excel and how to use it in Hausa

[Blogging] Hanyoyi Hudu (4) da Zaka Samu Traffic a Shafinka ta Social Media a 2019

[Blogging] Hanyoyi Hudu (4) da Zaka Samu Traffic a Shafinka ta Social Media a 2019

 

A yau zanyi Magana akan hanyoyi guda 4 da Blogger zai bi domin samun maziyarta a shafinsa na Internet a shekarar 2019.

 

  1. Ka saka social media comment, misali shafinka ya zama duk wanda ya shiga zai iya amfani da account dinsa na Facebook ko Google domin yayi maka comment maimakon sai ya shigar da bayanansa sannan yayi maka comment, idan yayi amfani da wancan to kaga zaiyi comment cikin sauki sannan zaiyi following din shafinka, kaga duk sanda kayi post za’a sanar masa.

 

  1. Ka saka shafinka a Social Media dinka: ka tabbatar ka shigar da Blog dinka a dukkan shafukanka na Social Media ta yadda duk wanda ya shiga profile dinka a Social Media to zaiga adireshin shafinka, a kullum akwai wadanda a wannan ranar ne suke fara ganin profile dinka to idan suka shiga suna bincike zasu duba blog dinka, kaga zaka samu traffic ta nan.

 

  1. Ka sanya alamar share zuwa social media: ka bada dama a shafinka idan mutuma ya karanta post to ya zama zai iya danna alamar sharing zuwa sauran social media kamar WhatsApp, Facebook¸s ta wannan hanyar ka saukakawa mutum ba sai ya dauki link na post dinba, domin wani zai karanta post dinka ya birgeshi sosai amman bai iya daukar link ya turawa wani ba, amman idan akwai alamar share dinnan zuwa ga sauran shafukan kawai dannawa zaiyi.

 

  1. Ka sanya Featured Image mai jan hankali: idan ka saka Featured Image wanda zai ja hankali akan labarin da ka kawo to da zarar ka saka a social media ko wani yayi sharing to jama’a kowa zaiso ya shiga domin ya ganewa idonsa, kaga zaka samu traffic ta nan.

 

Allah ya taimaka.

RUBUTUKA MASU ALAKA:

Ma’anar Blogging Da Yadda Ake Samun Kudi Ta Blogging

[Blogging] Abubuwa Bakwai (7) Da Yakamata Ka Sani Kafin Fara Blogging

[Blogging] Yadda Ake Saka Link A Post

[Blogging] Abubuwa 6 da Blogger zai kiyaye a yayin rubutunsa

[[Kayi Register Yanzu]] Taron Bada Horo Ga Masu Sha’awar Sana’ar Blogging

Basheer Sharfadi

Social Media Strategists.

07-03-2019.

Facebook Comments
Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Facebook Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG
error: Content is protected !!