Connect with us

Tech

[Fasaha] Yadda likita zai duba lafiyar ka ta wayar salula

Published

on

ADA Health Care review in Hausa

[Fasaha] Yadda likita zai duba lafiyar ka ta  ta wayar salula

A yayinda ake tsaka da fama da matsanancin zazzabi a wannan lokacin, sai dai jama’a da dama basu san cewa zasu iya amfani da wayarsu ta hannu wajen nemawa kansu lafiya ba, ita wayar hannun nan da muke gani ta kunshi bangarori da dama na rayuwa, to a wannan bangaren wayar ka tamkar wata mataimakiyar ka ce ta musamman a bangaren kiwon lafiya.

Menene Ada?

Ada (Ada Health Care App)  wata manhaja ce da kan baiwa mai amfani da ita damar sanin abinda ke damunsa da kuma magungunan da zaka nema a mataki na farko, da wannan manhaja dai tamkar kaje asibiti ne ka samu likita kayi masa bayanin abinda ke damunka shi kuma ya rubuta maka magani.

ADA Health Care review in Hausa

ADA Health Care App review in Hausa

Takaitaccen Tarihin Ada

Kamfanin Ada Health GmbH dake kasar Jamus shine ya samar da manhajar a watan Fabrairu na shekarar 2017, gun-gun Likitoci da kwararru a bangaren lafiya sama da guda dari (100) ne suka hadu suka samar da wannan manhajar, mutane sama da miliyan biyar (5,000,000) ne suka sauke wannan manhaja suke amfani da ita.

Yadda Ake Amfani da Manhajar

  1. Da farko zaka shiga rumbun ajiye manhajoji wato (Play Store) ka sauke manhajar.

Shiga nan domin sauke manhajar a wayar ka

  1. Bayan ka sauke sai ka shigar da bayanan ka.
  2. Duk sanda ka tashi amfani dashi zai yi maka tambayoyi masu sauki da zaka amsa.
  3. Daga zai sanar da kai sauran bayanan da kake bukata.

Shin ko yaya kuke kallon wannan manhaja?

RUBUTUKA MASU ALAKA:

[Fasaha] Bahaushe Ya Kirkiri Bokitin Dafa Ruwan Zafi Mai Amfani Da Wutar Lantarki

[Fasaha] Yadda Zaka Saka Katin Waya A Wayarka Ba Tare Da Ka Danna Lambobin Katin Ba

[Fasaha] Wayar Android Akan Kudi N500 Ta Farko A Africa

[Fasaha] Menene True Caller Kuma Yaya ake Afani Dashi?

Basheer Sharfadi

Social Media Strategists.

21-09-2019.

Facebook Comments
Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Facebook Comments

Continue Reading
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Ku Saurari Fasaha Radio Kai Tsaye

Note: Fasaha Radio tana aiki tsawon awanni 24 domin wayar da kan al'umma akan yadda ake amfani da fasahar zamani.

Saurari Shirin Daga Shafukan Sadarwa

Shirin dake tattauna batutuwan da suka shafi shafukan internet da kuma rahotonni daga makarantunmu.

31-10-2019

14-09-2019

07-09-2019

31-08-2019

24-08-2019

10-08-2019

03-08-2019

26-07-2019

For Registering Domain Names, I trust DomainKing.NG

Subscribe To Our Youtube Channel

Subscribe To Khalyperh The Voice Channel

Subscribe To AU Studio On Youtube

Litattafai Cikin PDF

  1. Takardar Sanin Makama Ga Daliban Da Zasu Zana Jamb 2018 Download Now
  2. Mu Koyi Computer A Saukake Download Now
  3. Duniyar Facebook A Yau Download Now
  4. Yadda zaka fara neman kudi Online ta NNU Download Now
September 2019
M T W T F S S
« Aug   Oct »
 1
2345678
9101112131415
16171819202122
23242526272829
30  

ADS

Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG
error: Content is protected !!