how to remove an admin from your facebook page in hausa

[Facebook] Yadda zaka cire admin daga shafinka na Facebook

[Facebook] Yadda zaka cire admin daga shafinka na Facebook

 

Assalamu Alaikum yau zanyi magana akan yadda zaka cire admin daga shafinka na facebook.

 

Abubuwan da kake bukata domin cire Admin a shafinka.

  1. Ya zama kana matsayin admin a shafin.
  2. Ya zama ka san password dinka na facebook.

 

Yadda zaka cire admin shine:

  1. Ka shiga shafin naka.
  2. Sai ka shiga <Settings>
  3. Sai ka shiga <Page Roles>
  4. Zai budo maka mutanen da suke admin a shafinka.
  5. A gaban sunan kowanne akwai <Edit> sai ka shiga. (nan idan zaka canja masa matsayi ma zaka zabi wana kakeson mayar dashi).
  6. A kasa zai baka wajen <Remove> sai ka danna.
  7. Daga nan sai ka danna <Confirm> zai bukaci ka saka password dinka na facebook.
  8. Shikenan wanda ka cire zai ga Notification ta email cewa yanzu bashi da iko da shafi kaza.

 

Duba jerin matsayin da ake dasu a shafin facebook:

Facebook Page Role in Hausa 

RUBUTUKA MASU ALAKA:

[Facebook] Yadda Zaka Bude Shafi a Facebook

[Facebook] Yadda Zaka Gyara Shafinka Na Facebook

[Facebook] Yadda zaka saka karin Admin a shafinka na Facebook

[Facebook] Yadda zaka canja sunan shafinka na Facebook

Basheer Sharfadi

Social Media Strategists.

22-05-2019.

Facebook Comments
Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Facebook Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *