[YouTube] Yadda Zaka Saka YouTube Talla a YouTube

[YouTube] Yadda Zaka Saka YouTube Talla a YouTube Na san da yawanku kuna ganin talluka a lokacin da kukaje bude Video a YouTube sai dai da yawa mutane basu san yaya za’ayi suma su bada wannan tallan domin YouTube ya tallata masu ba. Yana da kyau duk dan Social Media musamman na Siyasa su iya wannan domin zai taimaka musu sosai, kuma idan ka iyashi kaima zaka iya cajar wadanda zaka sanyawa tallansu su kuma su biyaka kudin aikinka da kuma kudin sakawa. A yanzu hanyoyine mai sauki da zaka kirkiri tallanka a YouTube musamman idan ka saba amfani da sauran nauikan talla na Internet kamar su Facebook dasauransu. Ga…

Facebook Comments

View More [YouTube] Yadda Zaka Saka YouTube Talla a YouTube

[Online Business] Menene Kasuwancin eBook Marketing?

Abin takaici ne yadda ‘yan arewa muke da tarin dubban marubuta na harshen Hausa amma ace kullum sai kara samun koma baya sukeyi maimakon suyi gaba, musamman tasgaron da suka samu na rashin tafiya da zamani, a baya tilas ne ka buga littafi a takarda sannan ka sayar dashi littafinka ya karbu, amman yanzu abin ba haka yake ba. Zaka rubuta ka wallafa littafi kuma ya yadu ko ka siyar ba tare da kayi shi a bugun takarda ba, dukkanku kun sani yanzu muna cikin zamanin da cigaba ke kara hauhawa wanda kuma in baka bishi ba to tilas a barka da sallallami! Yau a Nigeria manyan shafukan da suke hada-hadar…

Facebook Comments

View More [Online Business] Menene Kasuwancin eBook Marketing?

Hanyoyi Goma Sha Takwas [18] da Zaka Iya Samun Kudi ta Internet

Hanyoyi Goma Sha Takwas [18] da Zaka Iya Samun Kudi ta Internet Rubutuka Masu Alaka: Ma’anar Kasuwancin Yanar Gizo da Rabe-Rabensa Kasuwanci da Samun Kudi ta Yanar Gizo Facebook Marketing: – hanya ta farko shine mutum ya shiga harkar cinikayya da tallace-tallace ta facebook. Freelancing: – shine tsarin da zakayi wani aiki a biyaka, wannan sana’ar ana yinta kamar mutum yayi rubutu, fassara, editing ko wani abu da kake da kwarewa akan sa a biyaka, daga cikin manyan wuraren da ake wannan sana’ar akwai shafin Fiverr Email Marketing: – shine tsarin kasuwanci da tallace-tallace wadda ake yinsa ta email. Instagram for Business: – shima tsarin kasuwancin Instagram iri daya ne da…

Facebook Comments

View More Hanyoyi Goma Sha Takwas [18] da Zaka Iya Samun Kudi ta Internet

[Radio Program] Social Media da Kasuwancin Internet -Arewa Radio 93.1 Kano -Sharfadi

Tattaunawar da shirin zubeban Kwarya na ranar Talata 22-01-2019 wanda Bashir Sarki Abdulkadir ya tattauna da Basheer Sharfadi akan Social Media da kuma Kasuwanci ta Internet. Facebook Comments

Facebook Comments

View More [Radio Program] Social Media da Kasuwancin Internet -Arewa Radio 93.1 Kano -Sharfadi

[Fasaha] Menene Remita Kuma Yaya Ake Amfani Da Ita?

Menene Remita Kuma Yaya Ake Amfani Da Ita? Menene Remita? Remita kamfanine mai zaman kansa na zirga-zirgar kudi aikawa da kuma karba ya fara aiki a shekarar 2005, remita yana da Iznin shiga bayanan kowane banki a Nigeria domin ya aika da kudi saboda amincewa da gwamnatin tarayya tayi dashi a matsayin abokin cinikayya tun lokacin da aka fara amfani da asusun bai daya (Treasury Single Account). Remita mallakar wani kamfani ne mai suna System Specs Company. wanda aka kafa a shekarar 1991. Su Waye Suke Amfani Da Remita? 1. Gwamnatin tarayya 2. Gwamnatin Jihar 3. Kamfanunuwa 4. Dai-daikun mutane. A takaice kowa zai iya shiga remita kamar yadda kowa…

Facebook Comments

View More [Fasaha] Menene Remita Kuma Yaya Ake Amfani Da Ita?
5 ways to make money on social media in Nigeria in Hausa 5 ways to make money on social media in Nigeria in Hausa

[Social Media] Hanyoyi Biyar (5) da ‘Yan Social Media Ke Samun Kudin Shiga

[Social Media] Hanyoyi Biyar (5) da ‘Yan Social Media Ke Samun Kudin Shiga Akwai hanyoyi da dama da ake samun kudi a shafukan sadarwa na internet amman ga kadan daga ciki: Karbar talla: duk sanda kayi karfi a shafukan sadarwa zaka iya karbar tallan al’umma ka tallata musu domin samun abokanan kasuwanci kai kuma su biyaka. 2. Amfani da Tunaninka: Zaka iya kirkiro wani abu da mutane ke da bukatarsa shima zai dinga kawo maka kudin shiga. 3. Adf.ly: Shafi ne da zaka sanya musu link dinka ta yadda idan mutum ya shiga wannan link din naka ba zai yiwu ya kaishi ga asalin sakon ba har sai yaga tallansu, su…

Facebook Comments

View More [Social Media] Hanyoyi Biyar (5) da ‘Yan Social Media Ke Samun Kudin Shiga
Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG
error: Content is protected !!