Connect with us

Facebook

[Facebook] Abinda ya sa Facebook ya rufe shafukan bogi a Najeriya

Published

on

Facebook ya rufe shafukan bogi a Najeriya

Kamfanin sada zumunta na Facebook ya rufe shafuka da dama daga dandalin, shafukan da Facebook ke zargin ana aikata laifukan da suka shafawa doka da ka’idar kamfanin ba, domin kuwa ana zargin shafukan da aikata laifukan yada kalaman batanci, labaran karya da kuma rahotonnin cin zarafin al’umma.

Kamfanin yace ya rufe shafuka 443 a Facebook da kuma shafuka 125 a Instagram daga ciki akwai shafuka 200 da kuma zauruka (Groups) 7 daga hadaddiyar daular larabawa, da kasar Masar, Indonesia da kuma nan Nigeria.

RUBUTUKA MASU ALAKA:

[Facebook] Yadda Facebook ya hade Status din WhatsApp da Story

[News] Majalisar jihar Kaduna taki amincewa da nadin wani kwamishina saboda Posting dinsa na Facebook

Facebook ya nemi afuwa kan tasgaron da shafukansa suka samu a jiya

Yaduwar kalaman batanci da kanzon kurege dai matsala ce da taki ci taki cinyewa a dandalin sada zumunta domin kuwa ko a babban zaben 2019 da ya gabata shafukan sun bada gurguwar gudunmuwa wajen yada farfa ganda a nan Nigeria.

Facebook Comments
Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Facebook Comments

Continue Reading
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Ku Saurari Fasaha Radio Kai Tsaye

Note: Fasaha Radio tana aiki tsawon awanni 24 domin wayar da kan al'umma akan yadda ake amfani da fasahar zamani.

Saurari Shirin Daga Shafukan Sadarwa

Shirin dake tattauna batutuwan da suka shafi shafukan internet da kuma rahotonni daga makarantunmu.

31-10-2019

14-09-2019

07-09-2019

31-08-2019

24-08-2019

10-08-2019

03-08-2019

26-07-2019

For Registering Domain Names, I trust DomainKing.NG

Subscribe To Our Youtube Channel

Subscribe To Khalyperh The Voice Channel

Subscribe To AU Studio On Youtube

Litattafai Cikin PDF

  1. Takardar Sanin Makama Ga Daliban Da Zasu Zana Jamb 2018 Download Now
  2. Mu Koyi Computer A Saukake Download Now
  3. Duniyar Facebook A Yau Download Now
  4. Yadda zaka fara neman kudi Online ta NNU Download Now
October 2019
M T W T F S S
« Sep   Nov »
 123456
78910111213
14151617181920
21222324252627
28293031  

ADS

Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG
error: Content is protected !!