[News] Anci kamfanin Facebook tarar triliyan dubu daya da dari takwas a Amurka
Hukumar kasuwanci ta Amurka FTC taci tarar kamfanin sada zumunta na Facebook har triliyan dubu daya da dari takwas (1800,000,000,000.00), jaridar Wall Street Journal ta rawaito cewa hukumar FTC taci tarar ne biyo bayan bincike mai zurfi da tayi a shekarar data gabata, ta kuma gano cewa facebook yayi amfani da bayanan mutane ba tare da izninsu ba.
Wannan tara da aka ci kamfanin Facebook ba’a taba cin irinta ga wani kamfani fasaha a duniya ba.
Allah ya kyauta, shin ko yaya kuke kallon wannan batu?
RUBUTUKA MASU ALAKA:
[Facebook] Yadda zaka saka alamar “Follow” a Facebook dinka maimakon “Add Friend”
[Facebook] Yadda zaka canja sunan shafinka na Facebook
[Facebook] Kutse a Facebook, rigakafi da yadda ake dawo da account din da aka sace
[Facebook] Hanyoyi (11) da Zaka Tsayar da Samun Labaran Karya a Facebook
Facebook Comments