Connect with us

Facebook

[Facebook] Wani matashi ya nada kansa mai taimakawa minister ta Facebook

Published

on

Wani matashi ya nada kansa mai taimakawa minister ta Facebook

Wani matashi mai amfani da dandalin sada zumunta na Facebook mai suna Muhammad Kabir Babajo dan asalin jihar Kaduna ya wallafa wasika ta musamman a shafinsa na Facebook mai kunshe da bayanin cewa

“Zuwa ga mai girma ministar jin kai da walwalar ‘yan kasa, Sadiya Umar Farouq nayi wannan rubutu domin in sanar dake cewa na nada kaina a matsayin mai taimaka miki na musamman a bangaren kafafan sadarwa, zan baki gudummuwa sosai wajen bunkasa ayyukan ki”

Muhammad Kabir Salim Babajo

salimbabajo@gmail.com

@SalymBabajo

 

A karshe matashin ya roki al’umma da suyi sharing din posting din har Allah yasa sakonsa ya kai ga minstar.

Al’umma dai suna ta bibiyar wannan batu tare da bayyana mabam-bamtan ra’ayoyinsu akai.

Shin ko yaya kuke kallon wannan batu?

RUBUTUKA MASU ALAKA:

[Fasaha] Yadda likita zai duba lafiyar ka ta wayar salula

[Facebook] Yadda Facebook ya hade Status din WhatsApp da Story

[Blogging] Ma’anar Google AdSense da abubuwan da yakamata ka sani Kafin ka nema

DW Hausa ta nemi afuwa kan yada labarin karya a Facebook

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Facebook Comments

Continue Reading
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Ku Saurari Fasaha Radio Kai Tsaye

Note: Fasaha Radio tana aiki tsawon awanni 24 domin wayar da kan al'umma akan yadda ake amfani da fasahar zamani.

Saurari Shirin Daga Shafukan Sadarwa

Shirin dake tattauna batutuwan da suka shafi shafukan internet da kuma rahotonni daga makarantunmu.

31-10-2019

14-09-2019

07-09-2019

31-08-2019

24-08-2019

10-08-2019

03-08-2019

26-07-2019

For Registering Domain Names, I trust DomainKing.NG

Subscribe To Our Youtube Channel

Subscribe To Khalyperh The Voice Channel

Subscribe To AU Studio On Youtube

Litattafai Cikin PDF

  1. Takardar Sanin Makama Ga Daliban Da Zasu Zana Jamb 2018 Download Now
  2. Mu Koyi Computer A Saukake Download Now
  3. Duniyar Facebook A Yau Download Now
  4. Yadda zaka fara neman kudi Online ta NNU Download Now
October 2019
M T W T F S S
 123456
78910111213
14151617181920
21222324252627
28293031  

ADS

Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG
error: Content is protected !!