Remove term: Sharfadi.com has organize a One Week Online Training to 250 Young Entrepreneurs on how to promote and improve their business on social media. Sharfadi.com has organize a One Week Online Training to 250 Young Entrepreneurs on how to promote and improve their business on social media.

[Kayi Register Yanzu] Taron Horaswa Akan Yadda Zaka Bunkasa Kasuwancinka ta Social Media (Ga Masu Kananan Sana’o’i).

Loading… Facebook Comments

Facebook Comments

View More [Kayi Register Yanzu] Taron Horaswa Akan Yadda Zaka Bunkasa Kasuwancinka ta Social Media (Ga Masu Kananan Sana’o’i).

[[Kayi Register Yanzu]] Taron Bada Horo Ga Masu Sha’awar Sana’ar Blogging

[[Kayi Register Yanzu]] Taron Bada Horo Ga Masu Sha’awar Sana’ar Blogging.   Shiga nan domin karanta ma’anar sana’ar Blogging.   A takaice: a wannan taron zamu koyar da yadda ake shiga sana’ar Blogging tun daga mataki na farko da hanyoyin da mutum zai samu kudin shiga ta sana’ar. Zaka koyi yadda ake siyayya ta internet d.s. Bayan kammalawa mutum zai mallaki shafinsa na internet sannan zai mallaki email na musamman kamar dai nawan nan info@sharfadi.com kaima zaka mallaki naka da sunan shafin da ka mallaka.   Sharuda: Ya zama kana yin WhatsApp Ka tanadi Data Mai Kyau Wayarka bata da matsala wajen browsing Ka tanadi Network (Data) mai kyau Dole…

Facebook Comments

View More [[Kayi Register Yanzu]] Taron Bada Horo Ga Masu Sha’awar Sana’ar Blogging

[Kayi Register Yanzu] Taron Horaswa Kyauta Akan Yadda Zaka Tallata Kayanka Ta Facebook

Taron Horaswa Kyauta Akan Yadda Ake Talla Ta Facebook Cibiyar bincike da wayar da kan al’umma akan internet ta Sharfadi.com ta shirya muku taro na musamman akan yadda ake talla ta facebook (Promotion/Boosting) wato za’a koyar da yadda mutum zai biya facebook su kuma su tallata masa kayansa, misali idan kana samun mutane biyar (5) to zaka biya facebook shi kuma zai kawo maka mutum (50). Zaka koyi yadda ake boosting din post a facebook. Yadda ake tallata kaya wanda mutum zai danna shop ta yadda zai ga hotunan kayan da kake siyarwa da farashinsu. Za’a koyar da yadda zakayi promoting din page dinka na facebook da duk wasu abubuwa…

Facebook Comments

View More [Kayi Register Yanzu] Taron Horaswa Kyauta Akan Yadda Zaka Tallata Kayanka Ta Facebook

[Kayi Register Yanzu] Taron Horaswa Akan Yadda Zaka Fara Samun Kudi Ta YouTube

Yadda Zaka Fara Samun Kudi Ta YouTube Cibiyar bincike da wayar da kan al’umma akan internet ta Sharfadi.com ta shirya wani taron horaswa na musamman akan Yadda Ake Amfani da kuma Yadda ake samun kudi ta dandalin YouTube. Abubuwan Da Za’a Koyar Sun Hada Da: 1. Yadda ake mallakar/bude Channel a YouTube 2. Yadda ake amfani da YouTube 3. Hanyoyin da ake samun Subscribers a YouTube 4. Yadda ake gyara video ta wayar salula. 5. Yadda ake neman kudi ta YouTube 6. Yadda ake neman kudi ta YouTube ta wayar salula. Abubuwan da ake bukata ga mai son yin register: 1. Waya/Computer 2. Gmail Account 3. Network/Data Mai Kyau. 4.…

Facebook Comments

View More [Kayi Register Yanzu] Taron Horaswa Akan Yadda Zaka Fara Samun Kudi Ta YouTube

Taron Horaswa Kyauta Akan Yadda Ake Karatu Ta Internet

Kana Son Kayi Karatu Ta Internet? Cibiyar bincike da wayar da kan al’umma akan internet ta Sharfadi.com ta shirya tsaf domin gabatar da taro na musamman akan yadda ake yin karatu ta internet. Za’a koyar da yadda ake karatu ta waya ko computer daga gida. Akwai makaranta da dama a duniya harda na kyauta da suke bada darasi a Internet. Rashin sani ne kawai ya sanya kaza ta kwana akan dami! Maimakon bata lokaci a Facebook, WhatsApp, d.s wannan zai taimaka maka ka kara samun experience sosai. Dalibin dake karatu a makaranta zai iya yin wani karatun ta yanar gizo mai alaka da naka haka malamin dake daukar wani darasi…

Facebook Comments

View More Taron Horaswa Kyauta Akan Yadda Ake Karatu Ta Internet

[Labari] Yadda Taron Zaria Ya Gudana

A ranar lahadi 16 December, 2018 aka gabatar da gagarumin taro na musamman a dakin taro na Makarantar Alhuda-huda dake birnin Zaria. Taron dai ya samu halarta manyan mutane, Sarakuna da sauran shuwagabannin al’umma da kuma sauran al’ummar garin na Zaria. Basheer Sharfadi Shugaban cibiyar bincike da wayar da kan al’umma akan internet ta Sharfadi.com shine ya gabatar da takarda ta farko mai taken “Yadda ake amfani da shafukan sadarwa da kuma yadda ake samun kudi ta shafukan” sai kuma Deputy Provost na Kwalejin Tarayya dake Zaria ya gabatar da takarda ta biyu mai taken “Muhimmancin Lokaci”. Hotuna Daga Wurin Taron: Bayan kammala taron tawagar Sharfadi.com ta ziyarci Jakada Radio…

Facebook Comments

View More [Labari] Yadda Taron Zaria Ya Gudana

[Kayi Register Yanzu] Taron Bunkasa Harshen Hausa A Internet

Gangamin Bunkasa Harshen Hausa A Internet Taron horaswa ne da cibiyar bincike da wayar da kan al’umma akan internet ta Sharfadi.com ta shirya domin ganin harshen Hausa a internet. Manufar Taron: Domin ganin an tattara bayanai cikin harshen Hausa a internet ta yadda nan gaba da zarar ka nemi wani abu a internet to zaka sameshi cikin harshen Hausa. Saboda Matasan Hausawa dake da kwazo a shafukan Internet su samu hanyar samun kudi ta internet. Domin kawar da tunanin matasanmu daga amfani da social media ta hanyar zage-zage da cin zarafin juna. Ribar Da Mutum Zai Samu A Taron: Bunkasa Harshen Hausa a internet. Duk wanda ya halarci taron zai…

Facebook Comments

View More [Kayi Register Yanzu] Taron Bunkasa Harshen Hausa A Internet

[Kayi Register] 2019 SOKOTO SOCIAL MEDIA MASTER CLASS

2019 SOKOTO SOCIAL MEDIA MASTER CLASS Kungiyar wayar da kan matasa akan shafukan sada zumunta ta jihar Sokoto hadin gwiwa da cibiyar bincike da wayar da kan al’umma akan internet ta Sharfadi.com sun shirya gagarumin taron baje kolin fasaha da kimiyar shafukan Sada Zumunta na zamani da kuma yanar gizo. Taron yini biyu da zai mayar da hankali wajen abu kamar haka: Yadda ake amfani da wadannan shafukan tare da samun kudi ta shafukan:FacebookWhatsAppTwitterYouTubeGoogle Collections Ga ‘Yan uwa mata yadda zasu dinga amfani da internet wajen yin kasuwancin internet daga gida.Ga ‘Yan Kasuwa Kuma Yadda Zasu Bunkasa Kasuwancin Ta Hanyar Amfani da wadannan shafuka.Yadda ake saye da sayarwa ta internet.Ina…

Facebook Comments

View More [Kayi Register] 2019 SOKOTO SOCIAL MEDIA MASTER CLASS

Za’a Gabatar da Taron Yini Guda Akan Internet da Rayuwar Matasa a Garin Zaria

Kungiyar Samar Da Tsaro Da Zaman Lafiya Ta Garin Zaria. Ta shirya taron bita na yini guda inda za’a tattauna batutuwa kamar haka: Makala tallan farko: Amfanin internet, hanyoyin da ake samun kudi ta internet, Matasa Mu San Kanum Mai Gabatarwa: Basheer Sharfadi (Shugaban cibiyar bincike da wayar da kan al’umma akan internet ta Sharfadi.com) Lokaci: 08:00am Makala ta biyu: Rayuwar Matasa a yau da yadda zasu amfani lokacinsu Mai Gabatarwa: Dr. Sulaiman Balarabe (Deputy Provost na kwalejin tarayya FCE dake Zaria) Lokaci: 11:00am. Za’a gabatar da wannan taro kamar haka: Ranar Lahadi 16, December, 2018. A babban dakin taro na makarantar Alhuda-huda dake birnin Zaria. Kudin Shiga N200 Kacal.…

Facebook Comments

View More Za’a Gabatar da Taron Yini Guda Akan Internet da Rayuwar Matasa a Garin Zaria

Kayi Register Yanzu: Taron Horaswa Akan Kasuwancin Internet na NNU

Cibiyar Bincike da Wayar Da Kan Al’umma Akan Internet ta Sharfadi.com ta shirya bada horo na musamman akan tsarin kasuwancin yanar gizo na NNU. NNU kafar yada labaraice ta yanar gizo wadda ke da tsarin cinikayya a yanar gizo wadda karanta labarinta ma biyaka kudi za’a yi, iya yawan karanta labaransu iya samun kudinka, haka iya adadin karin mutanen da ka kawo musu. An samar da wannan tsari ne domin magance rashin aikin yi musamman ga matasa dake shafukan facebook, WhatsApp amman basa amfanuwa da komai. Shin ko yaya ake fara wannan kasuwancin? Me kake bukata domin farawa? Wadannan sharuda kasuwancin ke dashi? Domin sanin wadannan dama sauran bayanai masu…

Facebook Comments

View More Kayi Register Yanzu: Taron Horaswa Akan Kasuwancin Internet na NNU
Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG
error: Content is protected !!