[Online Business] Menene Kasuwancin eBook Marketing?

Abin takaici ne yadda ‘yan arewa muke da tarin dubban marubuta na harshen Hausa amma ace kullum sai kara samun koma baya sukeyi maimakon suyi gaba, musamman tasgaron da suka samu na rashin tafiya da zamani, a baya tilas ne ka buga littafi a takarda sannan ka sayar dashi littafinka ya karbu, amman yanzu abin ba haka yake ba. Zaka rubuta ka wallafa littafi kuma ya yadu ko ka siyar ba tare da kayi shi a bugun takarda ba, dukkanku kun sani yanzu muna cikin zamanin da cigaba ke kara hauhawa wanda kuma in baka bishi ba to tilas a barka da sallallami! Yau a Nigeria manyan shafukan da suke hada-hadar…

Facebook Comments

View More [Online Business] Menene Kasuwancin eBook Marketing?

Hanyoyi Goma Sha Takwas [18] da Zaka Iya Samun Kudi ta Internet

Hanyoyi Goma Sha Takwas [18] da Zaka Iya Samun Kudi ta Internet Rubutuka Masu Alaka: Ma’anar Kasuwancin Yanar Gizo da Rabe-Rabensa Kasuwanci da Samun Kudi ta Yanar Gizo Facebook Marketing: – hanya ta farko shine mutum ya shiga harkar cinikayya da tallace-tallace ta facebook. Freelancing: – shine tsarin da zakayi wani aiki a biyaka, wannan sana’ar ana yinta kamar mutum yayi rubutu, fassara, editing ko wani abu da kake da kwarewa akan sa a biyaka, daga cikin manyan wuraren da ake wannan sana’ar akwai shafin Fiverr Email Marketing: – shine tsarin kasuwanci da tallace-tallace wadda ake yinsa ta email. Instagram for Business: – shima tsarin kasuwancin Instagram iri daya ne da…

Facebook Comments

View More Hanyoyi Goma Sha Takwas [18] da Zaka Iya Samun Kudi ta Internet
Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG
error: Content is protected !!