Facebook Page Role in Hausa

[Facebook] Yadda zaka saka karin Admin a shafinka na Facebook

[Facebook] Yadda zaka saka karin Admin a shafinka na Facebook

 

Assalamu Alaikum yau zanyi magana akan yadda ake saka karin admin a shafin facebook.

 

Abubuwan da kake bukata domin kara Admin a shafinka.

 1. Ya zama kana matsayin admin a shafin.
 2. Ya zama ka san password dinka na facebook.
 3. Ya zama wanda zaka sanya din yana cikin friend dinka, (amma yanzu zaka iya gayyatar kowa ba sai wanda yake abokananka ba.

 

Yadda zaka kara admin a shafinka shine:

 1. Ka shiga shafin naka.
 2. Sai ka shiga <Settings>
 3. Sai ka shiga <Page Roles>
 4. Daga nan zai baka wurin <Add>
 5. Zai baka dama ka saka sunan wanda kakeso ka kara ko email dinsa zai kawo maka shi sai ka zabeshi.
 6. Daga nan zai baka dam aka zabi matsayin da kakeson ka sakashi Admin ko Editor da sauransu.
 7. Sai ka danna <Add>
 8. Daga nan zai baka dama ka saka password dinka na facebook.
 9. Shikenan wanda ka saka zai ga Notification na cewa ka gayyaceshi zuwa shafinsa, sai ya shiga yayi accept

Duba jerin matsayin da ake dasu a shafin facebook:

Facebook Page Role in Hausa

RUBUTUKA MASU ALAKA:

[Facebook] Yadda zaka canja sunan shafinka na Facebook

[Facebook] Yadda Zaka Bude Shafi a Facebook

[Facebook] Yadda Zaka Gyara Shafinka Na Facebook

[Facebook] Abubuwan da Facebook F8 yazo dasu a Messenger da WhatsApp

Basheer Sharfadi

Social Media Strategists.

19-05-2019.

Facebook Comments
Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Facebook Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG
error: Content is protected !!