Connect with us

WhatsApp

[WhatsApp] Yadda Zaka Dawo da Lambar da Aka Dakatar Daga Yin WhatsApp

Published

on

Remove term: how to activate banned whatsapp number in Hausa how to activate banned whatsapp number in Hausa

[WhatsApp] Yadda Zaka Dawo da Lambar da Aka Dakatar Daga Yin WhatsApp

 

Idan WhatsApp sun dakatar da lambar mutum shin ko ta yaya zai dawo da ita?

Da farko yana da kyau mutum ya fahimci bayanin da nayi akan dalilan dake jawowa ma a rufewa mutum lambarsa.

KARANTA WANNAN:- [WhatsApp] Dalilan da Yasa WhatsApp Ke Dakatar da Mutum daga WhatsApp

Idan haramtattun Apps kake amfani dasu to ka ciresu daga kan wayarka, idan kuma mutane kake yin adding a Group to da zarar ka koma WhatsApp ka rufe Group din ka gogeshi, ko kuma ka rokesu suyi saving lambarka a wayarsu, idan Chat ne kaketayi da wadanda baka da lambarsu to ka gogeshi.

Wani lokaci na gargardi ne ka dan jira kadan ka basu koda kwana daya ne sai ka sake gwadawa, idan ka cigaba da ganin wannan sakon “Your phone number ******** is temporarily banned from WhatsApp. Contact Support “. Wato basu bude maka ba to abinda zakayi shine:

 1. Ka shiga email dinka,
 2. Sai ka tura musu sakon neman a bude maka ta email dinsu wato support@whatsapp.com
 3. Ka rubuta musu haka (My number has been banned please turn it on again).
 4. Sai ka tura musu wato ka dannan
 5. Sai ka jira bayan kwana daya zuwa biyu zasu tura maka da email sun bude maka.
 6. Idan akayi rashin sa’a yana iya haura wadannan kwanakin.

 

Allah ya kiyaye.

Basheer Sharfadi

Social Media Strategist.

04-03-2019.

Email: info@sharfadi.com

Phone: +2349035830253

RUBUTUKA MASU ALAKA:

[WhatsApp] Dalilan da Yasa WhatsApp Ke Dakatar da Mutum daga WhatsApp

[[WhatsApp]] Yadda Zaka Duba Chat Din Abokinka Ta Whatsap

[WahtsApp] Yadda Ake Canja Salon Rubutu a WhatsApp

[WhatsApp] Yadda Ake Saka Tsaro A Status Din WhatsApp

Facebook Comments
Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Facebook Comments

Continue Reading
1 Comment

1 Comment

 1. Muhammad Jamiluddeen Maharaz

  September 5, 2019 at 12:41 pm

  That is very interesting

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Ku Saurari Fasaha Radio Kai Tsaye

Saurari Shirin Daga Shafukan Sadarwa

Shirin dake tattauna batutuwan da suka shafi shafukan internet da kuma rahotonni daga makarantunmu.

14-09-2019

07-09-2019

31-08-2019

24-08-2019

10-08-2019

03-08-2019

26-07-2019

For Registering Domain Names, I trust DomainKing.NG

Subscribe To Our Youtube Channel

Subscribe To Khalyperh The Voice Channel

Subscribe To AU Studio On Youtube

Litattafai Cikin PDF

 1. Takardar Sanin Makama Ga Daliban Da Zasu Zana Jamb 2018 Download Now
 2. Mu Koyi Computer A Saukake Download Now
 3. Duniyar Facebook A Yau Download Now
 4. Yadda zaka fara neman kudi Online ta NNU Download Now
March 2019
M T W T F S S
« Feb   Apr »
 123
45678910
11121314151617
18192021222324
25262728293031

ADS

Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG
error: Content is protected !!