how student earn money in Nigeria in Hausa

[Yau da kullum] Hanyoyi 8 da dalibi zai iya neman kudi daga makaranta

[Yau da kullum] Hanyoyi 8 da dalibi zai iya neman kudi daga makaranta   Freelancing aikin da zakayi na dan lokaci (Part Time) kamar zane-zane ko gyaran hoto (photography), kasuwancin social media, hada webisite da gyaran video da sauransu, daga cikin shafukan da zaka iya irin wannan akwai com Fiverr ta wannan shafin zaka iya samun kudi daga duk inda kake a fadin duniya, ta hanyar shima yin ayyukan da suka hadar da Graphics, Kasuwancin Internet, Hadawa da gyara video, Hadawa da gyaran sauti, Hada website da sauran bangarorin kimiyya da kasuwanci, zaka iya shiga tsarin Fiverr a shafinsu na internet com. Koyarwa zaka iya koyar da wani abu ta…

Facebook Comments

View More [Yau da kullum] Hanyoyi 8 da dalibi zai iya neman kudi daga makaranta
What is CV and How to write a CV in Hausa

[Yau da Kullum] Menene CV Kuma Yaya Ake Yinsa?

[Yau da Kullum] Menene CV Kuma Yaya Ake Yinsa? Menene CV? CV wanda a turance ake kira Curriculum Vitae shine Jadawalin bayananka na rayuwa, na Karatu da kuma kwarewar da kake da ita a rayuwa. Shine bayanan da ake neman mutum ya bayar idan yana neman aiki. CV shine hanya mafi sauki da wanda zai daukeka aiki zai samu cikakken bayani akan ka. Yadda Ake Tsara CV Shine: 1. Bayananka na karan kanka: shine mataki na farko zaka saka abubuwa kamar haka: a. Cikakken suna b. Adireshin ka (Unguwa, Karamar Hukuma, Jiha, da kuma Kasa. c. Ranar haihuwa d. Lambar wayarka e. Email dinka. 2. Matakin Karatu: a nan ne…

Facebook Comments

View More [Yau da Kullum] Menene CV Kuma Yaya Ake Yinsa?
Remove term: 5 ways we loose money in Hausa 5 ways we loose money in Hausa

[Tattali] Wurare Biyar (5) da Muke Yin Asarar Kudi ba Tare da Mun Sani Ba

[Tattali] Wurare Biyar (5) da Muke Yin Asarar Kudi ba Tare da Mun Sani Ba   Rayuwa a yanzu ‘yar lissafi ce domin randa baka dashi babu mai baka, ya zama dole mu dinga yin nazari a bisa al’amuranmu na yau da kullum, yanzu ana yanayi da wasu na iya yiwa kansu duk abinda sukeso wasu kuma sun zabar mafi muhimmanci suyi saboda yanayinsu, wasu kuwa mai muhimmancin ma basa iya yi.   Dai dai lokacin da wata ‘yar arewacin Nigeria ta sayi jakar hannu wuri na gugar wuri har sama da Miliyan Biyu ni kuma ina tafene da wasu hanyoyi guda biyar (5) wanda muke rasa kudade ba tare…

Facebook Comments

View More [Tattali] Wurare Biyar (5) da Muke Yin Asarar Kudi ba Tare da Mun Sani Ba

Kayi Register Yanzu: Taro Akan Yadda Ake Samun Kudi Ta Internet A Gombe

How To Use Social Media & How To Make Money 💰 Online Shin kana da kishiruwar sanin yadda ake amfani da shafukan internet? Shin kana bukatar cin ribar shafukan yanar gizo? Lokaci ya wuce da zaka dinga bata kudinka kana siyan data ba tare da cin wata riba ba. Lokaci yayi da karanta labari, kallon hotuna, da chatting zasu zamo ribar kafa, amman ba ribar da kake ci a shafukan ba. Ka sani cewa an yiwa al’ummar mu nisa sosai a wannan bangaren, muna bukatar mu shiga ciki tsundum. Akwai hanyoyi da dama da ake samun kudin shiga ta yanar gizo, ta yadda mutum zai nemi kudi yana cikin gidansa.…

Facebook Comments

View More Kayi Register Yanzu: Taro Akan Yadda Ake Samun Kudi Ta Internet A Gombe

[Tarihi] Tarihin Asalin Unguwar Sharfadi Dake Kano

ASALIN UNGUWAR SHARFADI DAKE KANO Wani mutum mai suna Sharafuddeen yazo daga garin Borno ya zauna a unguwar, Shine dalilin da yasa ake kiran sunan unguwar da sunansa, sai dai a maimaikon Sharafuddeen sai mutane suke cewa Sharfadi. Bayan shi sai kuma Muhammadu Kuyatu, shima ya tare a unguwar shida jama’arsa. Akwai wani yanki a unguwar mai suna Madatai ana kiransa haka saboda ada duk itatuwan Madaci ne wurin. A da akwai kurkuku mai suna Gidan Ma’aji a wajen ake ajiye mai laifi kafin a yanke masa hukunci, akwai kuma gidan Ma’ajin Watari. Zuri’ar Malam Kuyatu da kuma mutanen Gamadan na garin Dawakin Kudu sune mafi yawa a unguwar. Har…

Facebook Comments

View More [Tarihi] Tarihin Asalin Unguwar Sharfadi Dake Kano

Yadda Nake Gudanar Da Rayuwata -Wani Maraya A Kano

Talaka Bawan Allah Jiya bayan magriba naje unguwar Kurna a Kano dai-dai inda na tsaya a bakin titi akwai masu saye da siyarwa, sai na bukaci na sai pure water domin jika makoshi ina zuwa sai naga wani dan karamin yaro da robar ruwansa na dauko N 100 nace “ruwa nake so guda daya’ yace “bashi da canji”. Har na tafi sai na dawo na yiwa yaron tambayo yi shekarun sa bakwai (7) mahaifinsa ya rasu dan makarantar primary ne amman yace min a sati sau biyu ko sau uku yake zuwa saboda shine babba a wajen mahaifiyarsa yana fafutukar nema musu na garin kwaki. Ba’a maganar makarantar Islamiyya sannan…

Facebook Comments

View More Yadda Nake Gudanar Da Rayuwata -Wani Maraya A Kano
Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG
error: Content is protected !!