Connect with us

Facebook

Facebook ya nemi afuwa kan tasgaron da shafukansa suka samu a jiya

facebook apologizes after data breach

Facebook ya nemi afuwa kan tasgaron da shafukansa suka samu a jiya

Dandalin Facebook, Instagram da WhatsApp sun gamu da iftila’in samun tasgaro a jiya laraba, a jiyan dai masu amfani da Facebook sun daina ganin hoto, haka a WhatsApp idan ka tura sakonnin hoto, audio ko video baya sauka, babu damar sanya status, haka ma dai takwaransu na Instagram, shafukan wadanda dukkansu mallakar kamfanin Facebook ne sun jefa mutane da dama cikin tsilla-tsilla, jama’a daga sassan duniya da dama sun tofa albarkacin bakinsu a shafukan, sannan batun ya jawo tafka muhawata da dama a shafukan, a nan Arewacin Nigeria ma dai an hangi mutane da daman a wallafa bayanan cewa sunyi mi’ara koma baya sun koma dandalin nan 2go.

A binciken da shafin bincike na DownDetector.com ya gudanar ya tabbatar da cewa shafukan sun gamu da wannan ibtila’in tun da karfe 05:00 na safe a yankin tarayyar turai.

Sai dai a gefe kamfanin facebook ya nemi afuwa kan wannan batu, inda ya bayyana a shafunsa na facebook cewa:

“Mun samu bayanii cewa wasu daga masu amfani da shafukanmu suna samun matsala wajen tura hotuna, bidiyo, da sauran abubuwa, muna neman afuwarku akan wannan matsala, kuma muna nan muna aiki domin magance magance matsalar, komai zai dai-daita nan bada jimawa ba”.

Haka ma dai Facebook ya kara wallafa wannan bayanin a shafinsa na Instagram.

Allah ya kyauta amin.

RUBUTUKA MASU ALAKA:

[Online Business] Yadda zaka tsara karbar kudi ta internet

[Labari] Za’a karbi shafukanka na sadarwa kafin shiga kasar Amurka

[Blogging] Hanyoyi 6 da zaka sanya mutane su dinga shiga Blog dinka

[Yau da kullum] Hanyoyi 8 da dalibi zai iya neman kudi daga makaranta

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Facebook Comments

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Saurari Shirin Daga Shafukan Sadarwa

Shirin dake tattauna batutuwan da suka shafi shafukan internet da kuma rahotonni daga makarantunmu.

31-10-2019

14-09-2019

07-09-2019

31-08-2019

24-08-2019

10-08-2019

03-08-2019

26-07-2019

For Registering Domain Names, I trust DomainKing.NG

Subscribe To Our Youtube Channel

Subscribe To Khalyperh The Voice Channel

Subscribe To AU Studio On Youtube

Litattafai Cikin PDF

  1. Takardar Sanin Makama Ga Daliban Da Zasu Zana Jamb 2018 Download Now
  2. Mu Koyi Computer A Saukake Download Now
  3. Duniyar Facebook A Yau Download Now
  4. Yadda zaka fara neman kudi Online ta NNU Download Now
July 2019
M T W T F S S
1234567
891011121314
15161718192021
22232425262728
293031  

ADS

Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG
error: Content is protected !!