Connect with us

Google

[Email] Manyan kura-kuran da mutane keyi wajen tura sako ta Email

Published

on

how to send message on gmail in Hausa Language

[Email] Manyan kura-kuran da mutane keyi wajen tura sako ta Email

Jama’a Assalamu Alaikum a yau zanyi bayani akan manyan kura-kurai da mukan tafka a yayin tura sako ta email.

  1. Tura sako babu Subject.
  2. Reply All.
  3. Rashin rubuta cikakken sako.
  • Tura sako babu Subject: yana daga cikin manyan kuskuren da ake tafkawa yayin tura sako a Email, sai kaga mutum ya rubuta sallama, wani kuma ya rubuya sakon da yakes son turawa a wajen subject din mai makon rubuta taken sakon da zaka tura.
  • Reply All: shine a yayinda mutum yazo zai bada amsa musamman a sakon da ba kai ka daine aka turowa irinsa ba to a kasa zai baka zabin Reply da kuma Reply All idan ka danna Reply to zaka mayar da amsa zuwa ga wanda ya turo maka sakon, idan kuma ka danna Reply All to duk wanda aka aikawa da sakon za suga amsar da ka bayar, to kaga idan ma wasu muhimman bayananka ake bukata kaga ka turawa wasu daban Kenan, fatan zaku kiyaye.

RUBUTUKA MASU ALAKA:

[Email] Yadda Ake Tura Sako ta Email

Yadda Zaka Bude Email a Wayarka

[Google] Yadda Zaka Dora Lambobin Wayarka Akan Google

[Google] Menene Google Drive Kuma Yaya ake Amfani Dashi?

Basheer Sharfadi

Social Media Strategists.

24-04-2019.

Facebook Comments
Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Facebook Comments

Continue Reading
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Ku Saurari Fasaha Radio Kai Tsaye

Note: Fasaha Radio tana aiki tsawon awanni 24 domin wayar da kan al'umma akan yadda ake amfani da fasahar zamani.

Saurari Shirin Daga Shafukan Sadarwa

Shirin dake tattauna batutuwan da suka shafi shafukan internet da kuma rahotonni daga makarantunmu.

31-10-2019

14-09-2019

07-09-2019

31-08-2019

24-08-2019

10-08-2019

03-08-2019

26-07-2019

For Registering Domain Names, I trust DomainKing.NG

Subscribe To Our Youtube Channel

Subscribe To Khalyperh The Voice Channel

Subscribe To AU Studio On Youtube

Litattafai Cikin PDF

  1. Takardar Sanin Makama Ga Daliban Da Zasu Zana Jamb 2018 Download Now
  2. Mu Koyi Computer A Saukake Download Now
  3. Duniyar Facebook A Yau Download Now
  4. Yadda zaka fara neman kudi Online ta NNU Download Now
April 2019
M T W T F S S
« Mar   May »
1234567
891011121314
15161718192021
22232425262728
2930  

ADS

Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG
error: Content is protected !!