Connect with us

Instagram

 [Instagram] Zamu kwace followers din duk wanda yayi cheat –Instagram

Published

on

 [Instagram] Zamu kwace followers din duk wanda yayi cheat –Instagram

Kamfanin Instagram ya bayyana cewa ya shirya tsaf domin kwace mabiya wato followers wanda suka nema ta hanyar yin cheating, wato samun mabiya ta haramtacciyar hanya, kamfanin dai yana fuskantar matsalar masu yin kutse wajen samarwa da mutane mabiya ta haramtacciyar hanya wadda zaka biya kudi, su kuma masu yin wannan aikin su samar maka da karin mabiya, ko kuma suyi amfani da wasu manhajoji da ake amfani dasu wajen neman karin bayani.

Acikin shekarar da ta gabata dai kamfanin Facebook wanda yake mallakar kamfanin Instagram ya bayyana cewa zaije kotu da duk wanda ya samu da laifin yi masa kutse wajen neman karin mabiya ta haramtacciyar hanya.

Sai dai a wani sabon salon kuma a wannan karon kamfanin yayi alkawarin kwace mabiyan duk wanda aka samu da samun mabiya ta barauniyar hanya.

Shin ko yaya kuke kallon wannan batu?

RUBUTUKA MASU ALAKA:

[Facebook] Zamu Shiga Kotu da Duk Masu Yin Cheat na Followers a Shafukanmu

[Facebook] Kutse a Facebook, rigakafi da yadda ake dawo da account din da aka sace

[Facebook] Zamu dawo da yin chatting ta Application maimakon ta Messenger –Facebook

[Google] Google, Facebook da Tarihin Sharfadi.com -Arewa Radio Kano 93.1

Basheer Sharfadi

Social Media Strategists.

15-05-2019.

Facebook Comments
Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Facebook Comments

Continue Reading
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Ku Saurari Fasaha Radio Kai Tsaye

Note: Fasaha Radio tana aiki tsawon awanni 24 domin wayar da kan al'umma akan yadda ake amfani da fasahar zamani.

Saurari Shirin Daga Shafukan Sadarwa

Shirin dake tattauna batutuwan da suka shafi shafukan internet da kuma rahotonni daga makarantunmu.

31-10-2019

14-09-2019

07-09-2019

31-08-2019

24-08-2019

10-08-2019

03-08-2019

26-07-2019

For Registering Domain Names, I trust DomainKing.NG

Subscribe To Our Youtube Channel

Subscribe To Khalyperh The Voice Channel

Subscribe To AU Studio On Youtube

Litattafai Cikin PDF

  1. Takardar Sanin Makama Ga Daliban Da Zasu Zana Jamb 2018 Download Now
  2. Mu Koyi Computer A Saukake Download Now
  3. Duniyar Facebook A Yau Download Now
  4. Yadda zaka fara neman kudi Online ta NNU Download Now
May 2019
M T W T F S S
« Apr   Jun »
 12345
6789101112
13141516171819
20212223242526
2728293031  

ADS

Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG
error: Content is protected !!