how student earn money in Nigeria in Hausa

[Yau da kullum] Hanyoyi 8 da dalibi zai iya neman kudi daga makaranta

[Yau da kullum] Hanyoyi 8 da dalibi zai iya neman kudi daga makaranta

 

  1. Freelancing aikin da zakayi na dan lokaci (Part Time) kamar zane-zane ko gyaran hoto (photography), kasuwancin social media, hada webisite da gyaran video da sauransu, daga cikin shafukan da zaka iya irin wannan akwai com
  2. Fiverr ta wannan shafin zaka iya samun kudi daga duk inda kake a fadin duniya, ta hanyar shima yin ayyukan da suka hadar da Graphics, Kasuwancin Internet, Hadawa da gyara video, Hadawa da gyaran sauti, Hada website da sauran bangarorin kimiyya da kasuwanci, zaka iya shiga tsarin Fiverr a shafinsu na internet com.
  3. Koyarwa zaka iya koyar da wani abu ta hanyar yin Screen Recording misali a wayarki ka dauki yadda ake amfani da facebook, zaka iya koyar da abubuwa da dama, akwai shafuka a internet da suke irin wannan cinikayyar kamar su com
  4. Lura da shafukan social media: Kana dalibi zaka iya neman wasu kamfanunuwa ko ma’aikatu kan su baka aikin kular musu da shafukansu na social media su kuma su dinga biyanka, ana yin irin wannan a ko ina a duniya (Social Media Manager).
  5. Aikin shigar da bayanai: dalibi zai iya neman aikin shigar da bayanai (Data Entry) na ma’aikatu ko kamfanunuwa ko kungiyoyi su kuma su dinga biyanka kana tattara musu bayanansu.
  6. Saye da siyarwa ta shafukan social media zaka iya amfani da shafukan social media ka dinga tallata kayayyaki ga duk mai bukata sai ka dinga aika masa dashi, irin wannan ne idan kun kula status a dandalin WhatsApp ya koma tamkar kantin kwari wajen tallata kayyaki atamfofi da takalma da sauran kayan bukata.
  7. Blogging sana’a ce da zaka iya yinta a matsayinka na dalibi ka dinga samun na kashewa.

Karanta cikakken bayaninta a nan:

  1. Jami’in gidan jarida: zaka iya neman aiki da shafukan jaridu na yanar gizo ka dinga musu fassarar labarai da sauran ayyuka kana daga makaranta.

 RUBUTUKA MASU ALAKA:

[Blogging] Abubuwa 10 da zaka bunkasa SEO a Blog dinka

[Tattali] Wurare Biyar (5) da Muke Yin Asarar Kudi ba Tare da Mun Sani Ba

Hanyoyi Goma Sha Takwas [18] da Zaka Iya Samun Kudi ta Internet

[Kasuwanci] Yadda Zaka Siyar da Kayanka Cikin Gaggawa ba Tare da ka Biya Wani Kudi Ba

Basheer Sharfadi

Social Media Strategists

Facebook Comments
Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Facebook Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *