Connect with us

News

DW Hausa ta nemi afuwa kan yada labarin karya a Facebook

dw appologize over post a Fake News on facebook

DW Hausa ta nemi afuwa kan yada labarin karya a Facebook

A wannan makon da muke ciki dai sashen Hausa na DW ya wallafa labarin rasuwar wakilin sashen a jihar Sokoto, Mu’awiyya Abubakar Sadiq, inda al’umma daga sassan duniya daban-daban suka dinga aikowa da sakon jajensu ga sashen Hausan na DW.

Sai dai bayan fitar wannan labari ne kawai sai Mu’awiyyan ya wallafa a shafinsa na Facebook cewa shifa yana raye, kamar yadda kuke gani a kasa.

Haka ma dai suma DW Hausa sun wallafa neman afuwa kan yadda labarin mutuwar tasa a shafin nasu na Facebook kamar yadda kuke gani a kasa.

Matsalar yaduwar labaran karya dai abune da yaki ci yaki cinyewa tamkar cin kwan makauniya, idan baku manta ba dai a kwanakin baya ma dai haka sashen Hausa na BBC yayi tuntube inda ya jingina shugaban kungiyar Boko Haram Muhammad Yusuf da cewa yayi karatu a jami’ar Madina.

 Karanta Yadda BBC Ta Nemi Afuwa Kan Rahoton Muhammad Yusuf data Wallafa

Shin ko yaya kuke kallon wannan batu?

RUBUTUKA MASU ALAKA:

Saurari Shirin Daga Shafukan Sadarwa 27-07-2019

[News] Anci tarar kamfanin Facebook triliyan dubu daya da dari takwas a Amurka

[News] Majalisar jihar Kaduna taki amincewa da nadin wani kwamishina saboda Posting dinsa na Facebook

[WhatsApp] Ma’anar WhatsApp Business da Abubuwan da ya kunsa

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Facebook Comments

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Saurari Shirin Daga Shafukan Sadarwa

Shirin dake tattauna batutuwan da suka shafi shafukan internet da kuma rahotonni daga makarantunmu.

31-10-2019

14-09-2019

07-09-2019

31-08-2019

24-08-2019

10-08-2019

03-08-2019

26-07-2019

For Registering Domain Names, I trust DomainKing.NG

Subscribe To Our Youtube Channel

Subscribe To Khalyperh The Voice Channel

Subscribe To AU Studio On Youtube

Litattafai Cikin PDF

  1. Takardar Sanin Makama Ga Daliban Da Zasu Zana Jamb 2018 Download Now
  2. Mu Koyi Computer A Saukake Download Now
  3. Duniyar Facebook A Yau Download Now
  4. Yadda zaka fara neman kudi Online ta NNU Download Now
August 2019
M T W T F S S
 1234
567891011
12131415161718
19202122232425
262728293031  

ADS

Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG
error: Content is protected !!