Connect with us

Facebook

[Facebook] Masu amfani da Facebook sunyi taron gani da ido a Kano

Published

on

Facebook User Hold a meeting in Kano

Dandalin sada zumunta na soshiyal midiya shafuka ne da suka zamo wata matattara ta al’umma, wadda ta hada al’umma daga sassa daban-daban, shafukan sun taimaka matuka wajen kara kulla alaka tsakanin al’umma, hakan ne ya sanya wasu matasa a nan Kano suka shirya wani taro, na musamman don kara dankon zumunta a tsakanin masu amfani da shafukan.

Remove term: People caught cheating on Facebook in Hausa People caught cheating on Facebook in Hausa

Taron wanda ya gudana a dakin taro na cibiyar musabaka dake unguwar Gwammaja a nan Kano, ya samu halartar al’umma da dama daga cikin masu amfani da shafin na Facebook, wasu daga mahalarta taron sun bayyana wa Freedom Radio farin cikin su da taron kasancewar sun hadu da wadanda suka jima suna tattaunawa dasu ta shafukan ba tare da sun samu yin arba da juna ba.

RUBUTUKA MASU ALAKA:

[Facebook] Yadda Facebook ya hade Status din WhatsApp da Story

DW Hausa ta nemi afuwa kan yada labarin karya a Facebook

Facebook ya nemi afuwa kan tasgaron da shafukansa suka samu a jiya

Wakilin mu Aminu Abdu Baka Noma ya rawaito mana cewa an gudanar da makaloli da dama da suka shafi amfanin da shafukan sada zumunta ke da su.

Shima a nasa bangaren shugaban taron Alhassan Sani ya bayyana cewa sun shirya wannan taron ne domin kara dankon zumunta, da kuma kara wayar da kan masu amfani da shafukan kan hanyoyin da ya dace su dinga amfani dasu.

Ko yaya kuke kallon wannan batu?

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Facebook Comments

Continue Reading
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Ku Saurari Fasaha Radio Kai Tsaye

Note: Fasaha Radio tana aiki tsawon awanni 24 domin wayar da kan al'umma akan yadda ake amfani da fasahar zamani.

Saurari Shirin Daga Shafukan Sadarwa

Shirin dake tattauna batutuwan da suka shafi shafukan internet da kuma rahotonni daga makarantunmu.

31-10-2019

14-09-2019

07-09-2019

31-08-2019

24-08-2019

10-08-2019

03-08-2019

26-07-2019

For Registering Domain Names, I trust DomainKing.NG

Subscribe To Our Youtube Channel

Subscribe To Khalyperh The Voice Channel

Subscribe To AU Studio On Youtube

Litattafai Cikin PDF

  1. Takardar Sanin Makama Ga Daliban Da Zasu Zana Jamb 2018 Download Now
  2. Mu Koyi Computer A Saukake Download Now
  3. Duniyar Facebook A Yau Download Now
  4. Yadda zaka fara neman kudi Online ta NNU Download Now
October 2019
M T W T F S S
 123456
78910111213
14151617181920
21222324252627
28293031  

ADS

Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG
error: Content is protected !!