Connect with us

News

[News] Majalisar jihar Kaduna taki amincewa da nadin wani kwamishina saboda Posting dinsa na Facebook

[News] Majalisar jihar Kaduna taki amincewa da nadin wani kwamishina saboda Posting dinsa na Facebook

Majalisa dokokin jihar Kaduna taki amincewa da Aliyu Ja’afaru a matsayin kwamishina saboda wani posting da ya tabayi a facebook.

Aliyu Ja’afaru da sauran mutane 42 gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-rufa’I ya aike da sunansu ga majalisar domin tantancesu matsayin kwamishinoni, sai dai majalisar taki amincewa dashi, domin kuwa a yayin tantancesu sai kakakin majalisar dokokin jihar Kaduna RT. Aminu Shagali ya tuna masa da wani posting da ya tabayi a facebook wanda ya sokin tsarin tafikaswar gwamnatin gwamna EL-rufa’I a bangaren ilimi.

” Ka soki tsarin gudanarwar gwamnatin a wani post dinka na facebook sannan yanzu kana son ta baka aiki”  

Aliyu Ja’afaru dai malamine a sashen Geography na jami’a jihar Kaduna, dukkannin sauran da gwamna ya aike da sunayensu sun samu tsallake tan-tancewar banda shi kadai, Allah ya kyauta.

Ko yaya kuke kallon wannan batu?

RUBUTUKA MASU ALAKA:

[WhatsApp] Ma’anar WhatsApp Business da Abubuwan da ya kunsa

[WhatsApp] WhatsApp da Abubuwan da ya kunsa, da dalilan dake jawo banning –Arewa Radio 93.1 Kano

[Computer] Abubuwan da zaka lura dasu a lokacin siyan Computer

Facebook ya nemi afuwa kan tasgaron da shafukansa suka samu a jiya

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Facebook Comments

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Saurari Shirin Daga Shafukan Sadarwa

Shirin dake tattauna batutuwan da suka shafi shafukan internet da kuma rahotonni daga makarantunmu.

31-10-2019

14-09-2019

07-09-2019

31-08-2019

24-08-2019

10-08-2019

03-08-2019

26-07-2019

For Registering Domain Names, I trust DomainKing.NG

Subscribe To Our Youtube Channel

Subscribe To Khalyperh The Voice Channel

Subscribe To AU Studio On Youtube

Litattafai Cikin PDF

  1. Takardar Sanin Makama Ga Daliban Da Zasu Zana Jamb 2018 Download Now
  2. Mu Koyi Computer A Saukake Download Now
  3. Duniyar Facebook A Yau Download Now
  4. Yadda zaka fara neman kudi Online ta NNU Download Now
July 2019
M T W T F S S
1234567
891011121314
15161718192021
22232425262728
293031  

ADS

Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG
error: Content is protected !!