Blogging How to find Key Word in Hausa

[Blogging] Yadda zaka binciko Keyword domin SEO dinka

[Blogging] Yadda zaka binciko Keyword domin SEO dinka   Kamar yadda nasha fada a baya cewa babbar matsalar Bloggers din Arewa itace SEO to a yau zanyi bayanin yadda zaka binciki KeyWord domin sanyawa a shafinka. YANA DA KYAU KA KARANTA WANNAN: [Blogging] Hanyoyi 6 da zaka sanya mutane su dinga shiga Blog dinka Menene Key Word? Sune kalmomin da jama’a ke yawan bincika a internet, misali “Yadda ake yin kaza ko yaya ake yin kaza” to kowane post zakayi akwai irin Keyword din da yake bukata dai-dai da abinda post din ya kunsa.   Menene Amfanin Saka Key Word a Blog? Amfani da Key Word a Blog zai baiwa mutane…

Facebook Comments

View More [Blogging] Yadda zaka binciko Keyword domin SEO dinka
How to increase your blog traffic in Hausa

[Blogging] Hanyoyi 6 da zaka sanya mutane su dinga shiga Blog dinka

[Blogging] Hanyoyi 6 da zaka sanya mutane su dinga shiga Blog dinka A yau zanyi magana akan wasu hanyoyi guda 6 da zaka sanya mutane su dinga shiga blog dinka a koda yaushe. Ka dinga wallafa bayanan masu amfani da shafinka, idan akayi maka comment na yabawa to kayi kokarin wallafashi domin wanda yayi zaiji dadi, sannan suma masu bibiyarka zasu kara samun gamsuwa da kai, sannan ka basu damar bayyana ra’ayoyinsu a comment. Ka dinga yin reply ga masu aikowa da shafinka sakonni ta comment ko inbox. Ka dinga yin sharing tsoffin postin misali yau nayi magana akan Yadda ake satar account din facebook to akwai bukatar lokaci zuwa…

Facebook Comments

View More [Blogging] Hanyoyi 6 da zaka sanya mutane su dinga shiga Blog dinka
how to boost your seo ranking in hausa

[Blogging] Abubuwa 10 da zaka bunkasa SEO a Blog dinka

[Blogging] Abubuwa 10 da zaka bunkasa SEO a Blog dinka   Da yawan Bloggers dinmu na AREWA suna jin jiki saboda matsalar SEO wasu saboda rashin sani, wasu kuma saboda rashin bin doka da ka’ida, tabbas SEO yana daga cikin manyan matsalolin da AREWA Bloggers ke fuskanta, domin duk site din da SEO dinsa baya motsawa to tabbas sunansa gawa, domin samun Traffic ta Google shine mafi albarka da alkhairi fiye da samu ta Facebook dasu WhatsApp.   A yau nayi nazari kan wasu hanyoyi guda goma (10) Blogger zaibi domin bunkasa SEO a Blog dinsa.   Kayi amfani da kalmomin da mutane ke bincika (keyword search) misali mutane suna…

Facebook Comments

View More [Blogging] Abubuwa 10 da zaka bunkasa SEO a Blog dinka
excel and how to use it in Hausa

[Blogging] Hanyoyi Hudu (4) da Zaka Samu Traffic a Shafinka ta Social Media a 2019

[Blogging] Hanyoyi Hudu (4) da Zaka Samu Traffic a Shafinka ta Social Media a 2019   A yau zanyi Magana akan hanyoyi guda 4 da Blogger zai bi domin samun maziyarta a shafinsa na Internet a shekarar 2019.   Ka saka social media comment, misali shafinka ya zama duk wanda ya shiga zai iya amfani da account dinsa na Facebook ko Google domin yayi maka comment maimakon sai ya shigar da bayanansa sannan yayi maka comment, idan yayi amfani da wancan to kaga zaiyi comment cikin sauki sannan zaiyi following din shafinka, kaga duk sanda kayi post za’a sanar masa.   Ka saka shafinka a Social Media dinka: ka tabbatar…

Facebook Comments

View More [Blogging] Hanyoyi Hudu (4) da Zaka Samu Traffic a Shafinka ta Social Media a 2019

[[Kayi Register Yanzu]] Taron Bada Horo Ga Masu Sha’awar Sana’ar Blogging

[[Kayi Register Yanzu]] Taron Bada Horo Ga Masu Sha’awar Sana’ar Blogging.   Shiga nan domin karanta ma’anar sana’ar Blogging.   A takaice: a wannan taron zamu koyar da yadda ake shiga sana’ar Blogging tun daga mataki na farko da hanyoyin da mutum zai samu kudin shiga ta sana’ar. Zaka koyi yadda ake siyayya ta internet d.s. Bayan kammalawa mutum zai mallaki shafinsa na internet sannan zai mallaki email na musamman kamar dai nawan nan info@sharfadi.com kaima zaka mallaki naka da sunan shafin da ka mallaka.   Sharuda: Ya zama kana yin WhatsApp Ka tanadi Data Mai Kyau Wayarka bata da matsala wajen browsing Ka tanadi Network (Data) mai kyau Dole…

Facebook Comments

View More [[Kayi Register Yanzu]] Taron Bada Horo Ga Masu Sha’awar Sana’ar Blogging

Hanyoyi Goma Sha Takwas [18] da Zaka Iya Samun Kudi ta Internet

Hanyoyi Goma Sha Takwas [18] da Zaka Iya Samun Kudi ta Internet Rubutuka Masu Alaka: Ma’anar Kasuwancin Yanar Gizo da Rabe-Rabensa Kasuwanci da Samun Kudi ta Yanar Gizo Facebook Marketing: – hanya ta farko shine mutum ya shiga harkar cinikayya da tallace-tallace ta facebook. Freelancing: – shine tsarin da zakayi wani aiki a biyaka, wannan sana’ar ana yinta kamar mutum yayi rubutu, fassara, editing ko wani abu da kake da kwarewa akan sa a biyaka, daga cikin manyan wuraren da ake wannan sana’ar akwai shafin Fiverr Email Marketing: – shine tsarin kasuwanci da tallace-tallace wadda ake yinsa ta email. Instagram for Business: – shima tsarin kasuwancin Instagram iri daya ne da…

Facebook Comments

View More Hanyoyi Goma Sha Takwas [18] da Zaka Iya Samun Kudi ta Internet

[Cigaba] Dan Nigeria Ya Gina Gidan Miliyan 50 da Sana’ar Yanar Gizo

Abdulganiy Sa’ad dan Jihar Kwara a Nigeria fitaccen marubucin yanar gizo ne wato Blogger ya wallafa a farkon watan January na wannan shekarar da muke ciki a shafinsa na Facebook kan nasarar da ya samu ta sana’arsa ta Blogging yanzu haka ya mallaki gida na kimanin sama da zunzurutun kudi har Naira Miliyan Hamsin N50,000,000. Allah ya taimaka ya kara bada sa’a.   Rubutuka Masu Alaka: Blogging da Yadda ake samun kudi ta Blogging Abubuwa 6 da Blogger zai kiyaye a rubutunsa Facebook Comments

Facebook Comments

View More [Cigaba] Dan Nigeria Ya Gina Gidan Miliyan 50 da Sana’ar Yanar Gizo

[Blogging] Abubuwa 6 da Blogger zai kiyaye a yayin rubutunsa

[Blogging] Abubuwa 6 da Blogger zai kiyaye a yayin rubutunsa Da yawa marubutan yanar gizo (internet) da ake kira (bloggers) kan tsaya cak suna jiran wata gaba ta yin rubutu akai, sai kum kaga wasu sunyi rubutun amman bai gamsar da jama’a ba saboda basu fito da abubuwan da yakamata su fito dashi ba, hakan yasa nayi duba a takaice akan wannan gaba na kawo wadannan hanyoyi guda 6 da bloggers zasu kiyaye a yayin rubutunsu. Rubutuka Masu Alaka: Abubuwa 7 da Yakamata ka sani kafin fara Blogging [Blogging] Yadda Ake Saka Link a Post Idan ka samu wani gaba da kake son yin rubutu akai to ka dubeta da…

Facebook Comments

View More [Blogging] Abubuwa 6 da Blogger zai kiyaye a yayin rubutunsa

[Blogging] Yadda Ake Saka Link A Post

‘Yan uwa na Bloggers a yau zanyi magana akan yadda ake saka link a post misali ina yin rubutu ina so na saka Sharfadi.com kuma ina so in mutum ya danna ya shiga sharfadi.com din to dole sai ya zama link shine zai bada wannan damar, ko kuma na kawo labarin gwamnati ta bude wani portal da ake bukatar mutane su cike kaga zan fada musu cewa ku shiga wuri kaza. Rubutuka Masu Alaka: Abubuwa Bakwai (7) Da Yakamata Ka Sani Kafin Fara Blogging Abubuwa 20 Da Zasu Taimaka Maka Wajen Bunkasa Kasuwancinka Ta Social Media Yadda ake yi shine a saman akwatin rubutu da kake post zaka ga inda aka rubuta “Link” wani kuma…

Facebook Comments

View More [Blogging] Yadda Ake Saka Link A Post

[Blogging] Abubuwa Bakwai (7) Da Yakamata Ka Sani Kafin Fara Blogging

[Blogging] Abubuwa Bakwai (7) Da Yakamata Ka Sani Kafin Fara Blogging   A yau zanyi magana akan wasu muhimman abubuwa da yakamata Blogger ya sani kafin ya fara blogging. Rubutuka Masu alaka: Ma’anar Blogging Da Yadda Ake Samun Kudi Ta Blogging Ire-iren Kasuwancin Yanar Gizo Ka dauki bangaren da zaka maida hankali akai:- a nan ana son ka dauki bangaren da zaka maida hakali wajen yin rubutunka misali Sharfadi.com ta mayar da hankali akan harkar internet, computer da wayar hannu, to kaima ka samu gabar da zaka maida hankali akanta wadda jama’a zasu sanka akanta.   Ka Fahimci Mabiyanka:- Dolene ka fahimci shin wane irin mabiya ne da kai? Sannan…

Facebook Comments

View More [Blogging] Abubuwa Bakwai (7) Da Yakamata Ka Sani Kafin Fara Blogging
Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG
error: Content is protected !!