[WhatsApp] WhatsApp da Abubuwan da ya kunsa, da dalilan dake jawo banning –Arewa Radio 93.1 Kano

[WhatsApp] WhatsApp da Abubuwan da ya kunsa, da dalilan dake jawo banning –Arewa Radio 93.1 Kano Wannan tattaunawa ce da AREWA RADIO 93.1 tayi da Basheer Sharfadi akan menene WhatsApp da abubuwan da ya kunsa, da kuma dalilan dake janyowa ayi banning din mutum daga WhatsApp din da kuma yadda ake magance matsalar. Shiga nan domin yin downloading akan wayarka Ayi sauraro lafiya. RUBUTUKA MASU ALAKA: [Google] Google, Facebook da Tarihin Sharfadi.com -Arewa Radio Kano 93.1 [Online Business] Ma’anar Kasuwancin Yanar Gizo –Arewa Radio 93.1 FM [Social Media] Yadda Ake Gane ‘Yan Damfara A Internet -Express Radio Kano [Online Business] Ma’anar Kasuwancin Yanar Gizo –Arewa Radio 93.1 FM Facebook Comments

Facebook Comments

View More [WhatsApp] WhatsApp da Abubuwan da ya kunsa, da dalilan dake jawo banning –Arewa Radio 93.1 Kano

[Online Business] Ma’anar Kasuwancin Yanar Gizo –Arewa Radio 93.1 FM

[Online Business] Ma’anar Kasuwancin Yanar Gizo –Arewa Radio 93.1 FM Saurari tattaunawar da Arewa Radio 93.1 FM tayi da Basheer Sharfadi ta cikin shirin Duniyar Kimiyya da Fasaha akan kasuwanci da neman kudi ta yanar gizo. Download Now Ayi sauraro lafiya. Rubutuka Masu Alaka: [Google] Google, Facebook da Tarihin Sharfadi.com -Arewa Radio Kano 93.1 [Social Media] Yada Labaran Karya -Arewa Radio 93.1 FM Kano [Radio Program] Social Media da Kasuwancin Internet -Arewa Radio 93.1 Kano -Sharfadi [Social Media] Rahoto akan Yada Labaran Karya -Progress FM Gombe 97.3 Facebook Comments

Facebook Comments

View More [Online Business] Ma’anar Kasuwancin Yanar Gizo –Arewa Radio 93.1 FM
Basheer Sharfadi on Aminci Radio Kano

[Facebook] Kutse a Facebook, rigakafi da yadda ake dawo da account din da aka sace

[Facebook] Kutse a Facebook, rigakafi da yadda ake dawo da account din da aka sace Wannan tattaunawa ce da Aminci Radio Kano tayi da Basheer Sharfadi shugaban cibiyar bincike da wayar da kan al’umma akan yanar gizo ta Sharfadi.com akan Social Media, Kuste a Facebook, Riga Kafi da yadda ake dawo da account din da aka sace. Download Now Download Now Ayi sauraro lafiya. Basheer Sharfadi [Google] Google, Facebook da Tarihin Sharfadi.com -Arewa Radio Kano 93.1 [Facebook] Zamu dawo da yin chatting ta Application maimakon ta Messenger –Facebook [Facebook] Yadda Zaka Kare Facebook Dinka daga Blocking ko Hacking [WhatsApp] Yadda Zaka Dawo da Lambar da Aka Dakatar Daga Yin WhatsApp [Facebook] Yadda Ake Dawo…

Facebook Comments

View More [Facebook] Kutse a Facebook, rigakafi da yadda ake dawo da account din da aka sace
Basheer Sharfadi on Arewa Radio

[Google] Google, Facebook da Tarihin Sharfadi.com -Arewa Radio Kano 93.1

[Google] Google, Facebook da Tarihin Sharfadi.com -Arewa Radio Kano 93.1 Tattaunawa ce da Basheer Sharfadi shugaban cibiyar bincike da wayar da kan al’umma akan yanar gizo ta Sharfadi.com kan tarihin cibiyar, ma’anar Google da Abubuwan da ya kunsa da kuma hanyoyin da masu kutse ke amfani dasu wajen sheke account din Mutane a Facebook. Download Now Ayi sauraro lafiya. RUBUTUKA MASU ALAKA: [Google] Ma’anar Google da Abubuwan da Ya Kunsa -Express Radio Kano [Google] Yadda Zaka Gano Bayananka Da Kamfanin Google Da Facebook Ke Dauka Da Kuma Yadda Zaka Karesu [Facebook] Yadda Zaka Kare Facebook Dinka daga Blocking ko Hacking [Facebook] Yadda Zaka Canja Password Dinka Na Facebook Facebook Comments

Facebook Comments

View More [Google] Google, Facebook da Tarihin Sharfadi.com -Arewa Radio Kano 93.1
Basheer Sharfadi on Express Radio Kano

Yadda ake yin Jamb a Computer -Express Radio Kano

Acikin shirin Computer a Saukake na wannan makon Alhamis 11-04-2019 mun tattauna akan Yadda ake yin Jamb a Computer, da Abubuwan da dalibi zai lura dasu a yayin da yaje zana jarrabawar. Saurari cikakken shirin: Download Now Ayi sauraro lafiya. RUBUTUKA MASU ALAKA: [Google] Ma’anar Google da Abubuwan da Ya Kunsa -Express Radio Kano [Social Media] Rahoto akan Yada Labaran Karya -Progress FM Gombe 97.3 [Social Media] Yada Labaran Karya -Arewa Radio 93.1 FM Kano [[Express Radio]] Kasuwanci da Neman Kudi ta Yanar Gizo -Basheer Sharfadi Facebook Comments

Facebook Comments

View More Yadda ake yin Jamb a Computer -Express Radio Kano

[Google] Ma’anar Google da Abubuwan da Ya Kunsa -Express Radio Kano

Shirin Computer a Saukake na wannan makon Ranar Alhamis 04-04-2019 ya tattauna akan Google da kuma abubuwan da ya kunsa. Saurari Shirin: Sauke Shirin Tanan: Download Now Ayi sauraro lfy. RUBUTUKA MASU ALAKA: [[Express Radio]] Kasuwanci da Neman Kudi ta Yanar Gizo -Basheer Sharfadi [Computer] Virus da Yadda Za’a Maganceshi a Computer -Express Radio Kano [Facebook] Yadda Ake Amfani Da Tsarin Facebook For Business -Express Radio Kano [Facebook] Yadda Ake Amfani Da Tsarin Facebook For Business -Express Radio Kano Facebook Comments

Facebook Comments

View More [Google] Ma’anar Google da Abubuwan da Ya Kunsa -Express Radio Kano
Basheer Sharfadi at Guarantee Radio Kano

[Social Media] Abubuwan dake Jawo Yin Batanci a Social Media –Guarantee Radio Kano

[Social Media] Abubuwan dake Jawo Yin Batanci a Social Media –Guarantee Radio Kano   Wannan tattaunawa ce da Guarantee Radio Radio Kano tayi da Basheer Sharfadi shugaban cibiyar bincike da wayar da kan al’umma akan yanar gizo ta Sharfadi.com akan Yin Batanci a Social Media da abubuwan dake jawosu dama yadda za’a magancesu a ranar Laraba 28-03-2019. Download Now Ayi sauraro lfy. Facebook Comments

Facebook Comments

View More [Social Media] Abubuwan dake Jawo Yin Batanci a Social Media –Guarantee Radio Kano
what is fake news in Hausa

[Social Media] Rahoto akan Yada Labaran Karya -Progress FM Gombe 97.3

Wannan rahotone na musamman da gidan Radio Progress FM Gombe 97.3 akan Yada Labaran Karya da Kuma Illar da Hakan ke haifarwa. SHIGA NAN DOMIN YIN DOWNLOADING AKAN WAYARKA   Ayi sauraro lfy. RUBUTUKA MASU ALAKA: [Facebook] Hanyoyi (11) da Zaka Tsayar da Samun Labaran Karya a Facebook [WhatsApp] Hanyoyi Bakwai (7) Da Zaka Tantance Ingancin Sako a WhatsApp [[Express Radio]] Kasuwanci da Neman Kudi ta Yanar Gizo -Basheer Sharfadi [Radio Program] Social Media da Kasuwancin Internet -Arewa Radio 93.1 Kano -Sharfadi [Audio] Saurari Tattaunawarmu Da DITV Alheri Radio Zaria Facebook Comments

Facebook Comments

View More [Social Media] Rahoto akan Yada Labaran Karya -Progress FM Gombe 97.3

[[Audio]] Jawabin Sarkin Kano akan Shigar Malamai Siyasa

[[Audio]] Jawabin Sarkin Kano akan Shigar Malamai Siyasa   Maimartaba Sarkin Kano Malam Muhammadu Sanusi || yayi bayani mai muhimmanci a safiyar jiya jumu’a 15-02-2019 a yayin gabatar da addu’ar zaman lafiya wadda yake jagoranta kowane mako a babban masallacin jumu’a na garin Kano   “Ba’a Hana Mutum Ra’ayi ba, Kowa Yana da Ra’ayinsa, amman kada ku Shigar da Kanku Cikin Siyasa, Malamai Su Hau Kan Mumbari ko Hakimai su Tara Jama’a ace a zabi wanannan jam’iyya ko waccan ba aikinmu bane.”   “Ka futo akan Minbari ko Gidan Radio ko Gidan Talabijin shine ya kawo Malamai suna magana ‘yan siyasa suna magana, Martabar da Allah yayi muku na Malamai…

Facebook Comments

View More [[Audio]] Jawabin Sarkin Kano akan Shigar Malamai Siyasa

[[Siyasa Bada Gaba Ba]] Yadda aka Hada ‘Yan Social Media na APC da PDP a Vision FM Sokoto

[[Siyasa Bada Gaba Ba]] Yadda aka Hada ‘Yan Social Media na APC da PDP a Vision FM Sokoto Shirin Sakwkwatawa Kwallahiya na tashar Vision FM Sokoto ya tattauna da Shugabannin Social Media na Jam’iyyun APC da PDP da kuma Shugaban cibiyar bincike da wayar da kan al’umma akan yanar gizo ta Sharfadi.com akan hakikanin abinda yake faruwa da ‘yan social median kalubale da kuma inda yakamata a dosa. Shiga nan domin yin downloading akan wayarka   Shirye-Shirye Masu Alaka: Social Media da Kasuwancin Internet -Sharfadi Arewa Radio 22-01-2019 DITV Alheri Radio Zaria Interview 16-12-2018 003 Make Money on Facebook 25-10-2018 -Express Radio Kano Facebook Comments

Facebook Comments

View More [[Siyasa Bada Gaba Ba]] Yadda aka Hada ‘Yan Social Media na APC da PDP a Vision FM Sokoto
Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG
error: Content is protected !!