Connect with us

Facebook

[Facebook] Yadda zaka canja sunan shafinka na Facebook

Published

on

How to change facebook page name in hausa

[Facebook] Yadda zaka canja sunanka shafinka na Facebook

 

Assalamu Alaikum, yau zanyi magana akan yadda ake canja sunan shafi a Facebook.

 

Me kake bukata domin canja sunan shafi a Facebook?

Dolene ya zama kana admin a shafin.

 

Yadda zaka canja sunan shafi a Facebook:

 1. Ka shiga shafinka da kakeson canja sunansa a Facebook
 2. Sai ka shiga <About>
 3. Sai ka shiga <Edit>
 4. Zai budo maka wurare daga ciki akwai <Change page’s name”. sai ka shiga.
 5. Sai ka rubuta sunan da kakeson canja shafin ka zuwa shi.
 6. Sai ka danna <Request>.
 7. Shikenan zasu duba idan sunan da ka nema ya dace, bai saba da ka’idarsu ba zasu yi maka approve cikin kwanaki uku, idan ma kayi sa’a nan take zaiyi.

 

Abubuwan da zaka lura dasu wajen canja sunan shafi sune:

Idan sunan shafinka Basheer Sharfadi sai ka keson ka mayar dashi Matasan Arewa to yadda zakayi shine, to idan kazo canja wannan sunan abinda zakayi shine sai ka shiga ka cire kalma day aka hada ta da daya misali ka cire Basheer ka saka Matasan a wajen, kaga zai bada Matasan Sharfadi sai kayi request, nan take zai canja maka sunan, sai ka barshi bayan sati guda day aka kara zuwa ka cire Sharfadi ka saka Arewa a wajen zai baka Matasan Arewa shima nan take shafin naka zai koma.

Idan kace zaka hadashi lokaci guda bai zasu bari sunanka ya canzu ba, zakayi tayi amma ba zaiyi ba.

 

Abubuwan da zasu hanaka canja sunan a shafinka sune:

 1. Idan kai ba admin bane a shafin.
 2. Idan wani daga admin bai jima da canja sunan shafin ba.
 3. Ko kun riga kunyi request na canja sunan yana under review a facebook.

RUBUTUKA MASU ALAKA:

[Facebook] Yadda Zaka Bude Shafi a Facebook

[Facebook] Yadda Zaka Gyara Shafinka Na Facebook

[Facebook] Abubuwan da Facebook F8 yazo dasu a Messenger da WhatsApp

[Facebook] Kutse a Facebook, rigakafi da yadda ake dawo da account din da aka sace

[Facebook] Hanyoyi (11) da Zaka Tsayar da Samun Labaran Karya a Facebook

Basheer Sharfadi

Social Media Strategists.

20-05-2019.

Facebook Comments
Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Facebook Comments

Continue Reading
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Ku Saurari Fasaha Radio Kai Tsaye

Note: Fasaha Radio tana aiki tsawon awanni 24 domin wayar da kan al'umma akan yadda ake amfani da fasahar zamani.

Saurari Shirin Daga Shafukan Sadarwa

Shirin dake tattauna batutuwan da suka shafi shafukan internet da kuma rahotonni daga makarantunmu.

31-10-2019

14-09-2019

07-09-2019

31-08-2019

24-08-2019

10-08-2019

03-08-2019

26-07-2019

For Registering Domain Names, I trust DomainKing.NG

Subscribe To Our Youtube Channel

Subscribe To Khalyperh The Voice Channel

Subscribe To AU Studio On Youtube

Litattafai Cikin PDF

 1. Takardar Sanin Makama Ga Daliban Da Zasu Zana Jamb 2018 Download Now
 2. Mu Koyi Computer A Saukake Download Now
 3. Duniyar Facebook A Yau Download Now
 4. Yadda zaka fara neman kudi Online ta NNU Download Now
May 2019
M T W T F S S
« Apr   Jun »
 12345
6789101112
13141516171819
20212223242526
2728293031  

ADS

Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG
error: Content is protected !!