Goog;e and Huawei 2019 Crisis in Hausa

[Google] Abinda yasa Google ya yanke hurda da kamfanin Huawei

[Dambarwa] Abinda ya faru tsakanin kamfanin Google da Huawei   Munnir Abdulhamid (Fasaha/Waya). Amakon nan labaru sun mamaye kafafen sada zumunta na cewa kamfanin google ta dakatar da alakar kasuwan ci dake tsakanin ta da Huawei,mun bi diddiga labarin domin kawo muku hakikanin abubda ke faruwa. Google kamfani ne dake kasar Amurka, suke da mallakin manhajar nan ta Android kuma suke da Application irin su Gmail, Youtube, Google Map, da kuma rumbun nan Na Play Store inda anan ne ake dauko halastattun Android Application. Huawei Kamfani ne dake kasar China Suna kera naura masu tarin yawa manya daga ciki akwai Wayoyi (Mobile Phone), Computer,da Kuma Abubuwan da suka shafi Networking.…

Facebook Comments

View More [Google] Abinda yasa Google ya yanke hurda da kamfanin Huawei
Google ADS in Hausa

[Google] Zamu fara sanya talla a babban shafinmu –Google

[Google] Zamu fara sanya talla a babban shafinmu –Google Kamfanin Google ya bayyana cewa nan bada jimawa ba zai fara sanya talla akan babban shafinsa na internet, google shine babban shafin internet na duniya da yake da yawan jama’a masu amfani dashi. Mutane da daman a tambayar shin ko ta yaya google ke samun kudin shiga? KARANTA: [Google] Yadda Google Ke Samun Kudin Shiga Kamar sauran kamfanunuwa irinsu Facebook, Amazon, Twitter, YouTube, Instagram, da sauransu, wadanda ke saka talluka akan babban shafinsu, shima Google ya bayyana aniyarsa ta wannan tsarin domin ya baiwa masu amfani da shafin damar saye sayarwa da kuma tallata hajarsu. A yanzu za’a fara ganin tallar kayayyaki…

Facebook Comments

View More [Google] Zamu fara sanya talla a babban shafinmu –Google
how to send message on gmail in Hausa Language

[Email] Manyan kura-kuran da mutane keyi wajen tura sako ta Email

[Email] Manyan kura-kuran da mutane keyi wajen tura sako ta Email Jama’a Assalamu Alaikum a yau zanyi bayani akan manyan kura-kurai da mukan tafka a yayin tura sako ta email. Tura sako babu Subject. Reply All. Rashin rubuta cikakken sako. Tura sako babu Subject: yana daga cikin manyan kuskuren da ake tafkawa yayin tura sako a Email, sai kaga mutum ya rubuta sallama, wani kuma ya rubuya sakon da yakes son turawa a wajen subject din mai makon rubuta taken sakon da zaka tura. Reply All: shine a yayinda mutum yazo zai bada amsa musamman a sakon da ba kai ka daine aka turowa irinsa ba to a kasa zai…

Facebook Comments

View More [Email] Manyan kura-kuran da mutane keyi wajen tura sako ta Email
how to send message on gmail in Hausa Language

[Email] Yadda Ake Tura Sako ta Email

[Email] Yadda Ake Tura Sako ta Email   Da yawa mutanenmu kan tafka kuskure a yayin tura sako ta email a don haka yau zanyi cikakken bayani akan yadda ake tura sako ta email.   Da farko idan ka shiga email dinka kayi login, idan kuma ka riga kayi to zai bude maka kamar yadda kake shiga Facebook zai budo maka inbox dinka wato wurin sakonni.   Zakaga alamar alkalami a kasa ko kuma an rubutu Compose to nan wurin shine inda ake shiga domin rubuta sako, tamkar inda ake shiga domin yin post a Facebook.   Idan ka shiga zai bude maka sabon shafi da gurabe acikinsa kamar haka:…

Facebook Comments

View More [Email] Yadda Ake Tura Sako ta Email
Basheer Sharfadi on Arewa Radio

[Google] Google, Facebook da Tarihin Sharfadi.com -Arewa Radio Kano 93.1

[Google] Google, Facebook da Tarihin Sharfadi.com -Arewa Radio Kano 93.1 Tattaunawa ce da Basheer Sharfadi shugaban cibiyar bincike da wayar da kan al’umma akan yanar gizo ta Sharfadi.com kan tarihin cibiyar, ma’anar Google da Abubuwan da ya kunsa da kuma hanyoyin da masu kutse ke amfani dasu wajen sheke account din Mutane a Facebook. Download Now Ayi sauraro lafiya. RUBUTUKA MASU ALAKA: [Google] Ma’anar Google da Abubuwan da Ya Kunsa -Express Radio Kano [Google] Yadda Zaka Gano Bayananka Da Kamfanin Google Da Facebook Ke Dauka Da Kuma Yadda Zaka Karesu [Facebook] Yadda Zaka Kare Facebook Dinka daga Blocking ko Hacking [Facebook] Yadda Zaka Canja Password Dinka Na Facebook Facebook Comments

Facebook Comments

View More [Google] Google, Facebook da Tarihin Sharfadi.com -Arewa Radio Kano 93.1

[Google] Ma’anar Google da Abubuwan da Ya Kunsa -Express Radio Kano

Shirin Computer a Saukake na wannan makon Ranar Alhamis 04-04-2019 ya tattauna akan Google da kuma abubuwan da ya kunsa. Saurari Shirin: Sauke Shirin Tanan: Download Now Ayi sauraro lfy. RUBUTUKA MASU ALAKA: [[Express Radio]] Kasuwanci da Neman Kudi ta Yanar Gizo -Basheer Sharfadi [Computer] Virus da Yadda Za’a Maganceshi a Computer -Express Radio Kano [Facebook] Yadda Ake Amfani Da Tsarin Facebook For Business -Express Radio Kano [Facebook] Yadda Ake Amfani Da Tsarin Facebook For Business -Express Radio Kano Facebook Comments

Facebook Comments

View More [Google] Ma’anar Google da Abubuwan da Ya Kunsa -Express Radio Kano

[Google] Yadda Google Ke Samun Kudin Shiga

[Karanta Yanzu] Ta Yaya Google Ke Samun Kudin Shiga? Da yawa ‘yan uwa muna shiga Google mu tambayi abu kuma ya bamu amsa, amman shin mun taba tunanin ko ta yaya Google din ke samun kudin shiga? Domin google ba wai suna yin raba dai-dai ne da kamfanunuwan waya da kake siyan Data ba sannan shi Google duk sanda kayi search ba ma shafinsa yake mayar da kai ba, sai dai ya kawo maka amsoshi daga shafukan wasu. Kuma a fili yake cewa ba wasu ne suka dauki nauyin google ya dinga wannan aikin ba, to wai yaya abin yake? Rubutuka Masu Alaka: Yadda Kamfanin Facebook Ke Samun Kudin Shiga…

Facebook Comments

View More [Google] Yadda Google Ke Samun Kudin Shiga

[Google] Yadda Zaka Gano Bayananka Da Kamfanin Google Da Facebook Ke Dauka Da Kuma Yadda Zaka Karesu

Yadda Zaka Gano Bayananka Da Kamfanin Google Da Facebook Ke Dauka Da Kuma Yadda Zaka Karesu Na san dukkaninku kuna ganin yadda ake satar account din mutane a facebook a canja musu suna da makamantansu sai dai wani abin takaici shine wadannan barayin suna satar duk wani bayanan mutum dake kan account dinsa. Hackers masu kutse na gida da na wajen Nigeria babban abinda suke so su samu game da mutum shine bayananka, suna adireshi, lambar waya, email, Ranar haihuwa, ginsi, d.s. Hatta irin sakonnin waya da zaka ga an turo maka ta lambar wayarka wanda baka da alaka dashi kamar ace maka ATM dinka ya samu matsala ko wani…

Facebook Comments

View More [Google] Yadda Zaka Gano Bayananka Da Kamfanin Google Da Facebook Ke Dauka Da Kuma Yadda Zaka Karesu

[Google] Ana Zargin Google Da Yin Batanci Ga Shugaban Amurka Donal Trump

[Wata Sabuwa] Ana Zargin Google Da Yin Batanci Ga Shugaban Amurka Donal Trump Wani dan majalisar dokokin Amurka ya gabatar da korafi a gaban majalisar dokokin kasar dangane da yadda idan mutum yayi amfani da shafin Google (Matambayi baya bata) ya tambayi kalmar “Idiot” wawa ko sakarai a harshen Hausa sai Google din ya bashi amsa da hotunan shugaban kasar Amurka wato Donal Trump. Wannan korafin ya sanya majalisar gayyatar shugaban kamfanin na GOOGLE Mr. Sundar Pichai kan ya bayyana a gabanta domin amsa tambayoyi akan wannan batu. Hakan kuwa akayi sai dai Mr. Pichai ya bayyana cewa sufa ko kadan ba sune suka kar zomon ba, hassalima rataya kawai…

Facebook Comments

View More [Google] Ana Zargin Google Da Yin Batanci Ga Shugaban Amurka Donal Trump
Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG
error: Content is protected !!