Connect with us

News

[Fake News] Gwamnan Oyo ya tsige mai taimaka masa saboda yada labaran karya kan Coronavirus

Published

on

Gwamnan jihar Oyo Seyi Makinde ya tsige mai taimaka masa kan sabbin kafafan sadarwa Adigun Ibadan sakamakon yada labaran karya a shafin Facebook.

Tun da farko Adigun Ibadan ya wallafa hotunan injinan feshi da gwamnatin jihar #Legas ta samar domin yaki da annobar Coronavirus da sunan cewa gwamnatin jhar Oyo ce ta samar.

Sai dai daga bisa ni ya fito ya karyata labarin inda ya ce masu kutse ne suka kutsa cikin asusun nasa, amma hakan bai zamo masa kariya ba.

Domin kuwa gwamnan jihar Seni Makinde ya aike masa da sakon tsigeshi saboda wannan posting da yayi kamar yadda ya wallafa a shafinsa na Twitter.

Karin Labarai:

[News] Majalisar jihar Kaduna taki amincewa da nadin wani kwamishina saboda Posting dinsa na Facebook

[Facebook] Wani matashi ya nada kansa mai taimakawa minister ta Facebook

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Facebook Comments

Continue Reading
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Saurari Shirin Daga Shafukan Sadarwa

Shirin dake tattauna batutuwan da suka shafi shafukan internet da kuma rahotonni daga makarantunmu.

31-10-2019

14-09-2019

07-09-2019

31-08-2019

24-08-2019

10-08-2019

03-08-2019

26-07-2019

For Registering Domain Names, I trust DomainKing.NG

Subscribe To Our Youtube Channel

Subscribe To Khalyperh The Voice Channel

Subscribe To AU Studio On Youtube

Litattafai Cikin PDF

  1. Takardar Sanin Makama Ga Daliban Da Zasu Zana Jamb 2018 Download Now
  2. Mu Koyi Computer A Saukake Download Now
  3. Duniyar Facebook A Yau Download Now
  4. Yadda zaka fara neman kudi Online ta NNU Download Now
March 2020
M T W T F S S
 1
2345678
9101112131415
16171819202122
23242526272829
3031  

ADS

Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG
error: Content is protected !!