Basheer Sharfadi on Aminci Radio Kano

[Facebook] Kutse a Facebook, rigakafi da yadda ake dawo da account din da aka sace

[Facebook] Kutse a Facebook, rigakafi da yadda ake dawo da account din da aka sace Wannan tattaunawa ce da Aminci Radio Kano tayi da Basheer Sharfadi shugaban cibiyar bincike da wayar da kan al’umma akan yanar gizo ta Sharfadi.com akan Social Media, Kuste a Facebook, Riga Kafi da yadda ake dawo da account din da aka sace. Download Now Download Now Ayi sauraro lafiya. Basheer Sharfadi [Google] Google, Facebook da Tarihin Sharfadi.com -Arewa Radio Kano 93.1 [Facebook] Zamu dawo da yin chatting ta Application maimakon ta Messenger –Facebook [Facebook] Yadda Zaka Kare Facebook Dinka daga Blocking ko Hacking [WhatsApp] Yadda Zaka Dawo da Lambar da Aka Dakatar Daga Yin WhatsApp [Facebook] Yadda Ake Dawo…

Facebook Comments

View More [Facebook] Kutse a Facebook, rigakafi da yadda ake dawo da account din da aka sace

[Facebook] Zamu dawo da yin chatting ta Application maimakon ta Messenger –Facebook

[Facebook] Zamu dawo da yin chatting ta Application maimakon ta Messenger –Facebook Mrs. Jane Manchun Wong daya daga cikin manyan jami’an kamfanin Facebook ta wallafa a shafinta na Twitter kamar yadda kuke gani a kasa, kan yunkurin da kamfanin keyi na dawo da sakonni kan asalin manhajar (application) mai-makon yin amfani da manhajar sakonni ta messenger. Kamfanin Facebook ya samar da Messenger a shekarar 2014 inda jama’a sama da Biliyan guda ke amfani da manhajar a kowane wata, wadda aka yita domin saukakawa jama’a haduwa da tattaunawa cikin kankanin lokaci, sai dai dukda irin karin gishiri da facebook ya yiwa manhajar wasu jama’ar na kyamarta duba da yadda zata tilasta…

Facebook Comments

View More [Facebook] Zamu dawo da yin chatting ta Application maimakon ta Messenger –Facebook
how to send message on gmail in Hausa Language

[Email] Manyan kura-kuran da mutane keyi wajen tura sako ta Email

[Email] Manyan kura-kuran da mutane keyi wajen tura sako ta Email Jama’a Assalamu Alaikum a yau zanyi bayani akan manyan kura-kurai da mukan tafka a yayin tura sako ta email. Tura sako babu Subject. Reply All. Rashin rubuta cikakken sako. Tura sako babu Subject: yana daga cikin manyan kuskuren da ake tafkawa yayin tura sako a Email, sai kaga mutum ya rubuta sallama, wani kuma ya rubuya sakon da yakes son turawa a wajen subject din mai makon rubuta taken sakon da zaka tura. Reply All: shine a yayinda mutum yazo zai bada amsa musamman a sakon da ba kai ka daine aka turowa irinsa ba to a kasa zai…

Facebook Comments

View More [Email] Manyan kura-kuran da mutane keyi wajen tura sako ta Email
how to send message on gmail in Hausa Language

[Email] Yadda Ake Tura Sako ta Email

[Email] Yadda Ake Tura Sako ta Email   Da yawa mutanenmu kan tafka kuskure a yayin tura sako ta email a don haka yau zanyi cikakken bayani akan yadda ake tura sako ta email.   Da farko idan ka shiga email dinka kayi login, idan kuma ka riga kayi to zai bude maka kamar yadda kake shiga Facebook zai budo maka inbox dinka wato wurin sakonni.   Zakaga alamar alkalami a kasa ko kuma an rubutu Compose to nan wurin shine inda ake shiga domin rubuta sako, tamkar inda ake shiga domin yin post a Facebook.   Idan ka shiga zai bude maka sabon shafi da gurabe acikinsa kamar haka:…

Facebook Comments

View More [Email] Yadda Ake Tura Sako ta Email
Basheer Sharfadi on Arewa Radio

[Google] Google, Facebook da Tarihin Sharfadi.com -Arewa Radio Kano 93.1

[Google] Google, Facebook da Tarihin Sharfadi.com -Arewa Radio Kano 93.1 Tattaunawa ce da Basheer Sharfadi shugaban cibiyar bincike da wayar da kan al’umma akan yanar gizo ta Sharfadi.com kan tarihin cibiyar, ma’anar Google da Abubuwan da ya kunsa da kuma hanyoyin da masu kutse ke amfani dasu wajen sheke account din Mutane a Facebook. Download Now Ayi sauraro lafiya. RUBUTUKA MASU ALAKA: [Google] Ma’anar Google da Abubuwan da Ya Kunsa -Express Radio Kano [Google] Yadda Zaka Gano Bayananka Da Kamfanin Google Da Facebook Ke Dauka Da Kuma Yadda Zaka Karesu [Facebook] Yadda Zaka Kare Facebook Dinka daga Blocking ko Hacking [Facebook] Yadda Zaka Canja Password Dinka Na Facebook Facebook Comments

Facebook Comments

View More [Google] Google, Facebook da Tarihin Sharfadi.com -Arewa Radio Kano 93.1
Basheer Sharfadi on Express Radio Kano

Yadda ake yin Jamb a Computer -Express Radio Kano

Acikin shirin Computer a Saukake na wannan makon Alhamis 11-04-2019 mun tattauna akan Yadda ake yin Jamb a Computer, da Abubuwan da dalibi zai lura dasu a yayin da yaje zana jarrabawar. Saurari cikakken shirin: Download Now Ayi sauraro lafiya. RUBUTUKA MASU ALAKA: [Google] Ma’anar Google da Abubuwan da Ya Kunsa -Express Radio Kano [Social Media] Rahoto akan Yada Labaran Karya -Progress FM Gombe 97.3 [Social Media] Yada Labaran Karya -Arewa Radio 93.1 FM Kano [[Express Radio]] Kasuwanci da Neman Kudi ta Yanar Gizo -Basheer Sharfadi Facebook Comments

Facebook Comments

View More Yadda ake yin Jamb a Computer -Express Radio Kano

[Google] Ma’anar Google da Abubuwan da Ya Kunsa -Express Radio Kano

Shirin Computer a Saukake na wannan makon Ranar Alhamis 04-04-2019 ya tattauna akan Google da kuma abubuwan da ya kunsa. Saurari Shirin: Sauke Shirin Tanan: Download Now Ayi sauraro lfy. RUBUTUKA MASU ALAKA: [[Express Radio]] Kasuwanci da Neman Kudi ta Yanar Gizo -Basheer Sharfadi [Computer] Virus da Yadda Za’a Maganceshi a Computer -Express Radio Kano [Facebook] Yadda Ake Amfani Da Tsarin Facebook For Business -Express Radio Kano [Facebook] Yadda Ake Amfani Da Tsarin Facebook For Business -Express Radio Kano Facebook Comments

Facebook Comments

View More [Google] Ma’anar Google da Abubuwan da Ya Kunsa -Express Radio Kano
Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG
error: Content is protected !!