Connect with us

Instagram

[[Instagram]] An Fara Yin Chatting a Instagram ta Computer

Published

on

[[Instagram]] An Fara Yin Chatting a Instagram ta Computer

 

Dandalin sada zumunta na Instagram daya ne daga cikin manyan dandalin sada zumunta dake jan zare a wannan lokaci.

 

Dandalin yana bada damar isar da sako ta hanyar hoto ko video, inda ake musayar zafafan hotuna kala-kala a dandalin.

 

Sai dai ana amfani da application dinne a waya kadai domin kuwa ba komai ne ake iya yi dashi ta Computer ba, wato dai ba kamar kamfanin Facebook ba, da ake iya yinsa ta waya da kuma Computer.

 

Sai dai asabbin sauye-sauye da dandalin yayi a yanzu ya bada dama zaka iya aikawa da sako ko bada amsar sakonnin da aka turo maka a Instagram din ta hanyar amfani da Computer.

 

Wannan dai ba karamin cigaba bane sosai a dandalin.

 

Allah ya taimaka,

RUBUTUKA MASU ALAKA:

YADDA ZAKAYI POSTING A ACCOUNT SAMA DA GUDA DAYA A INSTAGRAM

HANYOYI 20 DA ZAKA BUNKASA KASUWANCINKA TA INSTAGRAM

Facebook Comments
Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Facebook Comments

Continue Reading
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Ku Saurari Fasaha Radio Kai Tsaye

Note: Fasaha Radio tana aiki tsawon awanni 24 domin wayar da kan al'umma akan yadda ake amfani da fasahar zamani.

Saurari Shirin Daga Shafukan Sadarwa

Shirin dake tattauna batutuwan da suka shafi shafukan internet da kuma rahotonni daga makarantunmu.

31-10-2019

14-09-2019

07-09-2019

31-08-2019

24-08-2019

10-08-2019

03-08-2019

26-07-2019

For Registering Domain Names, I trust DomainKing.NG

Subscribe To Our Youtube Channel

Subscribe To Khalyperh The Voice Channel

Subscribe To AU Studio On Youtube

Litattafai Cikin PDF

  1. Takardar Sanin Makama Ga Daliban Da Zasu Zana Jamb 2018 Download Now
  2. Mu Koyi Computer A Saukake Download Now
  3. Duniyar Facebook A Yau Download Now
  4. Yadda zaka fara neman kudi Online ta NNU Download Now
February 2019
M T W T F S S
« Jan   Mar »
 123
45678910
11121314151617
18192021222324
25262728  

ADS

Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG
error: Content is protected !!