Connect with us

Google

[Google] Zamu fara sanya talla a babban shafinmu –Google

Published

on

Google ADS in Hausa

[Google] Zamu fara sanya talla a babban shafinmu –Google

Kamfanin Google ya bayyana cewa nan bada jimawa ba zai fara sanya talla akan babban shafinsa na internet, google shine babban shafin internet na duniya da yake da yawan jama’a masu amfani dashi.

Mutane da daman a tambayar shin ko ta yaya google ke samun kudin shiga?

KARANTA: [Google] Yadda Google Ke Samun Kudin Shiga

Kamar sauran kamfanunuwa irinsu Facebook, Amazon, Twitter, YouTube, Instagram, da sauransu, wadanda ke saka talluka akan babban shafinsu, shima Google ya bayyana aniyarsa ta wannan tsarin domin ya baiwa masu amfani da shafin damar saye sayarwa da kuma tallata hajarsu.

A yanzu za’a fara ganin tallar kayayyaki akan dandanlin.

Shin ko yaya kuke kallon wannan batu?

RUBUTUKA MASU ALAKA:

[Facebook] Yadda Ake Neman Kudi Ta Facebook -Express Radio Kano

Hanyoyi Goma Sha Takwas [18] da Zaka Iya Samun Kudi ta Internet

[Instagram] Yadda Instagram Ke Samun Kudin Shiga

[YouTube] Yadda Ake Samun Kudi Ta YouTube

Basheer Sharfadi

Social Media Strategists.

15-05-2019.

Facebook Comments
Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Facebook Comments

Continue Reading
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Ku Saurari Fasaha Radio Kai Tsaye

Note: Fasaha Radio tana aiki tsawon awanni 24 domin wayar da kan al'umma akan yadda ake amfani da fasahar zamani.

Saurari Shirin Daga Shafukan Sadarwa

Shirin dake tattauna batutuwan da suka shafi shafukan internet da kuma rahotonni daga makarantunmu.

31-10-2019

14-09-2019

07-09-2019

31-08-2019

24-08-2019

10-08-2019

03-08-2019

26-07-2019

For Registering Domain Names, I trust DomainKing.NG

Subscribe To Our Youtube Channel

Subscribe To Khalyperh The Voice Channel

Subscribe To AU Studio On Youtube

Litattafai Cikin PDF

  1. Takardar Sanin Makama Ga Daliban Da Zasu Zana Jamb 2018 Download Now
  2. Mu Koyi Computer A Saukake Download Now
  3. Duniyar Facebook A Yau Download Now
  4. Yadda zaka fara neman kudi Online ta NNU Download Now
May 2019
M T W T F S S
« Apr   Jun »
 12345
6789101112
13141516171819
20212223242526
2728293031  

ADS

Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG
error: Content is protected !!