akai da kuma aikin Jarida da sauran bangarori masu alaka. A Ina za’a yi wannan taro? Za’a gabatar da wannan taro a garuruwan #Kano #Abuja #Lagos #Kaduna #Jos (sai mutum ya cike jihar da zaiyi). Nawa Ne Kudin Da Zaka Biya? Wannan horo kyautane babu ko sisin kwabo da zaka biya. Yaushe…

Facebook Comments

View More Sanarwar Gayyata Ta Musamman Daga Kamfanin Facebook

[Facebook] Yadda Zaka Cire/Boye Lambar Wayarka Daga Facebook

Ana Yi Muna Jin Dadi 024 Yadda Zaka Cire Lambar Wayarka Daga Facebook Assalamu Alaikum Warahmatullah ‘Yan Uwa Yau Za Muyi Magana Akan Yadda Zaka Cire ko ka Boye Lambar Wayarka a Facebook, Duba Da Yadda Mutane Suke Ta Yin Korafi Musamman ‘Yan Uwa Mata Kan Suna Shan Kira Babu Gaira Babu Dalili Saboda Sunayin Facebook, Sai Ku Biyo Mu. *Kafin ka cire lambarka to ka tabbatatar ka sanya email dinka akan account dinka. KARANTA WANNAN:- [[Facebook]] YADDA AKE SAKA KARI KO SABON EMAIL A FACEBOOK Da farko zaka shiga facebook dinka ta browser/opera sai kayi login. Sai ka tafi can kasa ka shiga “Settings” a wani facebook din kuma…

Facebook Comments

View More [Facebook] Yadda Zaka Cire/Boye Lambar Wayarka Daga Facebook
Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG
error: Content is protected !!