Connect with us

Fact Check Hausa

Fact Check: Da gaske an karantawa Trump Qur’ani saboda Coronavirus?

Published

on

Anyi ta yada wannan bidiyon a kafafan sada zumunta kan cewa saboda tsananin annobar Coronavirus har ta sanya shugaban kasar Amurka Donal Trump ya kirawo musulmi su karanta masa alkur’ani.

Bincike: Binciken bin kwakw-kwafi kan wannan bidiyo ya gano cewa an dauke shi ne a shekarar 2017 bayan Donal Trump ya karbi rantsuwar kama aiki a matsayin shugaban kasar Amurka na 45.

Trump da matarsa Melania sun halarci addu’a da aka shiryawa kasar kamar yadda aka saba bayan runtsar da shugaban kasa, wadda ta samu halartar bangarorin addinai sama da guda ashirin da hudu.

Wannan bidiyon dake kasa shi ne cikakken bidiyon taron, ku kalla da kyau, an fara karatun alkur’ani ne a mintuna 35 da sakan 52, 35:52 sec.

 

Malamin da ya karanta alkur’anin kuwa shi ne Imam Mohammad Majid daya daga cikin shugabannin musulmai na kasar Amurka.

Shiga nan domin samun cikakken bayanin daga jaridar The Express Tribune wanda suka fara wallafa bidiyon wurin da ake karanta alkur’anin a shekarar 2017.

Akwai jaridu da dama da sukayi labarin wannan taron a wancan lokacin.

Karin labarai:

[Fake News] Fitattun labaran karya 10 kan Coronavirus

[Fake News] Gwamnan Oyo ya tsige mai taimaka masa saboda yada labaran karya kan Coronavirus

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Facebook Comments

Continue Reading
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Saurari Shirin Daga Shafukan Sadarwa

Shirin dake tattauna batutuwan da suka shafi shafukan internet da kuma rahotonni daga makarantunmu.

31-10-2019

14-09-2019

07-09-2019

31-08-2019

24-08-2019

10-08-2019

03-08-2019

26-07-2019

For Registering Domain Names, I trust DomainKing.NG

Subscribe To Our Youtube Channel

Subscribe To Khalyperh The Voice Channel

Subscribe To AU Studio On Youtube

Litattafai Cikin PDF

  1. Takardar Sanin Makama Ga Daliban Da Zasu Zana Jamb 2018 Download Now
  2. Mu Koyi Computer A Saukake Download Now
  3. Duniyar Facebook A Yau Download Now
  4. Yadda zaka fara neman kudi Online ta NNU Download Now
March 2020
M T W T F S S
 1
2345678
9101112131415
16171819202122
23242526272829
3031  

ADS

Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG
error: Content is protected !!