Connect with us

Internet

Bincike: Badala Hausawa suka fi dubawa a Intanet

Published

on

Bincike: Badala Hausawa suka fi dubawa a Intanet

Cibiyar bincike da wayar da kan al’umma akan intanet ta Sharfadi.com ta gudanar da wani bincike na musamman kan abinda hausawa ke bincika a intanet.

Rahoton binciken ya gano cewa mafi yawan Hausawan dake ta ammali da intanet suna binciken abinda ya shafi badala ne maimakon wani abu da zai amfani rayuwar su.

Binciken ya nuna cewa a duk mutane 10 dake amfani da intanet a kasar Hausa akan samu 6 daga ciki suna ta’ammala da badala a shafukan.

RUBUTUKA MASU ALAKA:

[Social Media] Masu yawan amfani da social media na cikin hadarin kamuwa da ciwon hauka -Binciken Masana

[Tattali] Wurare Biyar (5) da Muke Yin Asarar Kudi ba Tare da Mun Sani Ba

Haka kuma binciken yayi amfani da kamfanin Google wajen gano kalmomin da al’ummar hausawar suka fi bincika ta hanyar amfani da kalmar “yadda”

Kalli wasu nau’ikan binciken da hausawa suka fi yi a intanet.

Category: All Categories
Yadda: (10/5/18 – 10/5/19, Nigeria)
TOP
1 Gindi 100
2 Yadda Ake Cin Gindi 79
3 Yadda Ake Cin Mace 62
4 Yadda Ake Saduwa 40
5 Yadda Ake Cin Duri 33
6 Yadda Ake Wankan Janaba 17
7 Yadda Naci Yayata 17
8 Yadda Ake Saduwa Da Mace 16
9 Yadda Ake Cin Gindi Video 16
10 Yadda Ake Taba Nonon Budurwa 13
11 Hotunan Yadda Ake Kwanciya Da Mace 12
12 Yadda Ake Shan Bura 12
13 Yadda Naci Hajiya 8
14 Yadda Ake Saduwa Da Amarya 8
15 Yadda Ake Cin Gindin Mata 4
RISING
1 Yadda Ake Cin Gindi Video Breakout
2 Hotunan Yadda Ake Kwanciya Da Mace Breakout
3 Yadda Naci Yayata 250%
4 Yadda Ake Cin Gindi 200%
5 Yadda Ake Taba Nonon Budurwa 160%
6 Yadda Ake Cin Mace 90%
7 Yadda Ake Saduwa 50%
8 Yadda Naci Hajiya 50%
9 Yadda Ake Saduwa Da Mace 40%

 

Sai dai hukumar Hisbah ta jihar Kano tace tuni ta fara gabatar da wa’azozi musamman a makarantun sakandire domin wayar da kan matasa kan yadda zasu rika amfani da shafukan intanet ta hanyar da ta dace.

Cikin wata tattaunawa da cibiyar Sharfadi.com tayi da mukaddashin babban kwamandan hukumar Hisbah ta jihar Kano, Mallam Tasi’u Ishaq ya bayyana cewa a yanzu haka dai tuni hukumar hisbah tana kara nazari na musamman domin yakar badala a shafukan intanet.

RUBUTUKA ALAKA:

[Facebook] Abinda ya sa Facebook ya rufe shafukan bogi a Najeriya

[Facebook] Wani matashi ya nada kansa mai taimakawa minister ta Facebook

[Facebook] Masu amfani da Facebook sunyi taron gani da ido a Kano

Basheer Sharfadi

06-10-2019.

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Facebook Comments

Continue Reading
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Saurari Shirin Daga Shafukan Sadarwa

Shirin dake tattauna batutuwan da suka shafi shafukan internet da kuma rahotonni daga makarantunmu.

31-10-2019

14-09-2019

07-09-2019

31-08-2019

24-08-2019

10-08-2019

03-08-2019

26-07-2019

For Registering Domain Names, I trust DomainKing.NG

Subscribe To Our Youtube Channel

Subscribe To Khalyperh The Voice Channel

Subscribe To AU Studio On Youtube

Litattafai Cikin PDF

  1. Takardar Sanin Makama Ga Daliban Da Zasu Zana Jamb 2018 Download Now
  2. Mu Koyi Computer A Saukake Download Now
  3. Duniyar Facebook A Yau Download Now
  4. Yadda zaka fara neman kudi Online ta NNU Download Now
October 2019
M T W T F S S
 123456
78910111213
14151617181920
21222324252627
28293031  

ADS

Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG
error: Content is protected !!