Connect with us

Facebook

Yadda ake samun kudi ta Facebook (Rubutu na 1)

Published

on

Facebook ya kasance gida na uku a duniya da ke samun dandazon maziyarta, kuma shi ne lambawan a dukkan gidajen sada zumunta na soshiyal midiya.

Kiddidigar kamfanin Statistia ya nuna cewar Facebook na da masu hulda da shi kimanin zambar dubu sau dubu biyu da dari hudu, ban da matattu ban da rikitattun akawun.

Don haka kamfanoni suke tururuwar saka tallunkansu a Facebook, An bayyana cewa a shekarar 2017 Facebook ya samarwa kamfaninsa cinikin dala zambar dubu sau dubu 40 wadanda kashi 89% duk daga tallace-tallace ya samu.

Saboda haka ne ake ta sukar kamfanin kasancewar ya zama kaza ci-ki-goge-baki.

Duk dumbin kudin na maziyarta amma ba ya ba su ladan gaben komai alhali ga wasu da ba su kai shi ba suna gutsirawa mutanensu wani abu.

To don haka, sai Facebook suka kawo dabarar yadda maziyartansu za su rika samun kudi kamar yadda youtube ke yi.

Rubutu masu alaka:

Menene gaskiyar hanyoyin samun kudi da ake tallatawa ta WhatsApp?

[Blogging] Manyan Hanyoyi Uku (3) da Zaka Samu Kudi da Blog Dinka

Hanyoyi biyu ne ake samun kudi ta Facebook.

Hanya ta farko ita ce hanyar saka talla a bidiyo wanda suke kiransa ‘Ad break’.

Hanya ta biyu kuma shi ne tsarin saka talla a website ko manhajar android da IOS.

Shi kuma suna kiransa ‘Facebook Audience Network.’ A karkashin akwai talla iri uku; Banner Ad, Interstitial Ad da kuma Native Ad.

Fahimtar wadannan na da muhimmanci wajen sanin dabarun da famfon kudin zai yi ta kwararowa.

Wannan gabatarwa ce, amma da yardar Allah zan yi rubutu daga kashi 6 zuwa 12 wadanda a ciki zan yi bayani dalla-dalla kan yadda ake samun kudi daga facebook.

Zan cigaba.

Danladi Haruna

Rubutu masu alaka:

[Tattali] Wurare Biyar (5) da Muke Yin Asarar Kudi ba Tare da Mun Sani Ba

[Yau da kullum] Hanyoyi 8 da dalibi zai iya neman kudi daga makaranta

Facebook Comments
Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Facebook Comments

Continue Reading
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Ku Saurari Fasaha Radio Kai Tsaye

Note: Fasaha Radio tana aiki tsawon awanni 24 domin wayar da kan al'umma akan yadda ake amfani da fasahar zamani.

Saurari Shirin Daga Shafukan Sadarwa

Shirin dake tattauna batutuwan da suka shafi shafukan internet da kuma rahotonni daga makarantunmu.

31-10-2019

14-09-2019

07-09-2019

31-08-2019

24-08-2019

10-08-2019

03-08-2019

26-07-2019

For Registering Domain Names, I trust DomainKing.NG

Subscribe To Our Youtube Channel

Subscribe To Khalyperh The Voice Channel

Subscribe To AU Studio On Youtube

Litattafai Cikin PDF

  1. Takardar Sanin Makama Ga Daliban Da Zasu Zana Jamb 2018 Download Now
  2. Mu Koyi Computer A Saukake Download Now
  3. Duniyar Facebook A Yau Download Now
  4. Yadda zaka fara neman kudi Online ta NNU Download Now
November 2019
M T W T F S S
« Oct    
 123
45678910
11121314151617
18192021222324
252627282930  

ADS

Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG
error: Content is protected !!