Connect with us

Facebook

[Facebook] Yadda Facebook ya hade Status din WhatsApp da Story

Published

on

WhatsApp Stories to Facebook

[Facebook] Yadda Facebook ya hade Status din WhatsApp da Story

Ga masu amfani da shafukan sada zumunta na Facebook da WhatsApp suna sane da abinda ake kira da Story ko kuma ince Status, wanda wuri ne da kan baiwa mutum damar wallafa hoto, rubutu, ko hoto mai motsi na kasa da rabin minti guda (30 seconds), wanda yake tsayawa har tsawon yin guda daya wato awanni ashirin da hudu (24 hours) sannan ya bace.

Tun asali dai wannan tsari ya faro ne daga dandalin sada zumunta na Snapchat inda daga bisani kuma dandalin WhatsApp ya kwaikwaya, a hankali har ta kai ga yaje Facebook amma da sunan Story, kasancewar Facebook, WhatsApp da Instagram duka mallakar kamfani guda ne, a don haka shima Instagram din ba’a barshi a baya ba, sai da aka makala masa wannan.

Ko a karshen shekarar data gabata dai, dandalin YouTube shima ya ari wannan tsari sai dai ya sanya wasu manyan sharadai.

Shiga nan domin ganin yadda tsarin Story yake a YouTube 

Binciken masana ya tabbatar da cewa mafiya yawan jama’a sunfi amfani da Status na WhatsApp maimakon Story na Facebook a don haka ne ma kamfanin ya sabinta tsarin a yanzu, domin kuwa daga inda ka saka Status a WhatsApp zai baka dama ka tura shi zuwa Story din Facebook, kamar yadda kuke gani a hoton dake kasa.

Shin ko yaya kuke kallon wannan sabon sauyi?

RUBUTUKA MASU ALAKA:

[WhatsApp] WhatsApp da Abubuwan da ya kunsa, da dalilan dake jawo banning –Arewa Radio 93.1 Kano

[Online Business] Yadda zaka tsara karbar kudi ta internet

[Internet] Wikipedia da Yadda ake Amfani Dashi?

[WhatsApp] Hanyoyi Bakwai (7) Da Zaka Tantance Ingancin Sako a WhatsApp

Facebook Comments
Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Facebook Comments

Continue Reading
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Ku Saurari Fasaha Radio Kai Tsaye

Note: Fasaha Radio tana aiki tsawon awanni 24 domin wayar da kan al'umma akan yadda ake amfani da fasahar zamani.

Saurari Shirin Daga Shafukan Sadarwa

Shirin dake tattauna batutuwan da suka shafi shafukan internet da kuma rahotonni daga makarantunmu.

31-10-2019

14-09-2019

07-09-2019

31-08-2019

24-08-2019

10-08-2019

03-08-2019

26-07-2019

For Registering Domain Names, I trust DomainKing.NG

Subscribe To Our Youtube Channel

Subscribe To Khalyperh The Voice Channel

Subscribe To AU Studio On Youtube

Litattafai Cikin PDF

  1. Takardar Sanin Makama Ga Daliban Da Zasu Zana Jamb 2018 Download Now
  2. Mu Koyi Computer A Saukake Download Now
  3. Duniyar Facebook A Yau Download Now
  4. Yadda zaka fara neman kudi Online ta NNU Download Now
September 2019
M T W T F S S
« Aug   Oct »
 1
2345678
9101112131415
16171819202122
23242526272829
30  

ADS

Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG
error: Content is protected !!