Facebook F8 Tools for Instagram

[Instagram] Abubuwan da Facebook F8 yazo dasu a Instagram

[Instagram] Abubuwan da Facebook F8 yazo dasu a Instagram A farkon watan mayun da muke cikine kamfanin Facebook ya gabatar da taron shekara-shekara na bana wanda aka yiwa lakabi da Facebook F8 a yayin taron dai an kaddamar da sabbin sauye-sauye a manhajojinsa, a yau zanyi magana akan wasu daga sauye-sauyen da kamfanin yazo dasu manhajar Instagram. Shop from Creators: Sabon tsarine da zai baka damar siyan kayayyaki cikin sauki. Duba hoton dake kasa: A sabon tsarin kamar yadda kuke gani a hoton dake sama, maimakon kayi screenshot na wani kaya da ka gani, ko ka tambayi bayani akansa ta comment ko kayi DM kawai zaka danna ne ka samu…

Facebook Comments

View More [Instagram] Abubuwan da Facebook F8 yazo dasu a Instagram

 [Instagram] Zamu kwace followers din duk wanda yayi cheat –Instagram

 [Instagram] Zamu kwace followers din duk wanda yayi cheat –Instagram Kamfanin Instagram ya bayyana cewa ya shirya tsaf domin kwace mabiya wato followers wanda suka nema ta hanyar yin cheating, wato samun mabiya ta haramtacciyar hanya, kamfanin dai yana fuskantar matsalar masu yin kutse wajen samarwa da mutane mabiya ta haramtacciyar hanya wadda zaka biya kudi, su kuma masu yin wannan aikin su samar maka da karin mabiya, ko kuma suyi amfani da wasu manhajoji da ake amfani dasu wajen neman karin bayani. Acikin shekarar da ta gabata dai kamfanin Facebook wanda yake mallakar kamfanin Instagram ya bayyana cewa zaije kotu da duk wanda ya samu da laifin yi masa…

Facebook Comments

View More  [Instagram] Zamu kwace followers din duk wanda yayi cheat –Instagram
5 ways to promote your business on Instagram

[Instagram] Hanyoyi Biyar (5) da Zaka Tallata Kasuwancinka ta Instagram Story

[Instagram] Hanyoyi Biyar (5) da Zaka Tallata Kasuwancinka ta Instagram Story   Instagram Story shima tamkar Status a WhatsApp ana amfani dashi wajen tallata kasuwanci sai dai da dama ‘yan uwa basu san hanyoyin da akebi wajen tallata kasuwanci cikin sauki kuma a kyauta ta Instagram Story ba, a wannan takaitaccen bayanin nawa a yau zan kawo hanyoyi guda biyar (5) kacal da mutum zaiyi amfani dasu domin tallata kasuwancinsa a dandalin ‘yan birni na Instagram.   Location mai yin kasuwanci a Instagram suna amfani da Location domin sanya bayanin kayan, misali ina sayar da jakunkuna a Kano ko kuma wani abu da nake son ‘yan Kano su siya to…

Facebook Comments

View More [Instagram] Hanyoyi Biyar (5) da Zaka Tallata Kasuwancinka ta Instagram Story

[[Instagram]] An Fara Yin Chatting a Instagram ta Computer

[[Instagram]] An Fara Yin Chatting a Instagram ta Computer   Dandalin sada zumunta na Instagram daya ne daga cikin manyan dandalin sada zumunta dake jan zare a wannan lokaci.   Dandalin yana bada damar isar da sako ta hanyar hoto ko video, inda ake musayar zafafan hotuna kala-kala a dandalin.   Sai dai ana amfani da application dinne a waya kadai domin kuwa ba komai ne ake iya yi dashi ta Computer ba, wato dai ba kamar kamfanin Facebook ba, da ake iya yinsa ta waya da kuma Computer.   Sai dai asabbin sauye-sauye da dandalin yayi a yanzu ya bada dama zaka iya aikawa da sako ko bada amsar…

Facebook Comments

View More [[Instagram]] An Fara Yin Chatting a Instagram ta Computer

[Instagram] Yadda Instagram Ke Samun Kudin Shiga

[Karanta Yanzu] Yadda Instagram Ke Samun Kudin Shiga   A shekarar 2012 kamfanin Facebook ya sayi dandalin sada zumunta na WhatsApp akan kudi har Dala Biliyan Guda ($1 billion) a lokacin shekarar WhatsApp biyu a duniya.   A shekarar 2014 lokacin da Instagram ya cika shekaru hudu an kiyasta cewa dandalin ya samar da zunzurutun kudi har Dala Biliyan Talatin da Biyar ($35 billion).   A yanzu da kamfanin facebook ya kara fadada neman kudi da Instagram an kiyasta shafin yana samun kudi kusan Dala Biliyan Dari ($100 billion).   Idan baku manta ba a watan September na shekarar da ta gabata 2018 wanda ya kirkiri WhatsApp Mr. Kevin Systrom…

Facebook Comments

View More [Instagram] Yadda Instagram Ke Samun Kudin Shiga

[Instagram] Yadda Ake Dora Audio A Instagram

[Instagram] Yadda Ake Dora Audio A Instagram A cigaba da sauye-sauye da shafukan sadarwa na zamani ke yi Dandalin Instagram yazo da wani sabon salo wanda zai baiwa masu amfani dashi damar dora audio (sauti) a dandalin. A baya dai dandalin Instagram ya sahara ne da dora Video da kuma hotuna, amma yanzu abin ya sauya. Yadda Ake Dora Audio A Instagram Zaka yi amfani da wajen story dinka kamar yadda kuke gani a hoton dake kasa zai baka dama ka danna wannan alamar sauti da kuke gani, sai ka dauka duk audio din da kake so, followers dinka kuma zasu saurara. A wani cigaban kuma tuni aka fara yin…

Facebook Comments

View More [Instagram] Yadda Ake Dora Audio A Instagram

[Online Business] Hanyoyi Ashirin (20) Da Zaka Bunkasa Kasuwancinka Ta Instagram

Hanyoyi Ashirin (20) Da Zaka Bunkasa Kasuwancinka Ta Instagram Instagram shima kamar sauran shafukan sadarwa na internet ana amfani dashi wajen tallata haja, tunda dai malam dan Hausa yace mai talla shike da riba… Kayi searching @jiffpom a instagram wadda take bayyana kanta a matsayin kare, amma yanzu haka tana da mabiya Miliyan Takwas da dubu dari biyar 8.5M a Instagram kuma tana cikin wadanda ke kan gaba wajen samun kudi a instagram. Bara na kyale labarinta haka, Yau Ina tafe da hanyoyi guda ashirin cir! Wanda zasu taimaka maka wajen cicciba kasuwancinka a Instagram sai a biyoni sau da kafa. Kayi bayanin kasuwancinka a Bio din account dinka, ka…

Facebook Comments

View More [Online Business] Hanyoyi Ashirin (20) Da Zaka Bunkasa Kasuwancinka Ta Instagram

[Instagram] Hanyoyi Goma (10) Da Zaka Samu Followers A Instagram

[Instagram] Hanyoyi Goma (10) Da Zaka Samu Followers A Instagram Wadannan jerin hanyoyine har guda goma mai amfani da dandalin Instagram zai bi domin samun yawan followers. Rubutuka Masu Alaka: Instagram Zai Bada Damar Dora Video Mai Tsawon Sama Da Awa Daya Yadda Tsarin Kasuwancin Instagram Yake Ka hada Instagram dinka da sauran Social Media platforms, ana hada instagram da facebook, twitter, flickr d.s, hakan zai baka dama duk sanda kayi posting kai tsaye zai tafi sauran shafukan da ka hada. Ka sanya alamar instagram a facebook page dinka, yana da muhimmanci a shafinka na facebook ko profile ka saka instagram dinka hakan zai taimaka maka wajen kara samun followers…

Facebook Comments

View More [Instagram] Hanyoyi Goma (10) Da Zaka Samu Followers A Instagram
Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG
error: Content is protected !!