Connect with us

My Articles

Kudin da Ronaldo ke samu a Instagram ya zarce na kwallon kafa da Fam miliyan 14

Published

on

Sabon bincike da shafin “Buzz Bingo” ya gudanar, ya nuna cewa haryanzu dan wasan kwallon kafa na Juventus shine yafi kowa yawan mabiya a duniya.

Cristiano Ronaldo wanda dan asalin kasar Portugal ne, ya nada mabiya million 222 a shafin wallafa hoto na Instagram.

A watanni 12 da suka gabata, dan wasan mai shekaru 35 ya samu zunzurutun kudi na pound sterling miliyan 41 da dubu 700, daga talla guda 43 kachal da ya wallafa a shafin sa na Instagram.

Kudin da Cristiano yake chaska a shafin Instagram ya wuce na kwallon kafa da pound miliyan 14.

Hoton Cristiano Ronaldo

Gadai jadawalin kamar haka:

1️⃣ Albashinsa na shekara a kungiyar wasan Kwallon kafa ta Juventus: £ 27.3 millions

2️⃣ Kudin daya samu a tallace-tallace na shafin Instagram, a cikin watanni shabiyu: £ 41.7 millions

🛑 Banbanci: £ 41.7m – 27.3m = £ 14.4 millions

A kiyasi, darajar duk talla guda daya a shafinsa daidai yake da pound sterling £971,000.

Rubutu masu alaka:

Ronaldo na samun kudi a social media fiye da yadda yake samu a kwallon kafa

Yadda ake samun kudi ta Facebook (Rubutu na 6)

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Facebook Comments

Continue Reading
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Saurari Shirin Daga Shafukan Sadarwa

Shirin dake tattauna batutuwan da suka shafi shafukan internet da kuma rahotonni daga makarantunmu.

31-10-2019

14-09-2019

07-09-2019

31-08-2019

24-08-2019

10-08-2019

03-08-2019

26-07-2019

For Registering Domain Names, I trust DomainKing.NG

Subscribe To Our Youtube Channel

Subscribe To Khalyperh The Voice Channel

Subscribe To AU Studio On Youtube

Litattafai Cikin PDF

  1. Takardar Sanin Makama Ga Daliban Da Zasu Zana Jamb 2018 Download Now
  2. Mu Koyi Computer A Saukake Download Now
  3. Duniyar Facebook A Yau Download Now
  4. Yadda zaka fara neman kudi Online ta NNU Download Now
June 2020
M T W T F S S
1234567
891011121314
15161718192021
22232425262728
2930  

ADS

Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG
error: Content is protected !!