WhatsApp attack 2019

[WhastApp] Masu kuste sun kaiwa WhatsApp farmaki, muna rokon kowa ya sabinta manhajarsa

[WhastApp] Masu kuste sun kaiwa WhatsApp farmaki, muna rokon kowa ya sabinta manhajarsa

A ranar litinin din wannan makon kamfanin WhatsApp yayi kira ga masu amfani dashi da su gaggauta sabinta manhajarsu biyo bayan farmaki da masu kutse suka kaiwa manhajar.

WhatsApp wanda mallakar kamfanin Facebook ne, ya bayyana rashin jin dadinsa kan faruwar lamarin, ana zargin dai an shirya farmakin ne daga wani sashe tsaro na karsa Israeli.

BBC ta raiwato cewa wannan shine gagarumin hari na farko da aka kai a wannan wata.

WhatsApp ya shaidawa BBC cewa sashen tsaro na kamfanin yana tattara bayanai yana mikasu ga sashen kare hakkin bil’adama.

WhatsApp ya kara kira da babbar murya ga mutane da suyi updating dinsa.

RUBUTUKA MASU ALAKA:

[WhatsApp] Yadda Zaka Dawo da Lambar da Aka Dakatar Daga Yin WhatsApp

[WhatsApp] Dalilan da Yasa WhatsApp Ke Dakatar da Mutum daga WhatsApp

[WhatsApp] Yadda Zaka Magance Matsalar Shan Data Da Cinye Storage Daga WhatsApp Group

[WhatsApp] Yadda Zaka Tura Location Dinka Ta WhatsApp

Basheer Sharfadi

Social Media Strategists.

15-05-2019.

Facebook Comments
Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Facebook Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG
error: Content is protected !!