What is wi-fi mouse in Hausa

[Computer] Menene Wi-Fi Mouse Kuma Yaya Ake Amfani Dashi? PDF

[Computer] Menene Wi-Fi Mouse Kuma Yaya Ake Amfani Dashi? PDF Menene Wifi Mouse? Wi-Fi Mouse shine yadda zaka iya sarrafa computer dinka ta hanyar wayar ka ta hannu (Android ko Apple) a mazaunin mouse din computer, ko kuma keyboard, ko handle nayin game, ko kuma mayar da computer cikin wayarka. Abubuwan Da Zaka Iya Yi Da Wi-Fi Mouse Sun Hada Da: Kunna audio dake kan computer tahanyar anfani da wayarka. Chanja audio, Kshe sauti, kara sauti da sauransu. Bude ko wacca irin folder, ko files a computer tahanyar anfani da wayarka. Yin amfani da keyboard din waya don yin typing a computer. Bude browser computer, batare da kayi anfani da…

Facebook Comments

View More [Computer] Menene Wi-Fi Mouse Kuma Yaya Ake Amfani Dashi? PDF
Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG
error: Content is protected !!