[News] Anci tarar kamfanin Facebook triliyan dubu daya da dari takwas a Amurka

[News] Anci kamfanin Facebook tarar triliyan dubu daya da dari takwas a Amurka Hukumar kasuwanci ta Amurka FTC taci tarar kamfanin sada zumunta na Facebook har triliyan dubu daya da dari takwas (1800,000,000,000.00), jaridar Wall Street Journal ta rawaito cewa hukumar FTC taci tarar ne biyo bayan bincike mai zurfi da tayi a shekarar data gabata, ta kuma gano cewa facebook yayi amfani da bayanan mutane ba tare da izninsu ba. Wannan tara da aka ci kamfanin Facebook ba’a taba cin irinta ga wani kamfani fasaha a duniya ba. Allah ya kyauta, shin ko yaya kuke kallon wannan batu? RUBUTUKA MASU ALAKA: [Facebook] Yadda zaka saka alamar “Follow” a Facebook…

Facebook Comments

View More [News] Anci tarar kamfanin Facebook triliyan dubu daya da dari takwas a Amurka

[News] Majalisar jihar Kaduna taki amincewa da nadin wani kwamishina saboda Posting dinsa na Facebook

[News] Majalisar jihar Kaduna taki amincewa da nadin wani kwamishina saboda Posting dinsa na Facebook Majalisa dokokin jihar Kaduna taki amincewa da Aliyu Ja’afaru a matsayin kwamishina saboda wani posting da ya tabayi a facebook. Aliyu Ja’afaru da sauran mutane 42 gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-rufa’I ya aike da sunansu ga majalisar domin tantancesu matsayin kwamishinoni, sai dai majalisar taki amincewa dashi, domin kuwa a yayin tantancesu sai kakakin majalisar dokokin jihar Kaduna RT. Aminu Shagali ya tuna masa da wani posting da ya tabayi a facebook wanda ya sokin tsarin tafikaswar gwamnatin gwamna EL-rufa’I a bangaren ilimi. ” Ka soki tsarin gudanarwar gwamnatin a wani post dinka na…

Facebook Comments

View More [News] Majalisar jihar Kaduna taki amincewa da nadin wani kwamishina saboda Posting dinsa na Facebook
Get Started with WhatsApp Business in Hausa

[WhatsApp] Ma’anar WhatsApp Business da Abubuwan da ya kunsa

[WhatsApp] Ma’anar WhatsApp Business da Abubuwan da ya kunsa Menene WhatsApp Business? WhatsApp Business manhajar WhatsApp ce da akayi ta domin masu sana’o’I yadda za suyi amfani da ita, wajen tallatar hajarsu, WhatsApp business zai baka damar alaka da tattaunawa da abokanan kasuwancinka wato Costomers cikin sauki. Zaka iya amfani da asalin WhatsApp a matsayin Personal WhatsApp dinka, sannan ka bude WhatsApp Business domin sana’arka. Abubuwan da Zaka Iya Yi da WhatsApp Business: Business Profile: Zaka bude Profile din kasuwancinka ta WhatsApp yadda mutum yana dubawa zai ga bayanan sunan kamfaninka/sana’arka, Adireshinka, da kuma contact din da za’a iya tuntubarka, kai harma da link na website dinka in kana dashi,…

Facebook Comments

View More [WhatsApp] Ma’anar WhatsApp Business da Abubuwan da ya kunsa

[WhatsApp] WhatsApp da Abubuwan da ya kunsa, da dalilan dake jawo banning –Arewa Radio 93.1 Kano

[WhatsApp] WhatsApp da Abubuwan da ya kunsa, da dalilan dake jawo banning –Arewa Radio 93.1 Kano Wannan tattaunawa ce da AREWA RADIO 93.1 tayi da Basheer Sharfadi akan menene WhatsApp da abubuwan da ya kunsa, da kuma dalilan dake janyowa ayi banning din mutum daga WhatsApp din da kuma yadda ake magance matsalar. Shiga nan domin yin downloading akan wayarka Ayi sauraro lafiya. RUBUTUKA MASU ALAKA: [Google] Google, Facebook da Tarihin Sharfadi.com -Arewa Radio Kano 93.1 [Online Business] Ma’anar Kasuwancin Yanar Gizo –Arewa Radio 93.1 FM [Social Media] Yadda Ake Gane ‘Yan Damfara A Internet -Express Radio Kano [Online Business] Ma’anar Kasuwancin Yanar Gizo –Arewa Radio 93.1 FM Facebook Comments

Facebook Comments

View More [WhatsApp] WhatsApp da Abubuwan da ya kunsa, da dalilan dake jawo banning –Arewa Radio 93.1 Kano
things to consider when buying a computer

[Computer] Abubuwan da zaka lura dasu a lokacin siyan Computer

[Computer] Abubuwan da zaka lura dasu a lokacin siyan Computer Jama’a Assalamu Alaikum a yau zanyi magana akan abubuwan da yakamata mutum ya lura dasu a yayin da ya tashi siyan Computer. Akwai abubuwa da dama da yakamata wanda ke shirin siyan Computer ya lura dasu, amma ga wasu daga cikinsu. Saboda me kake son siyan Computer? Akwai bukatar mutum yayi nazari sosai shin akanme yake son siyan computer? Mai zaiyi da ita? Wannan zasu taimaka masa wajen sanin wacce tafi can-canta dashi. Desktop/Laptop: Akwai bukatar ka fara yin nazari shin Desktop kake bukata ko Laptop, ina bukatar computer domin yin rubutukana da adanawa ko don yaran gida su dinga…

Facebook Comments

View More [Computer] Abubuwan da zaka lura dasu a lokacin siyan Computer
facebook apologizes after data breach

Facebook ya nemi afuwa kan tasgaron da shafukansa suka samu a jiya

Facebook ya nemi afuwa kan tasgaron da shafukansa suka samu a jiya Dandalin Facebook, Instagram da WhatsApp sun gamu da iftila’in samun tasgaro a jiya laraba, a jiyan dai masu amfani da Facebook sun daina ganin hoto, haka a WhatsApp idan ka tura sakonnin hoto, audio ko video baya sauka, babu damar sanya status, haka ma dai takwaransu na Instagram, shafukan wadanda dukkansu mallakar kamfanin Facebook ne sun jefa mutane da dama cikin tsilla-tsilla, jama’a daga sassan duniya da dama sun tofa albarkacin bakinsu a shafukan, sannan batun ya jawo tafka muhawata da dama a shafukan, a nan Arewacin Nigeria ma dai an hangi mutane da daman a wallafa bayanan…

Facebook Comments

View More Facebook ya nemi afuwa kan tasgaron da shafukansa suka samu a jiya
how to create online payment link in Hausa

[Online Business] Yadda zaka tsara karbar kudi ta internet

[Online Business] Yadda zaka tsara karbar kudi ta internet Da yawan masu talla ko sayar da kayayyaki ta internet musamman masu tasowa kan gaza wajen samar da kyakykyawan tsarin karbar kudi ta internet, misali idan ka tashi karbar kudi maimakon ka bayar da account number dinka ayi maka transfer, sai ka bada link wanda mutum zai shiga yayi amfani da katin ATM dinsa ya biyaka kudinka.   Yin hakan shine kyaky-kyawar hanya mai inganci da ake bi, to akwai hanyoyi da dama da ake irin wannan tsarin daga ciki akwai: PayStack: ana amfani dashi wajen tsare karbar kudi, zakayi register dasu, zasu baka damar kirkirar karbar kudi kala-kala misali ina…

Facebook Comments

View More [Online Business] Yadda zaka tsara karbar kudi ta internet
You will now submit your social media handles when applying for US visa

[Labari] Za’a karbi shafukanka na sadarwa kafin shiga kasar Amurka

[Labari] Za’a karbi shafukanka na sadarwa kafin shiga kasar Amurka   Sashen kula da al’amuran tsaro na kasar Amurka ya tabbatar da cewa daga yanzu duk wanda zai shiga kasar sai ya bayar da shafukanka na sadarwa, an samar da wannan sabon tsarinne domin inganta karin tsaro a kasar. RUBUTUKA MASU ALAKA: Zamuyi sabuwar manhajarmu ta kashin kanmu –Martanin Huawei ga Google [Google] Abinda yasa Google ya yanke hurda da kamfanin Huawei [Blogging] Yadda zaka binciko Keyword domin SEO dinka [Blogging] Hanyoyi 6 da zaka sanya mutane su dinga shiga Blog dinka Facebook Comments

Facebook Comments

View More [Labari] Za’a karbi shafukanka na sadarwa kafin shiga kasar Amurka
Blogging How to find Key Word in Hausa

[Blogging] Yadda zaka binciko Keyword domin SEO dinka

[Blogging] Yadda zaka binciko Keyword domin SEO dinka   Kamar yadda nasha fada a baya cewa babbar matsalar Bloggers din Arewa itace SEO to a yau zanyi bayanin yadda zaka binciki KeyWord domin sanyawa a shafinka. YANA DA KYAU KA KARANTA WANNAN: [Blogging] Hanyoyi 6 da zaka sanya mutane su dinga shiga Blog dinka Menene Key Word? Sune kalmomin da jama’a ke yawan bincika a internet, misali “Yadda ake yin kaza ko yaya ake yin kaza” to kowane post zakayi akwai irin Keyword din da yake bukata dai-dai da abinda post din ya kunsa.   Menene Amfanin Saka Key Word a Blog? Amfani da Key Word a Blog zai baiwa mutane…

Facebook Comments

View More [Blogging] Yadda zaka binciko Keyword domin SEO dinka
How to increase your blog traffic in Hausa

[Blogging] Hanyoyi 6 da zaka sanya mutane su dinga shiga Blog dinka

[Blogging] Hanyoyi 6 da zaka sanya mutane su dinga shiga Blog dinka A yau zanyi magana akan wasu hanyoyi guda 6 da zaka sanya mutane su dinga shiga blog dinka a koda yaushe. Ka dinga wallafa bayanan masu amfani da shafinka, idan akayi maka comment na yabawa to kayi kokarin wallafashi domin wanda yayi zaiji dadi, sannan suma masu bibiyarka zasu kara samun gamsuwa da kai, sannan ka basu damar bayyana ra’ayoyinsu a comment. Ka dinga yin reply ga masu aikowa da shafinka sakonni ta comment ko inbox. Ka dinga yin sharing tsoffin postin misali yau nayi magana akan Yadda ake satar account din facebook to akwai bukatar lokaci zuwa…

Facebook Comments

View More [Blogging] Hanyoyi 6 da zaka sanya mutane su dinga shiga Blog dinka
Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG
error: Content is protected !!