Connect with us

My Articles

[Blogging] Manyan Hanyoyi Uku (3) da Zaka Samu Kudi da Blog Dinka

Published

on

3 ways to make money with blog

[Blogging] Manyan Hanyoyi Uku (3) da Zaka Samu Kudi da Blog Dinka

 

A yau zamu kalli wasu manyan hanyoyi da Blogger zaibi domin samun kudi da Blog dinsa.

Bayan Blog dinka ya fara samun maziyarta Traffic na yau da kullum to abu na gaba da zakayi shine ka fara amfani da shafin ta hanyar da zaka dinga samun kudi, a yau zanyi bayanin manyan hanyoyi guda 3 da zakabi domin smaun kudi da Blogging.

 

 1. Affiliate Marketing: shikuma tsarine da zaka karbi tallukan wasu kamfanunuwan ka saka shi a shafinka ta yadda duk wanda yaga tallan a shafinka yabi ta nan ya siya kana da kasonka aciki, akwai manyan shafuka da suke irin wannan tsarin kasuwancin kamar su Amazon, Domainking, Click Bank, Ebay, Rakuten, Share Sale, da sauransu.

 

Rabe-raben Affiliate Marketing:

Affiliate Marketing ya rabu gida-gida kamar haka:

 1. Pay per Click
 2. Pay per Sale
 3. Pay per Lead

 

 • Pay per Click: tsari ne da in ka karbi talla za’a baka link wanda shi zakayi sharing duk wanda ya shiga link dinka to kana da percentage.

Wannan link din kai ka dai kake da irinsa babu wani da zai mallaki wannan link din sai kai kadai kamar lambar waya ko kuma BVN.

 • Pay per Sale: tsari ne da idan aka sayi kaya ta link/banner dinka zaka samu percentage dinka.
 • Pay per Lead: shi kuma tsarine da zai baka damar samun percentage a duk lokacin da wani ya cike Affiliate form da kayi sharing wasu kuma subscription ne idan mutum yayi.

 

Duk wand aka shiga zasu baka tallansu da zakaje ka Makala a shafinka idan kun lura da kyau akwai ire-irensa a wannan shafin na Sharfadi.com.

 

 1. Amfani da tsarin Ads: –shine kayi register da shafukan da suke bayar da talla wanda zaka Makala a shafinak ta yadda duk wanda ya danna talla zasu dinga biyanka akwai manyan shafuka da suke irin wannan kamar su Google AdSense. Idan kun lura da kyau akwai irin wadannan talluka a wannan shafin.

 

 1. Daukar Nauyin Post: – Idan Blog dinka yayi karfi mutane suna ziyartarsa sosai to yana da kyau ka saka alamar cewa kana karbar talla kamar yadda kuke gani a shafuka da dama ciki harda wannan shafin, hakan zai sanya mutane su baka tallansu ko kuma su dauki nauyin saka post dinsu aciki, Jagorar Bloggers ta Nigeria Linda Ikeji yana daga cikin manyan hanyoyin da takebi wajen samun kudi da Blog dinta.

 RUBUTUKA MASU ALAKA:

[Blogging] Ma’anar Blogging da Abubuwan da Ya Kunsa

[Blogging] Abubuwa Bakwai (7) Da Yakamata Ka Sani Kafin Fara Blogging

[Blogging] Yadda Ake Saka Link A Post

[Blogging] Abubuwa 6 da Blogger zai kiyaye a yayin rubutunsa

[Blogging] Hanyoyi Hudu (4) da Zaka Samu Traffic a Shafinka ta Social Media a 2019

Basheer Sharfadi

Social Media Strategists.

17th, March, 2019.

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Facebook Comments

Continue Reading
1 Comment

1 Comment

 1. kafadan salla

  January 3, 2020 at 4:46 pm

  Thanks for sharing such a nice idea, post is fastidious,
  thats why i have read it fully

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Saurari Shirin Daga Shafukan Sadarwa

Shirin dake tattauna batutuwan da suka shafi shafukan internet da kuma rahotonni daga makarantunmu.

31-10-2019

14-09-2019

07-09-2019

31-08-2019

24-08-2019

10-08-2019

03-08-2019

26-07-2019

For Registering Domain Names, I trust DomainKing.NG

Subscribe To Our Youtube Channel

Subscribe To Khalyperh The Voice Channel

Subscribe To AU Studio On Youtube

Litattafai Cikin PDF

 1. Takardar Sanin Makama Ga Daliban Da Zasu Zana Jamb 2018 Download Now
 2. Mu Koyi Computer A Saukake Download Now
 3. Duniyar Facebook A Yau Download Now
 4. Yadda zaka fara neman kudi Online ta NNU Download Now
March 2019
M T W T F S S
 123
45678910
11121314151617
18192021222324
25262728293031

ADS

Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG
error: Content is protected !!