Connect with us

Facebook

[Facebook] Kotu ta tilastawa Facebook ya rika cire kalaman batanci daga shafin

Published

on

Kotu ta tilastawa Facebook ya rika cire kalaman batanci daga shafin

Babbar kotun tarayyar turai ta yanke hukunci kan cewa za’a iya tilastawa kamfanin sada zumunta na Facebook kan ya cire duk wani bayani (posting) da aka wallafa a shafin wanda ya kunshi cin zarafi ko kuma kalaman batanci.

Karkashin hukuncin kotun dai ya hada da cire duk wani abu da aka wallafa a Facebook wanda ya saba da dokar wata kasa daga cikin kasashen duniya.

Wannan hukunci dai ya biyo bayan wata kara da shugabar jam’iyyar Green Party ta kasar Austriya, Eva Glawischnig Piesczek ta shigar wadda ta nemi kamfanin Facebook da ya cire kalaman batanci da aka wallafa game da ita daga shafin.

Sashen hausa na Muryar Amurka ya rawaito cewa wannan hukunci babu dama a daukaka shi.

Hukuncin kotun na ranar Alhamis dinnan ya tilastawa Facebook amfani dashi a duk fadin duniya.

RUBUTUKA MASU ALAKA:

[Fasaha] Yadda likita zai duba lafiyar ka ta wayar salula

[Fasaha] Yadda ake hada murya (audio) na karya

[Social Media] Yada Labaran Karya -Arewa Radio 93.1 FM Kano

[Facebook] Hanyoyi (11) da Zaka Tsayar da Samun Labaran Karya a Facebook

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Facebook Comments

Continue Reading
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Saurari Shirin Daga Shafukan Sadarwa

Shirin dake tattauna batutuwan da suka shafi shafukan internet da kuma rahotonni daga makarantunmu.

31-10-2019

14-09-2019

07-09-2019

31-08-2019

24-08-2019

10-08-2019

03-08-2019

26-07-2019

For Registering Domain Names, I trust DomainKing.NG

Subscribe To Our Youtube Channel

Subscribe To Khalyperh The Voice Channel

Subscribe To AU Studio On Youtube

Litattafai Cikin PDF

  1. Takardar Sanin Makama Ga Daliban Da Zasu Zana Jamb 2018 Download Now
  2. Mu Koyi Computer A Saukake Download Now
  3. Duniyar Facebook A Yau Download Now
  4. Yadda zaka fara neman kudi Online ta NNU Download Now
October 2019
M T W T F S S
 123456
78910111213
14151617181920
21222324252627
28293031  

ADS

Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG
error: Content is protected !!