Google and Huawei 2019 Crisis in Hausa,

Zamuyi sabuwar manhajarmu ta kashin kanmu –Martanin Huawei ga Google

Zamuyi sabuwar manhajarmu ta kashin kanmu –Martanin Huawei ga Google

 

Kamfani kera wayoyin Huawei ya samarda sabuwar manhajar wayar ta qashin kanta sabuwar manhaja zata fito ne a karshen wannan shekara Malam Richard Yu, shine shugaban gudanarwa na sashen kasuwanchi a kamfanin shine ya tabbatar da hakan ga mujallar thepaper.cn

 

A cewar sa wanna sabuwar manhajar an shirya ta ne yadda zata dace matuka da fasahar zamani da sauransabbin tagomashin da zamani yake zuwa dashi irin na wayoyin zamani, na’urorin computer, manyan wayoyi masu manyan alluna, television, motochin alfarmar da kuma sauran kananan kayayyakin fasaha na makalawa

Sannan manhajar zata dauki dukkan application da suke sarrafuwa a wayar da Android tareda bude dukkan shafukan yanar gizo

 

Idan baku manta ba kwanan ne kamfanin Google ya fitar da wayar ta huawei daga rukunan wayoyin da zasu riga samun tagomashi daga gareshi

Wasu suna ganin hakan baya rasa nasaba da zargin da kasar amurka keyi wa kamfanin na huawei mallakar yan china da laifin satar bayanai.

RUBUTUKA MASU ALAKA:

[Google] Abinda yasa Google ya yanke hurda da kamfanin Huawei

[Google] Zamu fara sanya talla a babban shafinmu –Google

[Google] Google, Facebook da Tarihin Sharfadi.com -Arewa Radio Kano 93.1

[Google] Yadda Google Ke Samun Kudin Shiga

Facebook Comments
Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Facebook Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *