Different between WhatsApp and GB WhatsApp

[WhatsApp] Abubuwa (16) da GB WhatsApp ya tsere asalin WhatsApp dasu

[WhatsApp] Abubuwa (16) da GB WhatsApp ya tsere asalin WhatsApp dasu

 

Jama’a assalamu alaikum, a yau zanyi magana akan abubuwan da GB WhatsApp ya kere asalin WhatsApp dasu.

 

Amman kafin nan zanso ka karanta wannan:-[WhatsApp] Shin ko GB WhatsApp yana da kariya? Me yasa ba’a samunsa a Play Store?

 

Abubuwan da GB WhatsApp ya kere asalin WhatsApp dasu sune:-

 1. Zaka iya daukar status kayi saving akan wayarka cikin sauki.
 2. Zaka iya daukar naka status dinma ka dawo dashi kan wayarka.
 3. Zaka iya bude account guda biyu (2) a lokaci guda.
 4. Zaka iya amfani da yare sama da guda daya.
 5. Zaka iya sanyawa ya nuna kana online tsawon awanni 24 (always online feature).
 6. Zaka iya tura hoto sama da guda goma (10) a lokaci guda.
 7. Zaka iya tura video har mai nauyin MB 50.
 8. Akwai karin alamomin emoji da yawa aciki.
 9. Zaka iya rubuta sunan group da harufa sama da 35.
 10. Zaka iya rufe Last Seen kuma ka ga na wasu.
 11. Zaka iya boye Blue Tick
 12. Zaka iya boye Tick na biyu da ake gani idan an turo maka sako ka duba.
 13. Zaka iya boye Recording ta yadda ba zai nunawa abokin hirarka cewa kana recording ba sai dai kawai yaga ka tura masa.
 14. Zaka iya boye ya rubuta typing idan kana rubutu yadda abokin hirarka ba zaiga hakan ba.
 15. Zaka iya zabar kala ka saka theme din da kakeso.
 16. Kayi forwarding zuwa ga mutane babu adadi a lokaci guda.

RUBUTUKA MASU ALAKA:

[WhatsApp] Shin ko GB WhatsApp yana da kariya? Me yasa ba’a samunsa a Play Store?

[WhatsApp] Yadda Zaka Dawo da Lambar da Aka Dakatar Daga Yin WhatsApp

[WhatsApp] Dalilan da Yasa WhatsApp Ke Dakatar da Mutum daga WhatsApp

[WhatsApp] Hanyoyi Bakwai (7) Da Zaka Tantance Ingancin Sako a WhatsApp

Basheer Sharfadi

Social Media Strategists.

22-05-2019.

Facebook Comments
Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Facebook Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *