Connect with us

Audio

Saurari Shirin Daga Shafukan Sadarwa 27-07-2019

Shirin DAGA SHAFUKAN SADARWA shirine da zai rika kawo muku batutuwan da suka shafi kimiyya da fasahar zamani, da kuma rahotonni daga makarantunmu, wanda cibiyar bincike da wayar da kan al’umma kan internet ta Sharfadi.com ke daukar nauyin kawo muku.

Acikin shirin na yau zakuji cewa Wani masanin Computer a nan Kano ya bayyana yawaitar manyan wayoyin hannu a wurin jama’a matsayin daya daga cikin dalilan da suka ta’azzara satar asusun Facebook.

Sake dawowar manhajar hangen tsufa ta FaceApp a wannan lokacin ta haifar da cece kuce a tsakanin al’umma a shafukan sadarwa, sai dai tuni masana suka baje kolin bayanai masu cin karo da juna kan halarci ko rashinsa wajen amfani da manhajar a Kimiyyance.

Hukumar shirya jarrabawar kamala makarantar sakandire ta WAEC ta saki sakamakon jarrabawar ta wannan shekara,

Muna tafe da tattaunawa da wani matashi mai sana’ar Blogging a nan Kano.

SHIGA NAN DOMIN SAUKE SHIRIN AKAN WAYARKA

Ayi saurari lafiya.

MASU ALAKA:

[WhatsApp] WhatsApp da Abubuwan da ya kunsa, da dalilan dake jawo banning –Arewa Radio 93.1 Kano

[Online Business] Ma’anar Kasuwancin Yanar Gizo –Arewa Radio 93.1 FM

[Google] Google, Facebook da Tarihin Sharfadi.com -Arewa Radio Kano 93.1

[Social Media] Abubuwan dake Jawo Yin Batanci a Social Media –Guarantee Radio Kano

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Facebook Comments

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Saurari Shirin Daga Shafukan Sadarwa

Shirin dake tattauna batutuwan da suka shafi shafukan internet da kuma rahotonni daga makarantunmu.

31-10-2019

14-09-2019

07-09-2019

31-08-2019

24-08-2019

10-08-2019

03-08-2019

26-07-2019

For Registering Domain Names, I trust DomainKing.NG

Subscribe To Our Youtube Channel

Subscribe To Khalyperh The Voice Channel

Subscribe To AU Studio On Youtube

Litattafai Cikin PDF

  1. Takardar Sanin Makama Ga Daliban Da Zasu Zana Jamb 2018 Download Now
  2. Mu Koyi Computer A Saukake Download Now
  3. Duniyar Facebook A Yau Download Now
  4. Yadda zaka fara neman kudi Online ta NNU Download Now
July 2019
M T W T F S S
1234567
891011121314
15161718192021
22232425262728
293031  

ADS

Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG
error: Content is protected !!