how to add follow button on your facebook profile in hausa

[Facebook] Yadda zaka saka alamar “Follow” a Facebook dinka maimakon “Add Friend”

[Facebook] Yadda zaka saka alamar “Follow” a Facebook dinka maimakon “Add Friend”

 

Assalamu Alaikum a yau zanyi magana akan yadda zaka saka alamar “Follow” a Facebook account dinka, mai makon mutane su dinga ganin “Add Friend” kawai sai suga “Follow” wato following kadai zasu iya yi.

 

Matashiya:

Ga wanda account dinsa ya cika akwai bukatar ya samar da wannan tsarin, amman ba wai dolene sai wanda account dinsa ya cika ne kadai zai iya yin wannan ba.

 

Yadda zakayi shine:

 1. Ka shiga facebook dinka
 2. Sai ka shiga “Settings”
 3. Sai ka shiga “Privacy”
 4. Sai ka duba akwai wurin “Who sent you friend request?”
 5. Sai ka shiga ciki zai baka zabi guda uku kamar haka:
  1. Every one
  2. Friend of Friend
  3. No one
 6. Sai ka zabi “No one”.
 7. Wani kuma zai baka zabi guda biyu kadai banda “No onw” to wannan yana nufin account dinka bai isa ba, sai ka kara jarrabawa daga baya.

Shikenan.

 

Zan dakata a nan sai a rubutu na gaba.

RUBUTUKA MASU ALAKA:

[Facebook] Kutse a Facebook, rigakafi da yadda ake dawo da account din da aka sace

[Facebook] Yadda Zaka Kare Facebook Dinka daga Blocking ko Hacking

[Facebook] Yadda zaka magance “Unfortunately Facebook Has Stopped”

[Facebook] Yadda Zakayi Posting Ga Mutanen Duniya Baki Daya a Facebook

Basheer Sharfadi

Social Media Strategists.

22-05-2019.

Facebook Comments
Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Facebook Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *