Hanyoyi Goma Sha Takwas [18] da Zaka Iya Samun Kudi ta Internet

Hanyoyi Goma Sha Takwas [18] da Zaka Iya Samun Kudi ta Internet Rubutuka Masu Alaka: Ma’anar Kasuwancin Yanar Gizo da Rabe-Rabensa Kasuwanci da Samun Kudi ta Yanar Gizo Facebook Marketing: – hanya ta farko shine mutum ya shiga harkar cinikayya da tallace-tallace ta facebook. Freelancing: – shine tsarin da zakayi wani aiki a biyaka, wannan sana’ar ana yinta kamar mutum yayi rubutu, fassara, editing ko wani abu da kake da kwarewa akan sa a biyaka, daga cikin manyan wuraren da ake wannan sana’ar akwai shafin Fiverr Email Marketing: – shine tsarin kasuwanci da tallace-tallace wadda ake yinsa ta email. Instagram for Business: – shima tsarin kasuwancin Instagram iri daya ne da…

Facebook Comments

View More Hanyoyi Goma Sha Takwas [18] da Zaka Iya Samun Kudi ta Internet

Kasuwar Bukata 002

Kasuwar Bukata 002 Cigaba Hon: Daman ka san duk al’amuran namu to shine nake so kazo muyi wannan tafiyar a matsayin ka na mai son cigaban al’ummar ka. Irin gudummuwar da nake gani a shafukan ka suka sa nace a nemo ka. Sharfadi: sai dai bangane wace tafiyar bace, zanso samun karin haske akai. Hon. Eh akwai takara da zan kara yi saboda kiranye-kiranye da talakawa suka yi, to ina so mu hadu mu gina yankinmu. Sharfadi: Eh to sai dai kasan ku ‘yan siyasa ba ababen gasgatawa bane, saboda yanzu in kamin bayani haka to abokin adawarka ma zai min kamarsa ko ma wanda ya fishi. Hon. Ai kaga…

Facebook Comments

View More Kasuwar Bukata 002

Abokanan Kasuwancin Mu

Cibiyar Sharfadi.com tana da abokanan kasuwanci daga nan Arewa da kuma kudancin kasarnan, a yanzu ma har da kasashen ketare, daga ciki akwai: Dake Ake Consultancy Rumbun Ilimi Arewa Times Facebook Comments

Facebook Comments

View More Abokanan Kasuwancin Mu
Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG
error: Content is protected !!